*ANCUCI🤦🏼♀HIJJABI*
*TRUE LIFE STORY*
✏Written by
*fayeeeeeex m usman*
💦💦 *Talented writers forum* 💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
_pg1⃣9⃣_
_tare sukayi duk aekin gidan da Hassina yacce Hassina ta yaba da kyan Hassina,itama haka take jinjina kyau irin na Khadijat hakan yasa duk bayan wani loqaci take satar kallon Khadijat,duk da Khadijat a qauye take kuma macace ma'abociya HIJJABI amma hakan bai hana fitowar kyanta ba,gabad'aya Ummi atakure take agidan dan Ammi ko inda take bata kallo bare kuma Khadijat,Mom duk tana lura da barazanar da yarinyar ke fuskanta saboda sam Ummi battada wata nutsuwa agidan...loqacin da Abba yasanar da Ammi maganar dasukayi da Daddy bata amannaba,dan ita sotai akaita Bodin dan a tunaninsu anannai zataji wuya idan yazo da_ _nasarama asamu tai hankali,haka suka zauna dan daman one week zasuyi..._
_6angaran Hydar kuwa bayan ya kammala waya da Alhaji Isma'il abokin kasuwan cinshi,zamayai da 6as agefan makeken gadonshi yana mamakin yacce zai tafi Abuja har yai,four months,badun komaiba saidun Business d'insa,ajiyar zuciya mai qarfi yai tare da d'aukar waya ya kira Daddynsa,kasan cewar Alhaji Yusuf mutumne mai sanyi loqacin da akai masa abune yake hawa sama amma daga zarar lamarin yawuce shikenan,kira biyu yai masa ana uka ya d'aga,fad'amai yacce sukayi da Alhaji isma'il yai kuma jibinnan zaitafi,ya umarceshi da tafiya tare da mai fatan alkairi acikin harkarsa,Hydar babban d'an kasuwane kamar yacce mahaifinshi mayake babban d'an kasuwa,ya shahara sosai wajan odar kaya masu kyau da cowlity,_
_Hydar mutumne mai wuyar sha'ani domin bakowa ake iya zama dashiba sai wanda yasan halin kayanshi,wanda idan bakasanshiba za kai tamai ihune damai girman kai,jin an qwanqwasa qofarshine yasashi miqewa daga kishin gid'ar da yayi yazauna da sauri,tare da fad'in,"yes.yana kallon qofar dan ganin wanda zai 6ullo,Hajjo ce d'auke da babban tray wanda ko shakka babu abinci ne aciki,d'auke da sallama ta qarasa shigowa d'akin,tsaki mai sauti Hydar ya buga tare da kauda kanshi,had'e rai sosai yai baima nuna yasan tayi sallamaba balle tasa rai da zai amsamata,jiki asa6ule Hajjo ta ajemai tray d'in agefan gadonsa duk datasan baci zaiba tare dacewa,"ranka ya dad'e abinci na kawoma..."angode.yafad'a adaqile,ficewar tatayi dan tasan halinshi dane takejin haushin_ _abin da yake mata amma yanzu har tasaba,tana ficewa yaqara buga wani tsakin,kallon abincin data kawomai yayi yana cewa,"mtssss wannan matar bata da hankali nufinta zanci abincin y'ar aekine kan mom d'ina batanan.miqewa yai azuciyarshi kuma yace,"kalli wani baqin jahilci komaye na'aje abinci akan gado?.yafad'a tare da d'auke tiran ya ajeshi akan drower gefan gado ya koma ya kwanta_ .
_ga bad'ayansu a tsakar gida suke dan sun baza ta barmu ana ta wasa da dry,dan tunda sukazo sai yanzu suka samu damaryin fira,basuyi auneba suka jiyo muyar Malam rabi'u yana doka sallama,aqofar gida dasauri Abba yafita yana amsa sallamar,hannu ya miqamai dansuyi musabaha,"kaga malam Ibrahim ba wannan bane ya kawoni zuwa nai kabani kud'ina.cike da mamaki Abba yace,"kud'i kuma Malam Rabi'u da sassafannan gari ko gama wayewa bayiba ae kabari mugama gaisawa..."to banga damaba kuma kud'in ae nawane ina da ikon zuwa ako wanne loqaci na kar6a haqqina..."hakane Malam rabi'u nima bance bahaka ba amma dan allah mai yai zafi_ _hk d'an uwa..."kaga Bawan allah idan zakaban kud'ina kaban kud'ina idan kuma ka handa mene sai kamin bayani...daganan Abba baiqara ce dashi komaiba ya juya cikin gida dan d'akko mai kud'insa,daman su Ammi ma duk sunji abinda yafaru,kafinma ya qarasa shigowa ta miqe ta nufi d'aki dan d'akko ajiyar da mijinta ya bata,sai dai baneman da bataiwa kud'inba kud'i sukace,"d'aukemu inda kika ajemu dan ubanki.jin shirun yayi yawane yasa Abba shigowa baki na rawa tasanar dashi abin dake faruwa aeko gabad'ayansu kamar zasu haukace sabo da naiman kud'in amma babusu babu dalilinsu kamarin kamar almara,shiko Alhaji rabi'u jin_ _da yayai shirune yasa ya haubanbamin bala'i,waishi alhj Ibrahim zai maida d'an isaka ya shanyashi aeko yau za'ayita ta_ qare...
*to masu karatu anan zandasa aya sai munhad'a*
_kubiyoni_
✍🏼✍🏼✍🏼 *Fayeeeeeex m usman*
Comments
Post a Comment