💗💗💗
💗💗💗💗💗💗💗
💗💗💗💗💗💗💗💗💗 *Rukayya* 💗💗💗
*by*
*suhailat ishaq*
*edited by Asmee*
*page 25*
*talented writers forum*
*T. W. F*💦💦💦
To Mahmud zezo besanar mataba ,anya bawani makirchin akeshirin sakataba,, tabbas babu me warware amata wannan matsalar se Mahmud, kai Allah ma yasa shidinne ya turo kai da tayi matukar farin chiki don aduniya babu Wanda zuchiyarta takeso inba Mahmud ba kai Allah yasa shine,ameen
Tana chikin wannan tunanin ne taji mamanta ta daka mata tsawa Abunda tunda take da maman ta bata taba mata irin wannan tsawanba wan nan shine karo na farko,da mamanta ta taba yimata hakan,.
Arude RUKAYYA ta juyo don duk taruga ta firgita da ganin yanayin mahaifiyanta ta,
Chikin fada ammin RUKAYYA tafara da wa kika turo yazo Neman aurenki RUKAYYA tace wlh ban,,,bata karasaba amminta tace kar ki raina mun wayau kifada mun gaskiya ,RUKAYYA way me kike so kizama ne Yaya kikeso nayi da rayuwata yanzuma so kike kijefa Ni chikin Wani halin kija adakulewa kannanki karatu ,a gaskiya RUKAYYA inkika musu haka baki musu adalchiba ,kuma awannan karan bazan taba goyan bayankiba,
Don haka Tun wuri kibi umarnin mahaifinki umarni nake baki,,,ba shawaraba inbahaka ba duk Abunda yabiyo baya babu ruwana karma Kice kin sanni,tawuce afusace,
Daskarewa RUKAYYA tayi agurin don Wani sabon al amari tagani awajan mahaiyanta Wanda shine karo na farko hakan takasance ,Amma zata bita ahankali har zuchiyarta yakara,anya ma wannan ammine kuwa,kamar dai mafarki,,
Bakomai yasa ammin RUKAYYA tai mata hakaba,
Domin tasan RUKAYYA Allah yayita me busashen zuchiyane tanada matukar kafiya ga taurinkai matukar akan gaskiyantane tofa bata juyo wannan dalilin ne yasa duk adakin babu Wanda akafi tsana kamar RUKAYYA itakuma haka Allah ya haliicheta a lokachin da masifa ke kara ruruwa kowa na bachin rai wasu na kuka ita kuma a lokachin zuchiyante ke kyekyashewa da taurinkai,saidai fatan Allah yai mata sauki,
Aban garen Mahmud babu Abunda kirjinsa keyi banda bugawa ,don atsorace yake da family dinsu rukayya don abangarensa yasan beda matsala yasan dawiya iyayen RUKAYYA zasu karbi maganan shi,gasa *banufe* family dinsu ma duk *nufawane* Amma sudin musul Maine,kuma jahilchine kawai irin na mutane dazaran kana tare da banufe wani abu yasameka se kace sune,Ay akwai FASA gurbin mutane dayawa wadanda suke kashe mutane ta kowani irin siga Amma meyasa ba a tsanesuba kamar nufawa ,kuma kowa ne mayen achikin nufawane,shin mutun baze mutuba in sai Yana tare da banufe,dazaran Allah ya jarabchi bayinsa ana mutuwa se ace mayune ,barinma irin kauya kunnan,way shin kunmanta ayan da Allah yake cewa, walayyu akirallahu nafsan izajaa a ajaluha,
duk Wanda yamutu to damafa Allah yasa wa adinsa yayi ,seyakawo masa sanadinsa ,kowa yanada NASA sanadin ,meyasa mutane bazasu saki San zuchiya suka ma Allah ba , ba ace ba, mayuba Amma muna wasa da addini bamudamu da ibadaba,bamudamu da sallan dareba bamu da azumin Neman ladaba, donneman kariya ga shaidanun aljanu Dana mutane, baremuruka Neman kariya ga shaidanun mutun da shedanun aljanuba,tayaya ne Allah baze jarabcemuba bayan yanunamana yanda zamu bauta masa munki ,don haka se mun tashi sannan Allah ze tai makemu,,,,Allah yasa mu gane,
Iyayen Mahmud sundawo lafiya kuma sun yaba. Yanda aka girmamasu da iyayen RUKAYYA sukayi,,,hakan yamusu dadi sosai, sunfadawa me martaba akan sunche abasu lokachi zasu ne mesu,,
Me martaba ya sanarda mahaifiyar Mahmud itada abokiyar zamanta suka musu fatan alkhairi,
Hajiya maimuna itace mahaifiyan Mahmud Tana kwance akan lafiyayyan gadonta Mahmud yashigo da sallamansa yazauna abakin gado bayan ta tashi daga kwancen datake ne ya duka harkasa yagaidata ,domin su dabi an gidansu yaro bai GAIDA babba atsaye seka duka,
Bayan sun gaisane take sanar masa da yanda akayi donhaka tace to se muchigaba da Neman zabin Allah, Allah ya tabbatar mana da Abunda yafi zama alkhairi,
Sallahma yaimata yakoma dakin shi yake shaida wa Yusuf yanda akayi,
Yusuf yakula da damuwan dayagani afuskarsa shine yace my brother Ni shawaran da zanbaka shine na farko hakuri zaka dauka,sekuma muchigaba da ba Allah zabi in alkhairine Allah ya yiwardashi chikin sauki,
Kako kira ginbiyan taka don naga kamar ita kake hangowa, Mahmud Yadan hararesa sannan yace bansaniba inzankirata sena fada maka Ay, dariya sukasa suduka ,Yusuf yace bari naje naga momcy na tunda naga Yau Asama kake,
Bayan futansane yakira sarauniyar tasa ringing biyu kawai yayi tadaga chikin sanyin murya ,gaisheshi tafara yi,
ya amsa chikin sanyin muryah,tanbaya fall chikinta Amma tanajin nauyin masa magana donhaka tayi shiru da bakinta don batasan mezatace masaba,
Yakatse Mata tunani ne da maganarsa, yace RUKAYYA RUKAYYA RUKAYYA Tana amsawa,
Yace yaune ranar shawaran Da zamu yanke atsaka Nina Dake kibani aran hankalinki RUKAYYA don mu fuskanchi juna nidake,,
RUKAYYA naturo iyayena Neman auren ki batareda nataba furta maki kalman ina sonki ko bana sonkiba ina fatan hakan danayi baze bata maki raiba ,kin kuma shedamun cewa bakida tsayaiye, shine nace Ni bari natsaya don daga Yaya se nakoma miji,
Nakasan CE arayuwata ina matukar tausayin mace,tunranda nafara ganin ki kinje debo ruwa Tun kina smolly, kika shiga raina abun kaunata, Amma na boye son danake makine sabida ke karamace a wannan lokachin,nachigaba da renon soyayyarkine ina tattalinsa hakan yasa nake fada maki akoda Wani lokachi kada Ki kula kowa Dan kar Wani yai mun shiga hanchi da kudun dune,don Allah RUKAYYA kar ki ,ki' amincewa da so yayyata ,kisoni ko na wannan lo kachinne Dan Allah kifurta kina sona shine kalman da na Dade ina jiran ranan da zata fito daga bakinki,
Mutuwar tsaye RUKAYYA tayi don Abunda kunnenta keji kamar amafarki don bata tabazaton hakanba anya Yaya Mahmud ne dakansa da labbansa suke furta wadannan kalaman daga bakinsa,
Maganar daya yimata ne yasata dawo daga mafarkin data fada,
Dayace kinyi shiru dear na bakice komaiba,,zatai magana kenan yaji an fizge wayan daga hannunta, andaka mata tsawa,
Comments
Post a Comment