Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUE   LIFE   STORY*




✏ _Writen by_
*fayeeeeex m usman*



💦💦 *Talented writers forum*  💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafan mu shiga....

_To get access to talented novels check_

http://talentedwrittersnovel.blogspo

*TUNATARWA TUNATARWA* 👇🏽

_gareku Y'an uwa musulmai_

*ANKARB'O DAGA ABU HAMZA ANAS BIN MALIK ALLAH YA QARA YARDA AGARESU KHADIMI GA MANZAN ALLAH S.A.W CEWA,"IMANIN* _D'AYANKU BAZAI TAB'A CIKABA HAR SAIYA SOWA D'AN UWANSA ABIN DA YASOWA KANSA._
*mai yasa na ambaci wannan hadisin??*

_ANKARB'O DAGA ABU HURAIRA,ALLAH YA QARA YARDA_ _AGARESHI,MANZON ALLAH S.A.W yace,"DUK WANDA YAI IMANK DA ALLAH DA KUMA RANAR ALK'IYAMA TO YAFAD'I_ _ALKAIRI KO YAI SHIRU_

_y'an uwana musulmai kundaiji abin da fiyayyan halitta ya fad'a,amma banji dad'iba na yacce al'ummarmu ta yanzu ta lalace,bai kamata ba bai daceba muna musulmai mudunga aebata junanmu wannan babbar khasarace,kankaga d'an wani yana abun da ba dai daiba maimakon kajawoshi jiki kamai nasiha,aa saidai kazageshi kala'anceshi,hakan duk bai ishekaba sai kadunga bin,layi layi dashi lungu lungu dashi kwararo kwararo dashi,kana_ *tozartashi,kai bama shikad'aiba har iyayanshi😭bayin allah wanda basusamma yayiba saidai kawai su tsunta agari ana zaginsu,to* _gashi dai abin da fiyayyan halitta ya fad'a,kamar yadda bazakaso adunga zagin naka y'ay'anba haka duk wasu iyaye bazasu soba,idan kaga abun dabaima ba kaja baki KAI_ *SHIRU TUNDA BAKINKA BAI IYA FURTA ALKAIRIBA,kuma katuna* _kasa aranka watarana kaima zaka haifa kuma baza kaso a aebatama suba..._

❤💚💙 _muje zuwa masoyana allah yabarmu tare had'i daso da qaunar_ *junah dan rabbi* Amme...💙❤💚

pg2⃣0⃣



_jiki babu laka Alhaji Ibrahim yaje yasamu Rabi'u akan dan allah yai hqr _zuwa anjima ya_ dawo,aeko kamar haka yake jira ya dunga soka zance ta inda yake shiga batanan yake fitaba akan sai anfitomai da haqinshi,duk abin da ake Daddy na sauraro duk da d'an uwannashi bai fad'amaiba amma yagane matsalar da ake fuskanta,ranar dai Daddy ne yakashe mgnar dan har y'an sanda sai da suka shigo mgnar,kuma lamarin babu zato babu tambaya Ummi suke zargi da kwashe kud'in..._

_yau take Hydar zai tafi abuja,haka yasa Hydar sai faman had'a kaya yake cike da baqin cikin Khalifa dan tunda garin allah ya waye yake waya da y'an mata iri daban daban,ganin yadda Hydar ya had'e rai sosaine yasa .Khalifa kashe wayar danko kad'an bayason abin da zai6atawa Hydar rai,cikin tsokana yafara mgn,"kai  nifa zakine kagane wannan had'e randa kakemin abanza dama_ _mai dogon gashi kakewa shine zata razana amma ni idan kaduba duk matsayin d'ayane.tunda yafara mgn Hydar ko kallonshi baiyiba,miqewa yai yana cewa,"kai nifa kasan bana had'a hanya da y'an iska kagane akan me inama mgn zakamai dani bugun shatara.cak!Hydar ya tsaya yana kallon Khalifa kan yace,"to da maye kai d'in inba d'an iskanba,ka wani zauna sai waya kake kamar wani bunsuru.ajiyar zuciya_ .Khalifa ya sauke _dan zuwa yanzu ya gane Abokinnashi mugun zato yakemai cikin sanyi murya yace,"Bunsuru kuma?sai kace wani manemin mata?.wani irin Kallo ya watsamai kafin yace," to da waye idan bashiba,nidai ako da yaushe bazan gaji da maka nasihaba akan kabar wani rayuwar bata da wani anfani ni aganina gwanda kai aure da katsaya kana zubarwa kanka mutunci.sosai Asp.Khalifa yaji haushin kalmar da Hydar ya fad'amai,qarasa wa kusa dashi yai tare da dafa kafad'arshi yana fad'in,"Aure fa kace? bara kaji haryanzu banyi karo da matar da zan auraba,amma duk sanda naci karo da ita basai kaban shawarar yin aureba kagane Aftor.murmushin takaici Hydar yai kafin_ _yace,"haba  kana Babban jami'i amma kace karasa matar aure daba kayiwa Mata d'aurin rai da raifad'idai gaskiyah_ Boss.harara  . _Khalifa ya watsamai aloqacin da yake qoqarin zama,sannan yace,"ae gwanda ni ina ganin mace ince inaso kaifa da girman kai kamar wanda ya girma afadar Fir'auna Shed'an ya raineshi.haushine ya kama Hydar kamar zai mutu,"ae shi ya haifeni baka saniba ?kuma shi na gada.wata dry .Khalifa ya bige da'ita yana cewa,"kai amma kashiga uku shiyasa naga baqin hali har mgn yake.haka sukaci gaba da fira har Hydar ya kammala_ _shiryawa har airport yarakashi._

. _Umar Faruq Sani wanda akafi sani da Cumusioner,Khalifa,babban Jami'in dan tsorone afad'in nigeria wanda yai suna wajan aeki tsakani da allah,Alhaji Sani shine mahaifinshi wanda allah yaiwa rasuwa tun yana d'an shekara uku da haihuwa mahaifiyarshi kuma tarasu tun yana d'an shekara 11 da haihuwa,tunda iyayanshi suka rasu tarbiyarshi da rainanshi da dukiyar gadonshi gabad'aya suka dawo hannun Alhaji Yusuf kasan cewar Alhaji Sani shiyabarwa wasiyya aloqacin da zaibar duniya, tare sukasha gwagwar mayar karatu,da Hydar wanda shi Hydar ya karanci Business tsantsa,Alhaji Yusuf ya riqe Faruq kamar d'an da yahaifa da cikinshi kasan cewar shi mutumne mai riqon Amana shiyasa shaquwa mai qarfi tashiga tsakaninshi da Hydar,Faruq mutumne wanda ya karanci yau dara zallarta danshi kullum ayin sabuwar budurwa yake,hakan yasa basa shiri da Hydar_ .

_basu qarasa one week d'inba suka taho Baba tayi farin ciki da tafiyar Ummj saidai kuma tawani 6angaran tayi kukan tafiyar mai d'ebemata kewa,hakama Khadijat dan dama ta isheta ,soyayyar juna da zuminta ko mai qarfice ta 6arke tsakanin Ummi da Hassina,farin ciki da murna agun Hassina ko ba'a mgn dan ita kakarta tayanke saqa nasamu y'ar uwa,bayan ankoma school bagad'aya ss2 suka shiga kasan cewar Ummi duk da bataji amma tanamai dakai ga karatu..._

*raeds anya kuwa zaman Ummi akano zai yuwu kuwa muje zuwa wasa farin girki...*






_kubiyoni_





✍🏼✍🏼✍🏼 *Fayeeeeex m usman*

Comments

  1. Slm. Don Allah taya zan sami complete novel na Ancuci Hijjabi ko kuma phone numéro din Author ɗin shi

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...