💦 *Talented writers forum* 💦
*had'in kanmu abin alfahainmu🤝k'ungiya da'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
💐💐💐💐💐💐
💐💐💐💐💐
💐💐💐💐
💐💐💐
💐💐
💐
*ZALLAR YAUDARA*
💐
💐💐
💐💐💐
💐💐💐💐
💐💐💐💐💐
💐💐💐💐💐💐
*Based on true life's story*
Story & Written
By
Pherteenjeey✍🏻
Jirgin so ✈✈✈
zaya tashi 🎵🎵🎵
kedai ake jira🥁🥁
🎼🎼🎼 yar gata duniyar so🎺🎺🎺🎺
kece da sarauta 👑👑👑
*Gaba daya na mallaka miki wanga page aradu baxan hadaki da kowa ba, Rukayya dubanni u r such a nice person, tnx for ur luv nd care, I hrt u so much wolla*
*Kina inaaaa Reefefe Auntyn talented wolla ki sani ina yinki irin baxamu rabuba, kedin ta dabance a kalbina, Allah ya barmu tare SUNHERA* ❤❤❤❤❤
56⚡60
Soyayya Abdallah da nihla sukeyi cikeda shaawa, rannan da sukaje islamiyya aka fada musu nan da sati uku za'ayi bikin saukarsu, Sunyi murna ba kadan ba.
Da isarsu gida suka fadawa Ummi, "Allah ya kaimu " amin sukace sannan suka shiga daki.
Wayar Nusy ce ta Fara Kara, tana duba kan screen en wayarta taga sunan sahibinta.
"hello"
"hi dear! Y kk?
"lfy lou my beb, y karatu?"
"Alhmdll ya naku, saura shekara nawa ku gama? "
"haba swthrt shekara phaa kikace, saura 5month mu gama, "tohm Allah ya kaimu lokacin " "Amin swthrt"
"toh meye labari?, "lbr yana gunka, ni bani da wani lbr wlhy, hk suka dinga waya kamar baxasu daina ba, dg karshe ta fada masa ranar saukarsu, nan sukayi sallama sannan ya shaida mata zaizo ana jibi saukar.
Kwanaki suna ta tafiya, inda yau saura kwana uku saukarsu sai hidima sukeyi.
Ranar da mujahid zaizo Nusy tayi masa girki Kala kala, yana zuwa gidan aka saukeshi a dakin baki, nihla ce ta jero flasks Kala Kala da jugs ta dire a gabanshi, "sannu da zuwa yaya mujahid" "yawwa sannu nihla ya gida dasu ummi? Duk suna lfy, to kigaidasu, insha Allah zasuji.
"ga abinci nan bari na kira babbar yaya, "tohm shknn" fita tayi bata dade ba saiga Nusy ta shigo.
"Wow Masha Allah agaskiya Allah yayi halitta anan gurin, Allah ka mallakamin Nusy a matsayin mata ta, "Amin swthrt" firgigit ya dawo daga tunanin dayake, murmushi yayi sannan yace "dama kina jina? "eh mana"
Gaisawa sukayi sannan Nusy ta zuba masa abinci, yanaci yana santi har ya gama, haka suka dinga zuba luv, sai bayan wasu lokuta sannan suka shiga cikin gida ya gaida ummi da Abba.
Ranar lahadi kuwa akayi sauka, sun karbi kyauta da yawa tun daga harabar sauka har gida aka dinga daukarsu pics.
Washe gari kuwa mujahid ya kawo musu dogayen riguna daya pink da touch en silver daya kuma red da touch en golding.
"ku shirya zaku rakani wani guri, amsawa sukayi sannan suka shiga cikin gida.
Hadaddiyar make up sukayi, Nusy ta dauki red gown, nihla kuma pink gown kowanne da veil ensa kalar touches, Masha Allah wolla gals ennan sun hadu irin totally nike fada muku.
Sallama suka yiwa ummi sannan suka fita, direct motar mujahid suka shiga.
Shi kanshi kasa dauke idan sa yayi akan Nusy.
Driving yakeyi amma duk bayan 2min sai ya Kalli Nusy.
Haka suka dinga tafiya har suka isa wani katon hall, surprised mujahid yayi musu, "dear meye haka "ai tun da kika fadamin za'ayi saukarku na fadawa dad, sannan mum ita ta gayyaaci kowa, sannan aka turo da Kati Zee kawar nihal itace ta raba iv card sannan nace kar a fada muku, wani murmushi sukayi sannan nihla tace "shiyasa naji Zee tana ceda frnds enmu sai sun hadu gobe, tanx u so much yaya mujahid.
"don't mind lil sis it's my pleasure"
Ita dai Nusy kasa magana tayi kawai binsu tayi da ido, karasawa cikin hall en sukayi, kowa sai masha Allah yake da kyawun su.
Haka aka gama taro lafiya sannan mujahid ya maidasu gida.
A bangaren soyayyar nihla da Abdallah kuwa kowanne lokaci suna makale da juna.
Basa cikakken 1hr basuyi wayaba.
*Kumin afuwa kun jini kwana biu bana posting, hakan ta farune sakamakon uxurarruka da yawa*
Luv u all my fans ❤❤❤
JIRGIN SO ✈ ✈ 🎯
NA RUKAYYAT CE
NA MUGUN GODE MIKI DA WANNAN KYAUTA DA KIKA MIN I REALLY LUV U😊
Comments
Post a Comment