ANCUCI🤦🏼♀HIJJABI
_*TRUE* *LIFE* *STORY*_
✏ _Writen by_
*fayeeeeex m usman*
💦💦 *Talented writers forum* 💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
💚💙❤✨
💃🏼💃🏼💃🏼✨
🍭🍡🥂✨
💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a iya canzani ba nima bazanta6a iya canzakuba duk wuya nid'in takuce duk rintsi kud'in nawane* _har abada💚❤💙my family ana mugun tare insha allah🤝_
*pg1⃣3⃣*
_tana shiga tahau rafka sallama bawanda ya amsa mata haka yasa tadanna kai,Amina ta gani atsakar gida ta jibge kayan kwalliya sai kwaliya take cike da iyayi kusa da ita Ummi tasamu ta zauna tana cewa,"au dan baki da mutunci ina tafaman rafka sallama amma kikai banza dani?.sai aloqacin ta d'aga kai ta kalli Ummi kafin tace,"to bakiga kwalliya nake ba kuma sallamarki harwata sallama ce dazaki ce saina amsa.sosai Ummi taji haushin mgnar,"kamarya ban gane sallamata ba sallama bace._ _tafidi mgnarne tana kallon Aminar,"nidai duk bama haka kifad'i abun daya kawoki dan banaso Inna ta dawo taganki.jiki asulace Ummi tace,"yauwa ina wannan Atamfarnan taki?..."tananan.Amina tafad'a adaqile,"yauwa ita nakeso ki aramin gobe insha allah zan dawo miki da ita kinji.wani wulaqantaccan kallo Amina ta watsama Ummi kafin_ _tace,"tabd'ijam bakima da hankali kayan dasukafi ko wanne kaya kyau acikin kayana zan baki,hankali nema kwata kwata allah bai hore mikiba..."yanzu Amina kannace ki aramin kaya shine kike kunfar baki..."nayi d'in idan fitsari wasa kzama tayi ku sai dai qaryar makaranta ma sai ace prvt za'ayi kalli gidanku kab bamai kyanshi a wannan layin,amma da ike lamarin qaryace zalla kayan sawama ashe sai kun ara kuke sawo,to bazan bayarba dan uban mutum...take Ummi ta miqe tana cewa,"kutumar uba!Amina ubana fa kikace?aeko sai naci ubanki kuma wllhy yau acikin garinnan sai naga uban da yatsaya miki dan uwarki...tafid'i_ hakane tare da cin d'amara da d'an qaramin *HIJJABIN* _kanta,ganin Ummi da gaske take kuma tasan Ummi masi faffiyace yasa cikin sanyi murya tace,"ke nifa bamasifa nake naima dakeba ni dan allah kitashi kibar gidannan kar Innata tadawo ta ganki wllhy duka nazatai..."bazan fitaba kuma kafin Uwar take ta dakeki ni zanfara cin ubanki harms da uwarki.tafad'i hakane sanda ta kaimata shaqa!tuni kokuwa tacafke kasan cewar gidan bakowa,da qyar Amina tasamu ta qwaci kanta da gudu tabar gidan ko d'an kwali babu akanta,itama Ummi da gudu tabi bayanta da d'amararta,wani kukan Kura Ummi tai ta dakawa Amina wawura ta turmusheta,haka suka dunga kokuwa qasako sai tashi take nan take wajan ya cika da yara,da qyar Amina tasamu qwatar kanta akaro na_ _biyu da gudu tai hanyar gidansu Ummi dan tasan nan kad'ai zataje tatsira,aeko itama Ummi da gudu tabi bayanta hakama yara y'an kallo suka raka musu baya,dai dai qofar gidan su Ummi Amina tazube aqasa inda Ummi ta daka tsalle tafad'a kan ruwan cikin Amina,loqacin yai dai dai da isowar motar su Hassina qofar gidan yara sai tafi suke suna cewa,"kucasu! arna kucasu ku casu bamai rabaku azamanin nan nayanzu muraba ace munyi cuta...da gudu dady ya 6alle mota na yacce ya hango jini sai bulbula yake akan yarinyar da ake duka tare suka iso gurin dasu Imran dasu Abba,haniyar dasu Ammi ke jine_ _yasa sukayi tsit danso suke suji wanne rugun tsumi ake musu aqofar gida jin muryar su Imran ne ya tabbatar musu da Ummi ake fad'a,cike da jarumta da qyar da maqyar qyaro Imran yai nasarar d'aga Ummi daka kan Amina inda Amina ko numfashi ba tayi cike da firgici alhaji Yusuf ke tambayar y'ar wacece dan harga allah baigane taba,kan Ummi dako ina najikinta yad'ebi qasa tili tayi furu furu bata da maraba da mahaukaciya sai cika take tana batsewa akanme za'a rabasu Imran ne yace,"ke jakar inace kashe y'ar mutane zaki?...take wata kibiya mai_ _tsini da tsanar Imran suka soki zuciyar Ummi nace mata jaka da yayi baki ta turo kafin tace,"nidai ba jaka bace kaje kanemo jakarka ehhe.mamaki gaba d'aya ya kashe Alhaji Yusuf dasu Hassina Abba ko jadabaya yai dan baya tunanin zai iya mgn,wani lafiyay yan mari! Imran ya d'auke Ummi dashi take ta riqe kunci wasu hawaye zafafa nabin kuncinta,"idan kina cin qasa ki kiyaye tashuri rashin kunyarki ta tsaya asa anninki banza kawai mahaukaci jaka.jitai kamar an 6arar mata da bokitin tsanar Imran ido taruntse wasu hawaye suka_ _gangaro cikin tsawa da kuka tace,"Uwarkace jaka kuma Ubankane mahaukaci kaine banza amma bani ba kuma raini anrainaka allah ya isa mugu kawai.ta fashe da wani kuka,cak! Imran ya tsaya yana kallon Ummi,wani mahaukacin mari yaqara wanketa dashi inda tsabar azaba kasa tsayuwa tai hannu yasa zai qara wanketa da wani marin dasauri Dady yariqe hannunshi,"haba d'an saurayi kayi hqr mana in kaduba wannan yarinyar qaramace tsayawa ka kulata bashine kai jarumtaba kaifa na mijine shikuma namiji da nuna juriya da cin girma akasanshi.hannunshi ya aje_ _yana cewa,"wannan !cewa zakai tsananin dabbancine da iskan ke damunta amma ba yarintaba kuma wllhy saina sai tamiki zama.yana kaiwa qarshe yatafi fuuu! zuciya cike da quna sai aloqacin Khadijat ta fito dab AMmi baqin cikin halin Ummi ya hanata fitowa BAba kuma tana sallar la'sar,abakin qofa ta tsaya tana qarewa kyakkyawar budurwar da tahango acikin mutane kallo azuciya kuma tana yaba kyan da allah yaiwa budurwar sai dai kuma tawani 6angaran sai taga kamar suna kama ahankali taqarasa inda Ummi take,ido Hud'u sukayi da Hassina da Dady koshakka babu tasan wannan yarinyar y'ar uwattace kukan da Ummi kenai ya dawo da ita,cike da jin haushin d'abi'u da halaye na Ummi tasa hannu cike da qeta tad'agata tai cikin gidan da ita Amina kuna wasu mata suka d'auketa suna cewa,"allah yasa bakasheta tayiba...ataiqace haka su Hassina suka shiga gidan zuciya acinkushe...tana shiga gida da ita tawanke ta dawani lafiyayyan mari tai wajan band'aki da ita hakad'ata tai,"kije kiwanke kanki mahaukaciya kawai.Ummi ko kad'an aduniya taqi jinin asuffantata dawata halittar haka tai wanka tana kuka_ su _dady kuwa KO gidan baishigaba asbitin DA akakwantar da Amin a suka tafi_
" _ikon allah yanzu Hasana kece kika girma haka?allah mai iko.sunkuyar dakai tai tana murmushi dan ita sam bata iya wasan kaka da jikaba,murmushi_ _Ammi tai loqacin da take cewa,"gata da hankali tubarkallah ba irin wacan marajin ba.cikin fad'a baba tace,"aenaga gada tai awajanku shiyasa nake ce muku kudaina ta kurawa yarinyarnan_ shikuma wancan d'an iskan _zanje nasameshi naji dalilin da zaita6amin jika..."kamarya kimai mgn ita jikar taki bakiga ta'asar da taiba nidai allah yasa vata jimata ciwoba...."au haka zakice daman ae kuna d'aya daga cikin masu d'aurema mutanan nan gindi to wllhy ahird'inku ta_ _kwarata bajaka bace kowa vazai fad'i alkairi akantaba sai sharri to wllhy allah yafiku...Khadijat ko nagefe tsabar baqin ciki ko tankamusu batai ba,Mom ko tana jinsu ita abunma dry yake bata yana burgeta na yacce Ammi suke fira da Baba kamar qawaye sai aloqacin Ummi tafito daga wanka ko kallon inda suke batayiba taratsa ta gefensu ta d'au kayanta tashiga d'akin Ammi tasaka,jitai gabad'aya ta tsani mutanan garin kowa yafice_ _mata arai tunda kowa cemata yake mahaukaciya bayan ita tasan da hankalinta_
_kubiyoni_
✍🏼✍🏼✍🏼 *fayeeeeex m usman*
Comments
Post a Comment