Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUE    LIFE     STORY*



✏ _Written by_
*fayeeeeeex m usman*




💦💦 *Talented writers forum*  💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafan mu shiga....

_To get access to talented novels check_

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/


💙💚❤ *ina kuke my sisters Zulaihat sa'eed  Maryam* Yaqub _kutaho aguje ammafa karkuyi tuntub'e y'an uwan juna ko'ince Aminai to bissa adalcina da kyautatawa da zuciyar imanina_ *amatsayina na Antynku ya yarku mai fad'a kuji kuma kuyi aeki dashi* _atake😉na mallaka muku wanga pg kyauta ruwan allah saura kuce ba kwaso dannasan_ *halinku inrashin kunya ta motsa😂,a dai yi a hankali kar ab'ata amunta danni* _kunganni daka gefe wllhy dry zansha harda riqe ciki ehhe_ ❤💚💙

*pg2⃣1⃣*




_azaune take agefan bed d'insu tana karanta wani littafin hausa ta hard'e qafafu sanye take cikin aftadress gashin kanta yasha dnot tayi kyau sosai kamar ba Ummi ba,ahankali cike da nutsuwa Hassina tafito daga toilet d'aure take cikin wani tawel ruwan oringe gashinta ya sauqa har gadon bayanta jiqe yake da ruwa,binta Ummi tai da kallo rana tace,"wow besty gskyh ke baeuty ce ko bakiyi makeup ba kyau kike ina kuma da and'au wani abu mai suna wanka.murmushi Hassina tai kafin tace,"kai sisto kinafa zugani over.tafad'a tanamai wani juyin jin dad'i,kallonta Ummi tai asulece tace,"Besty ina yaka mata muje danni wllhy kinsan zaman gida wahala yake ban.dry_ Hassina tabushe da ita tana cewa,"kai Sisto sai kace ba mace ba zaman aegida ae wajibine ga _dukkan wata d'iya mace.ya mutse fuska Ummi tai tana cewa,"tabd'ijam nidai bazan dunga zama agidaba kamar wata kayan wanki sai kace wata matar aure aeko matan aurenma kai ya waye balle ni.yadda Ummi tai mgn ne yaba Hassina drya cike da iyayi Ummi taqara cewa,"wllhy da gaske nake.cikin dry Hassina tace,"tab aeko idan hakane bazaku ta6a shiri daya Hydar ba,dan wannan mutumin matarshi ta shiga Uku nid'innan cewa yake nafiya yawo.rausayar da kai Ummi tai kafin tace,"gskyh Besty kina mutuwar ji dawannan_ _ya Hydar d'in banga ranar da zamu hantse batare da kinyi zancan shiba gashi kullum sai kunyi waya kamar wani saurayi da budurwa.zama agaban mirrow tayi sannan tace,"ae yadda nakeji daya Hydar wllhy banaji da kaina haka dan ina sonshi fiye dakomai nawa,tafiyar nan dayai jinake kamar nazama tsuntsuwa na bishi.murmushi Ummi tai da zummaryin mgn saidai  jin anmurd'a handly d'in d'akin yasa gaba d'ayansu suka mai daga ninsu kan door d'in,Mom ce tashigo d'auke da fara'a afuskarta,sakar mata murmushi dukansu sukayi,cikin taku mai d'aukar hankali Mom ta qarasa shigowa d'akin tana cewa,"doughters_ _way na naji ku silent da fatan dai lfy ko?.tafad'a asanda take kallon idon ko waccansu,y'ar dry Ummi tayi tana cewa,"Mom wllhy tund'azu nake cewa Sino tashirya mufuto amma sam taqi.ta qarashe tana kallon Hassina,wacce ta juyo tana zabgamata harara,"ke dai wllhy sisto kiji  tsoran allah.maida ganinta kan Mom d'in tasu tai cikin shagwa6a tace,"Mom wllhy qaryar Sisto ce naga tund'azu take raeding d'in Book.murmushi Mom tayi kafin tace,"to ke kuma bazaki
fitoba dole sai da'ita.dasauri Hassina tace,"yaushe zata iya fitowa bayan nashan yeta.tafad'a tana mai cigaba da harararta,mom dai sa hannu tai takare fuskarta tana dryh,dasauri Ummi ganin zasu cazamata qwaqwalwa tace,"ya isafah . take gabad'aya sukayi shiru suna qoqarin had'iye da riyarsu,ganinta ta maida kan Hassina sannan tace,"Hassina yayanku yazo.dasauri Hassina ta kalleta tana cewa,"mom wanne yayan namu?.harara Mom ta buga mata kafin tace," Khalifa mana.cikin zumud'i tace,"kai Mom ae ya Khalifa bashi da_ _kirki shikenan kan bros bayanan ya yanke zuwa gidannan bayan da kullum yana nan wani loqacinma anan yake kwana.juyawa mom tai da zummar fita tana cewa,"wannan kuma tsakanin kune yana parloun.tana kaiwa qarshe tafice,cike da farin ciki Hassina ta kalli Ummi tana cewa,"ki tashi kishirya mutafi sisto_ _zakiga qaramin yayana yau insha allah.ta6e baki Ummi tai tana cewa,"to wanne shiri zanyi bayan wanda nayi yanzu besty.d'an harararta tayi sanan tace,"auke haka zaki fita ko kwalliya baki yiba sisto?.rausayar dakai Ummi tai kafin tace,"aeko wllhy bawata kwalliya dazanyi ni kinsan yawan wannan makeup d'in bawajan zuwa ba damuna yaiba..."amma kinsan ance idan kana_ _da kyau kaqara da wanka ko sisto..."naji to dan allah yanzu maye aebuna ki dubenifa.miqewa tai tana qara jijjuyawa kallo Hassina tabita dashi qafarta tayi firuru jikinnan kamar bai ta6a gamuwa da maiba kasan cewar loqacin sanyine,ajiyar zuciya Hassina ta sauke kafin tace,"Ummi karki manta yanzu abirni kike ba'a qauyeba kuma kobama hakaba kin kai munzilin da yazama wajibi kisan darajar gyara datsafta ga y'amace.wani irin kallo tai mata kafin tace,"maye nufinki besty kina nufin ni qazamace ko maye_ _hausarki?..."bahaka nake nufiba kinsan wanka bako dayaushe yake aeki ajikin mutumba..."kinga da kata idan bazaki iya jerawa daniba ne zaki iya mgn gabad'aya kinbi kin rud'e kan wani banza yazo ni idan ba dama sai inyi kwanciyata ad'aki.shiru Hassina tai bataqara cewa qalaba ganin Ummi tad'au zafi
sosai,shiryawa tai cikin wata tsadaddiyar atamfa ruwan red riga da skert baqaramin kyau kayan sukai mataba  kasan cewar farace tar!yasa kayan sukabi jikinta tayi kyau sosai kamar ba'itaba,kallon Ummi tai wacce ta kwanta tare da janbargo sai cika take tana batsewa,cikin sanyin murya tace_ ,"Sisto tashi mutafi _ko?.banza tai da ita tare da qara jan bargo,kusa da'ita taqarasa tare da bubbuga wajan qafafunta tana cewa,"Sisto plx kitashi mutafi mana...."kitafi ni bacci nakeji.tafad'a mata adaqile,kusa da kanta taje tana cewa,"haba Sisto mai yai zafine?gyara kayanka daman yana zama sauke murabane?..."nace miki bazanje ba ko'ana dolene banasan ta kurafa kingane.tafad'a tare da qara shigewa cikin bargo,aeko cikin zafin nama Hassina ta yage bargon daga jikinta tana cewa,"aeko wllhy baki isaba.fisge bargon tai a  hannunta tana cewa,"to ba inda zani idan kuma ana dole ne tell_ _me.Hassina wacce qwalla ta ciciko mata cikin muryar kuka tace,"haba Sisto kin manta yau zamuje shoping ne?koso kike naje ni kad'ai.zumbur!Ummi ta miqe tana cewa,"haba Besty nima wasa nake miki.tafad'a asanda ta d'au wani d'an kwalin atamfa ta jona kanta,murmushi mai cike da takaici Hassina tai tare da cewa,"muje ko?.fuuuu!ta wuce ba'alamun y'an matanci kokad'an ajikinta abu take sakaka kamar y'ar fari murmushi Hassina tai azuciyarta tace,"asannu zaki daina insha allah.Ummi ce gaba Hassina na binta abaya,zaune yake a_ _babban paurlaun gidan ya hard'e qafa kamar wani sarki,sanye yake cikin shadda mai ruwan brown hular kansa kuma wthite da akaratsa da brown ya sanya farar safa baqaramin kyau yaiba kamar asaceshi dada dama,tun kafin su sauqo Hassina ta kira sunanshi tare da sakarmai murmushi shima shi ya maida mata,kallo yabi Ummi dashi wacce ke tafe tana waige waige kamar wacce akabiyo,da gudu ta sauqo daga step d'in sa6anin Hassina wacce take taku cikin alfarma,kallonshi tai tare da d'ansakar mai murmushi hanyar kichin ta nufa har ta shige Kichin d'in kallonta yake cike da mamaki,sallamar da Hassina tamaine ya dawo dashi cikin tunaninshi,murmushi_ _yasa sakarmata yana cewa," my Sis ae nazata bazaki fitobane tun d'azu mom tace mun gakinan zuwa.murmushi tai kafin tace,"my dear kenan...gaba d'aya kallo sukabi Ummi dashi wacce ke tahowa,ta maqalo cup a hammata tariqe juince ad'aya hannunta,ya mutse fuska sosai Asp.Khalifa keyi ganin tayo kanshi gadan gadan,asai tinshi ta tsaya kamar zata fad'omai,cup da juince d'in ta miqa tana cewa,"sannu da zuwa baqonmu ko ince yayanmu.tunda ta tsaya ispetor ke watsamata wani mugun kallo,cikin ya mutse fuska da kau da kai yace,"No No thankyou basai nashaba a qoshe nake.ajemai Cup da juince d'in tayi_ _akusa dashi,kallon Hassina yai cikin wani irin ya nayi yace,"sis ina kuka samo wannan y'ar aekin mai aeki da cikawa haka?.ya fad'a yana d'auke Cup d'in akusa dashi,duk abin da kefaruwa Hassina ta kula shiru tai dan tasan indai Ummi ce dai dai dashi take,waje tasamu tazauna tana dry kafin tace," waya fad'ama ni y'ar aekice kaima kayi kama da driver da yake kaimu shoping nida besty.tafad'a tana nuna Hassina tana dry,wani irin kallo ya watsama Ummi bakinshi kuma yana cewa,"driver?nidaman nai kalada driver ne?.ta6e baki Ummi tai tare da cewa,"to kaid'in har waye daba za'acema driver_ _ba?ni banasan girman kai ehhe.Hassina wacce ke jinsu drya ta dunga gimtsewa,sosai Khalifa yaji haushin mgnar Ummi kallonta yai of an dwon kafin yace,"dan allah kiyi hqr kitashi kibar parlaun nan dan suffarki firgitar dani take.ya fad'a yana ya mutse fuska kamar wanda yaga kashi,gyara zama Ummi tai tana y'ar dry tare da cewa,"aekasan parlaun ba daka gidanku kazo dashiba dazaka ce natashi ni bankori_ _qazamin driver irin kaba sai kame zaka kori autar mata.wani irin haushine ya kama Khalifa najin takira kanta da Autar mata cike da jin haushi yace,"daman idan aka rasa mata ae da gudu za'ace miki gimbiyar mata bama autaba.kallonshi tai cikin ido tana tace,"aekaga ni arashin mata za'akirani da gimbiya kaifa ae na tabbata ko mazan dny zasu qare ba macan da zata iya d'aga kai ta kalleka,sabo da kallon kama ae sailarura.cak!ya tsayar da komai yana nazarin kalaman Ummi,Hassina ko  kautar dakai tayi dan driyar da takeji tafi qarfinta,ahankali ta mayo da dubanta kansu_ _tana cewa,"ni duk bama hakaba daer plx zaka damu shoping?nida sisto.arazane ya kalli Hassina yana cewa,"ke dawa kenan?..."nida Ummi mana.cikin firgici kamar zai fashi da kuka yace,"da wannan abar.ya fad'a yana nuna Ummi da d'an yatsa..._






_kubiyoni_







✍🏼✍🏼✍🏼 *Fayeeeeeex m usman*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...