Skip to main content

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘

           _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔

By ayshalove😘

          💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆

💅🏻 *Dedicated to all readers* 💅🏻 

*HBD DEEJEH NA Allah ya qaro shekaru masu albarka*

*kina ina dear islah Allah ya raya mana bby abla cikin addinin musulunci ke kuma Allah y baki lpia*

pg 82

a falo ta tarar dasu umma da yaummi da abbah sai mahbub
kusa da yaummi ta zauna itama ta sunkuyr da kai kmr yadda taga sunyi
abbah ne yace
"dagaske kike kan abinda kika fada?"
"eh dagaske nake abbah"
yaummi ta amsa sai y maida kallonshi gun mahbub
"kai kuma fa ka amince da duk hukuncin data ynke?"
sai ya kalli yaummi
kai ta gyada mai a hnkli
"eh abbah na amince"
"to masha Allah "
abbah ya maida kallonshi ga suhailat
"  suhailat ynxu sai ki godewa Allah domin er uwarki tace ita bason mahbub tke ba ashe duk misunderstandings ne aka samu"
da tsananin mamaki suhailat ke kallon yaummi da mahbub wnda ke mata murmushin farinciki
bata kaiga yin magana ba taji yaummi na cewa
" abbah dan Allah karka boyemin, abbah inaso nasan asalina
sai da abbah yaji dum dan baiyi zaton wannan tmbyr ba ko umma sai da ta girgiza
" abbah ni ynxu na warke bbu abinda ke damuna a lokacin ma is just a shock amma b wani abu ba, pls abbah karka boyemin"
kash momy deejah ta baro mai
abbah ya fada a ranshi
"shknn zan fadamiki amma kimin alqawari bazaki barni ba"
yaummi tace nayi abbah, ko kadan bazan taba tunanin barinku ba har abada kune iyayena
abinda yaummi ta fada ya sa yji dadi kuma ya samu qarfin gwiwa
nan ya shiga bata lbrin rywarta kmr haka
" lokacin da na auri mahaifiyrku mun ksnce masu son yara, saidai Allah bai azurtamu dasu ba,
lokacin muna treda su momy deejah dan maqota ne mu dan a sannan basu koma abuja ba,
abdulmalik(babban dan momy deejah wanda suhailat ke cemai yamalili) shine kadai dansu a lokacin, shima yana jariri sosai
a gun ummanku aka yaye shi hka dai wani sa'in har kwana ykeyi ma shima yna son ummanku
ganin hkn da mukayi ne sai aka ynke shawarar bawa umanku shi gabadaya, sbd lokacin an kusa haifar sadiya, sai dai fur uwarmijinta ta hna ko kadan bamuyi tunanin hkan ba
ganin halin data shiga ne yasa na ynke shawarar muyi adopting dinki, cikin sa'a muka sameki kuwa dan ummanku bata da zabi ko mace ko namiji dan tamafi son mata, muka riqe ki  sai da kika kusan 5 yrs mukuma munyi 12yrs da aure
kwatasam Allah ya sa mamaku ta samu cikin suhailat, tasha murna kmr me, kowa farinciki y isheshi
momy deejah kmr itace akace tnada cikin , ita burinta a haifi suhailat mu maida ke inda muka dakkoki dan bata qaunr abinda ya shafeki,
umma tasha laulayi sosai tun daga cikin yana qarami har lokacin haihuwa, ta jima tna naquda
dan anyi zaton mutuwa zatayi dga qarshe sai aiki aka yi mata cikin sa'a ta haifi suhailat taji jiki sosai,
bayan an gama suna ne momy deejah tace y kamata a maidake amma umma taqi amincewa tace ai ya'ya rahama ne
tayi naci sosai amma taqi yarda har ta hkra
daga baya ta dauki karan tsana ta dora miki,
umma ta kalleta
"ummi na ai kinsan muna sonki ko? kai yaummi ta gyada
sosai ma umma wlhy kunyimin komai
masha Allah Allah yyi miki albarka tashi ki shiga ciki
yaummi ta miqe ta shiga daki
umma da abba ma suka bawa suhailat da mahbub guri
mahbub labarin ya bashi tausayi sai dai yana farinciki yadda suhailat dinshi ta dawo greshi,
"suhailat haqiqa kinyi dacen er uwa yaummi er halak ce wlhy
bakya bina bashin rantsuwa "
suhailat wacce har lokacin kanta yana duqe ta dan share qwallar dake idonta ta gyada mai kai kawai
mahbub ya lura da hlin da take ciki yyi ta mata nasihu yana bata labarurruka har ta huce
"suhailat yaummi tace ashe ita ba sona tke ba, dausy ce duk tayi misunderstanding dinta
kuma tace kwanciyr da tayi a asibiti sbd shock din abinda momy deejah ta fada ne
ciwo a zuciya kuma ai mutum yna samu ko bbu wani abu ynxu kuma taji sauqi"
suhailat ta sauke ajiyar zuciya tayi murmushi
hka dai suka danyi hira sannan yaci abinci treda kowa ,
sai wajen isha'i ya dau hnya dan sai lokacin flight din zai tashi

****************
"yaummi dagaske ne wai bakyason yaya mahbub dama"
"eh suhailat hkane "
yaummi ta fadawa suhailat same abinda mahbub din ya fada mata dazu
"kuma dan Allah a shafe wnn mgnr a trihin rywrmu kmr be faru ba ynxu abinda y dameni shine naga na aurar da er kyakkyawar qanwata"
ta fada tana mata murmushin daya bayyanar da haqoranta
suhailat taji dadi kmr ta zuba ruwa a qasa tasha
hka har lokacin bacci suhailat suna hira sai da yaummi taji dai bacci yaci qarfinta ta qwanta tabar suhailat wacce ko kadan batajin bacci
suhailat ta kalli yaummi da tke bacci
kai gsky momy deejah bata kyauta ba, yaummi is the best sister in the earth
tayi murmushi
itama ta gyara ta kwanta kmr kar tayi bacci dan farinciki

ynxu shirye2 sun chanja dan da suhailat ce tafi qarfi amma ynxu yaummi ce tunda suhailat ce amaryar
suhailat tayi farinciki sosai ita a tunaninta komai yyi daidai,,,,

aeshab

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...