Skip to main content

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘

           _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔

By ayshalove😘

          💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆

💅🏻 *Dedicated to all readers* 💅🏻 

pg 81

dukkansu sai da suka sauke ajiyr zuciya bayan sun rakata da ido
"ya kamata ku koma gida ku huta ynxu" ummace ta fadi hka sannan tabi bayan suhailat
a zaune ta ganta a bakin gadon kawai ta zubawa yaummi ido
umma ta dafa suhailat sai tadan farko daga tunanin da tke yyinda qwallar idonta ta gangaro
" abinda kikayi shine daidai suhailat bbu ko tantama kinyi abu mai kyau kuma na jinjina miki fatana shine Allah ya qara danqon soyyrku keda er uwarki
kema Allah ya baki miji na gari
kuma ina fata bazaki canja decision din da kikayi ba"
"a'a umma ko kadan bazan canja ba"
ta fada tna girgiza knta
" kuma banyi nadamar abinda nayiba dan nasan ita ce tafi cancanta ta zama matrshi, yaummi ko batamin komai a rywaba zataci darajar er uwata na bata abinda yafi mahbub a gurina, balle kuma bayan er uwa ta taka rawa sosai a bngarori daban.daban
itace babbar qawata, itace yayata, itace qanwata, itace tmkr mahaifiyata, itace kusan komai nawa kema kinsan hka umma
duk abinda na lissafo bbu wanda bata zamtomin ba, banji dadi ba daya kasance ban fuskanci abinda tkeso ba tun da farko sai na biyewa nawa son zuciyr ba treda nayi duba da nata ba
nice ban kyauta ba amma yaummi itace gwanata mai duba lamurana ta kowacce fuska
tafi kowa sanina tafi kowa gne abinda nakeso
amma nikuma bn zama kmrta ba, na kasa ko fuskantr abinda tkeso ni wacce irin er uwace ne
ta fada kwalla na silalowa daga idonta
"ban kyauta mata ba,
gskyr dausy ne data ce nidin I don't care for her,
umma na tabbata da yaummi ce cikin halin da nake da tuni na dade da zama amaryar mahbub amma ynxu itama zata zama amaryrshi kuma bbu abinda ze hna faruwar hkn insha Allah"
suhailat tayi murmushi kawai
sai wayarta ta soma vibration, sunanshi ta gani  kan screen din wayar sai tayi waje dan daukar wayar
umma tabita da ido
"Alhamdulillah, ya ubangiji nagode maka daka azurtani da yara masu qaunar junansu, dan da wasu ne
kowa ta kanshi zeyi baze damu da dan uwanshi ba"
a hnkli yaummi ta bude idonta tadanyi murmushi dan taji duk abinda suka fada

suhailat kuwa sanda ta daga call din mahbub ya sanar mata yana vareder ta dan zo zasuyi magana
ba tsoro taje ta sameshi a tsaye tayi mai sallama ya amsa
"suhailat bakyasona ne?" dama jikinta y bata tmbyr da zeyi mata knn
juyr da fuskarta tayi
"sonda nake maka ne yasa na sadaukar dashi ga eruwata,
baka buqatr explanation akan sonda nake maka but we re talking of my sister's life, who knows wat will happen to her
or u mean u don't love her?
don't she deserved to be loved?
ko kuma syyrkace bata cancanci samu ba, inace family na nakane er uwata takace, to meyasa bazaka ceci rywrta ba
ko baka son rywrta ne??
hannu yasa da hnzari ya rufe mata baki danya lura ko kadan ba'a hayyacinta tke mai wadannan maganganun ba
"ba hka nake nufi ba suhailat, ai yaummi is a wonderful person with heart of gold, is ok now jeki kwanta ki huta mayi mgna wataran"
suhailat taji dadi don hka sukayi sallama kowa y tafi
yaummi tayi 1 week a asibitin bbu wanda y qara tada zancen gudun kar asamu matsala sbd rashin lpiar yaummi
mahbub da granny sun koma abj tun last 2 dayz kasancewr basu taho da enough abubuwan da zasu buqata ba
komai y soma komawa normal dan ba laifi jikin yaummi ana samun improvement
saida yaummi tayi 3 weeks sannan aka yadda aka sallameta a asibitin
dan lokacin jikinta yyi qwari duk lokacin da mahbub yazo duba yaummi
takanji dadi sosai har suyita hira suhailat kuma sai ta cigaba da dakewa ta saka mai suna angon yaummi
duk sanda ta fada mai yakanyi murmushi itama yaummn sai tayi murmushi

watanni se cigaba da tafiya suke yyinda mahbub ke qoqarin koyawa kanshi son yaummi
da kuma cire suhailat
(to nidai ina tantamar faruwar hkn)
bangaren suhailat kuma take cigaba da dakewa wajen cire son mahbub
ynxu watanni 2 knn da sallamar yaummi
saura watanni 3 da sati daya bikin yaummi da mahbub tunda 6 months dama akasa bikin

yaummi a ido in ka kalleta ta warware gabadaya ras (ko hka ne a zuciyrta??)
kowa ya yarda ta warke dan komai y koma kamar da bbu abinda batayi kuma bbu abinda bataci
yau yaummi da king sukayi zaizo kano don shirin biki akeyi bbu kama qafar yaro
zaune yke cikin falon gidansu yaummi
suhailat ta shigo ta kalleshi sai tayi murmushin dako maqoshinta bai kaiba balle zuciyrta
ta dake ta maze amma kana kallon qwayar idonta zaka gne abinda tke boyewa
" angon yaummi ina yini"
ta fada tna murmushi da salon shagwabarta
ya amsa kawai
kasan me muje na rakaka garden dan na kai komai can"
"a'a suhailat barshi anan"
taji muryr yaummi na fadin hka kai ta gyada kawai ta nufi ciki
tana shiga ciki ta kwanta a kan gado kawai tana murmushi
ita har ynxu ta kasa gne ko farinciki tke ko baqinciki amma tasakawa ranta
da sannu zata cire mahbub
muryr yaummi tajiyo tna kiranta
tayi maza ta taso
(ohh lallai suhailat tayi hnkli)

urs aeshab

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...