Skip to main content

Posts

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*             *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*               *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// talentedwritersnovel.blogspot.com/ *Ina mik'a sak'on ta'aziyya ta zuwa ga sister Zulaihat D.ladi,na rashin cousin d'inta da tayi,Allah yaji qanta da rahama ya kai haske a kabarinta,in tamu tazo yasa mu cika da kalmar shahada,ameen!!!* *DEDICATED TO* MAMAN AHMAD(ANTY MARDY)KAO'JE MAMAN FAIRUZA(MOMY NA) *BISMILLAHIR RA...
Recent posts

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*            *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*                *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// Talentedwritersnovels.blogspot.com/ 🎂🎂🎂🎂🎂🎂 🎂🎂🎂🎂🎂 🎂🎂🎂🎂 *HAPPY* 🎂🎂🎂🎂🎂🎂 *🎂🎂BIRTHDAY* 🎂🎂🎂...

ANCUCI HIJJABI

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE    LIFE    STORY* ✏Written by *fayeeeeeex  m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ _pg1⃣9⃣_ _tare sukayi duk aekin gidan da Hassina yacce Hassina ta yaba da kyan Hassina,itama haka take jinjina kyau irin na Khadijat hakan yasa duk bayan wani loqaci take satar kallon Khadijat,duk da Khadijat a qauye take kuma macace ma'abociya HIJJABI amma hakan bai hana fitowar kyanta ba,gabad'aya Ummi atakure take agidan dan Ammi ko inda take bata kallo bare kuma Khadijat,Mom duk tana lura da barazanar da yarinyar ke fuskanta saboda sam Ummi battada wata nutsuwa agidan...loqacin da Abba yasanar da Ammi maganar dasukayi da Daddy bata amannaba,dan ita sotai aka...

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE    LIFE     STORY* ✏ _Written by_ _fayeeeeeex m usman_ 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ ❤💚💙 *kina inane my sisto kitaho tawan dan ked'in inayinki irin sosai d'innan keta dabance a qalbina sis nusy allah yabarmin ke ya'azurtaki darayuwa mai albarka inaji dakefah irin Totaly mugun tare Nusaiba love you* _somuch_ 😘💚❤💙 _pg1⃣7⃣_ _yana zuwa yasaki hon sarar Hydar kenan daga hon d'ishi ake gane ya dawo,da gudu (baba Garba maigadi)yafito har yanacin tuntu6e dan kab gidan bawanda ke bashi tsoro irin Hydar dan mutumne mai mugun kwarjini batare da wata wataba ya wagemai get,ahankali yai parking ya fito...

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE    LIFE     STORY* ✏ _Written by_ *fayeeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💙💚❤ *ina kuke my sisters Zulaihat sa'eed  Maryam* Yaqub _kutaho aguje ammafa karkuyi tuntub'e y'an uwan juna ko'ince Aminai to bissa adalcina da kyautatawa da zuciyar imanina_ *amatsayina na Antynku ya yarku mai fad'a kuji kuma kuyi aeki dashi* _atake😉na mallaka muku wanga pg kyauta ruwan allah saura kuce ba kwaso dannasan_ *halinku inrashin kunya ta motsa😂,a dai yi a hankali kar ab'ata amunta danni* _kunganni daka gefe wllhy dry zansha harda riqe ciki ehhe_ ❤💚💙 *pg2⃣1⃣* _azaune take agefan b...

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE   LIFE   STORY* ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspo *TUNATARWA TUNATARWA* 👇🏽 _gareku Y'an uwa musulmai_ *ANKARB'O DAGA ABU HAMZA ANAS BIN MALIK ALLAH YA QARA YARDA AGARESU KHADIMI GA MANZAN ALLAH S.A.W CEWA,"IMANIN* _D'AYANKU BAZAI TAB'A CIKABA HAR SAIYA SOWA D'AN UWANSA ABIN DA YASOWA KANSA._ *mai yasa na ambaci wannan hadisin??* _ANKARB'O DAGA ABU HURAIRA,ALLAH YA QARA YARDA_ _AGARESHI,MANZON ALLAH S.A.W yace,"DUK WANDA YAI IMANK DA ALLAH DA KUMA RANAR ALK'IYAMA TO YAFAD'I_ _ALKAIRI KO YAI SHIRU_ _y'an uwana musulmai kundaiji abin da fiyayyan halitta ya fad'a,amma banji ...

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*             *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*               *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// talentedwritersnovel.blogspot.com/ *INA MAMAKIN WASU MUTANEN,ME SUKA DAUKI DUNIYA NE, NIFA BAN SHIGA HARKAR KOWA,HARKAR GABANA NAKEYI,MASU IYA MAGANA SUNCE ZUWA DA KAI YAFI SAQO,TO A DAINA MIN AIKE,A DAINA ZUND'ENA A BAYAN IDONA,A DAINA ZAGINA,A ZO GABA GAD'I A FAD'A MIN NI KUMA NA TANADI ABINDA ZAN MAYAR WA DA MUTUM,INA...