Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUE    LIFE     STORY*



✏ _Written by_
_fayeeeeeex m usman_




💦💦 *Talented writers forum*  💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafan mu shiga....

_To get access to talented novels check_

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/


❤💚💙 *kina inane my sisto kitaho tawan dan ked'in inayinki irin sosai d'innan keta dabance a qalbina sis nusy allah yabarmin ke ya'azurtaki darayuwa mai albarka inaji dakefah irin Totaly mugun tare Nusaiba love you* _somuch_ 😘💚❤💙
_pg1⃣7⃣_




_yana zuwa yasaki hon sarar Hydar kenan daga hon d'ishi ake gane ya dawo,da gudu (baba Garba maigadi)yafito har yanacin tuntu6e dan kab gidan bawanda ke bashi tsoro irin Hydar dan mutumne mai mugun kwarjini batare da wata wataba ya wagemai get,ahankali yai parking ya fito tare dashiga gidan ganin baiga kowaba yasa ya nufi  d'akin Hajjo  tafito kenan zata kichin suka had'u cike da girmamawa tace,"sannu da zuwa.batare daya amsaba yace,"ina su mom?..."suntafi qauye tun d'azu dasafe.shiru ya d'anyi kafin yace,"ok nagode...bai jira abunda zatace ba yawuce_ _fuuu!part  d'inshi yanufa yana mamakin taya akai suka tafi batare da sunnai meshiba wayarshi yad'akko dan ya kira _waya,wayar Alhaji Isma'il tashigo hakan yasa baikira Hassina ba..._
_

_azaune take akan wata kujera ta had'a kaida gwiywa wasu hawaye sirara masu d'aci na dad'a ziyartar kuncinta idanuwanta sunyi jawur tabi tarame kamar mai d'auke da cutar HIB,Zoly wacce ke kusa da'ita tana zuqar sugari  kallonta tai cike da takaici kafin tace,"yanzu ke haka zaki zauna kamar wata doluwa kina kuka akan wanda bai sanma kinayiba?gskyh rayuwarki tana cike da matsala.tafad'i tare da d'auke ganinta akanta,d'agowa Babync tayi  tace,"Zoly dole nai kuka shikenan hakan yana nufin narasa rayuwata kenan shikenan nasalwantar da rayuwata abanza awofi kenan wanda yaimin jagora ya gujeni kenan?.runtsi ido tai wasu hawaye na maici gaba da zarya akuncinta,loqaci guda kuma ta kalli Zoly kafin taci gaba dacewa,"na cuci kaina Zoly nayi wasa da damata nabi gangar shaid'an asanda ya dokata nabi wutsubar da tunkan aje ko'ina nafara nadama shin akwai wani_ _farin ciki dayai saura kuwa arayuwata shin akwai wata sararriba arayuwata kuwa?..."na guji iyayena aloqacin da suke qoqarin d'orani akan turba sai gashi bankai wani mataki mai tsayiba Fesal ya gujeni bayan yajefani abariki tsamo tsamo bayan yarabani da iyayena ya rabani da dangina ya rabani da mutuncina ya rabani ga duk wata daraja da tai saura ajikina ya gudu yabarni Zoly dole nai kuka dan rayuwata bamai amfani bace kuka shine anfaninta.wani mugun kuka Babync ta arce dashi tare da had'a kai da gwiywa,rayuwar bayace tafara Fad'o mata asanda take da damarta tai wasa da'ita akan kwad'ayi da san Abin duniya taki auran mai santa tsakani da Allah...dasauri tad'aga kanta jin an ta6ata Zoly tagani akanta tana kallonta,"shin Babync mai yake tayar miki da hankali_ mai kika naima kika rasa abariki _maye aebu awannan rayuwar tamu har dazaki ringa kuka haka kamar wanda wani nata ya mutu.dasauri Babync ta kalli Zoly wacce ke kallonta cike da takaici kafin tace,"Zoly karki manta ayanzu bamu da wani galihu bamu dawani anci arayuwa,ta yadda muna wucewa tagu al'umma suke allah wadai damu iyayanmu kuma suka koremu tare da danasanin haifarmu maimakon muzama mutanan da Al'umma zasuyi alfahari damu sai muka zamu wad'anda Al'umma suke kiranmu da 6ata gari,aduk sanda waninmu ya mutu mutane 6ata garine y'an uwanmu suke binnesu jama'ar gari kuma suyi ta murna arrage mugun iri iyayanka kuma su dunga murna akan sunyar da qwallon mangwaro sun huta da quda sabo da iya rayuwarka a zubar musu da mutunci ka qare.shiru ta d'anyi tare da kallon inda Zoly take kafin taci gaba dacewa,"zakiga mace iya mace amma aduk sanda namiji d'aya ya lalata mata rayuwa shikenan zata zama abar qyama acikin al'umma ta zama kamar mujiya_ _bayan ada can mai farin jini ce,aqarshe haka zata mutu batare da tayi aureba balle tasaran dazata samu magada wanda zasu mata addu'a..."ina gamu wad'anda mukabar gaban iyayanmu muke LALATA da maza iri daban davan,muke zaman kanmu,aekinmu shine adunga kiranmu gida_gida Hotel_Hotel gari_gari muna zuwa,badun komaiba sai dan yad'a LALATA.ajiyar zuciya tasaki tare da kallon Zoly wacce idonta ya cicciko da qwalla kafin ta d'ora,"kina tunanin acikin wannan rayuwar bamatsala ko kina tunanin qarshanmu zaiyi kyau ko kina tunanin zomu so girbar abin da muka shuka,gashinan kina gani kowanne namiji gudunmu yake hatta y'an Uwammu masu harkar lalacewar saide suki ramu alalace amma dakace aure mahaukata suke_ _d'aukarmu,yanzu ki duba abun da Chikros yai mun,wai mutum kamar Chikros ne zaice bazai aureni ba,bayan idan LALACE warce tare muke kuma shiyafara sani aturbar amma kiga ce mun yai ni photo copy ce yafi qarfin aurena wai bazai auri y'ar bariki irinaba...wani matsanancin kukane ya fisgeta tana buga qasa kafin ta sake cewa,"kamani fa yai da duka wanda harya kaini gadon asbiti,bafa wani abuna maiba wai kannace ya aureni,wanda loqacin da muke LALACE wa nice shalelanshi  kenanmu anmai damu y'an iska kenan,saide su aure mata masu mutunci su aje agida mukuma azo gurinmu sabo damune y'an iska mu bazamu auruba kenan haka rayuwarmu zata qare_ _kenan?.sunkuyar dakai tai tana mai wani irin ruri ,tana buga kanta akujerar dake kusa da'ita,hawayan dake zarya akuncinta ta goge tare da miqewa tana kallon kanta amadubi,wasu hawayen naqara bijiromata,sanan tace,"Allah sarki gwanda ke Asiya kina da iyaye domin duk wuya duk rutsi nasan suna miki addu'a suna naimamiki shiriya,ayau kika mutu zasuyi takaici da rashinki duk da iya rayuwarki baki kyautata musuba..."kingako ni shegiyace gashi mahaifiyata awajan haihuwata tarasu,mahaifina nasan shi kuma anshaida min shi ya_ _haifeni kuma shima yasan ni y'arshice amma iyayanshi da matanshi da y'a y'anshi na sunna kullum azagina suke suna hantarata,kakatace ta riqeni itama badun komaiba sai dan inayin karuwanci ina kaimata kud'in amma ayau na daina korata zatayi..."kinganni nan banta6a sawa araina zanyi aureba dannasan yau darar kaina zanyi nasan haka rayuwata zata qare banasara acikinta,burina d'aya shine mahaifina ya yarda akanni y'arshice amma abun yaci tura shiyasa naza6i rayuwar bariki akan itace mafita kuma a ita zanji dad'in rayuwata amma duk abin danace zanyi bayan haka yaudarar kaina zanyi.wasu hawaye na qara bulbulo mata,qarasawa tai kusa da Babync wacce ke kuka kamar ranta zaibar jikinta,"kinsan maye ki kwantar da hankalinki inasha allahu Chikros bazai auruba kamar yacce kema ya lalata miki rayuwa insha allah shima saitashi ta gur6ace da yardar allah.ahankali Babync tad'ago_ _kafin tace"kibari kawai na dad'e da shaidawa kaina rayuwata ta tarwatse,kuma karki manta shi namijine  dan haka banga amfanin kukan danakeba.tafad'a tana guge fuskarta da doguwar rigar dake jikinta..."aa ninasan ta yacce zamu 6ullowa al'amarin..."kamar wacce hanyafa?..."sirrice amma kikawo kunnanki...cikin sanyin jiki ta matsa kusa da'ita tare da miqa mata kunne,ahankali ta kama tare da rad'amata,wani irin ihun jin dad'i Babync tai had'i da fiddo ido waje alama lamarin baqaramin dad'i yai mataba kafin tace,"da gaske aeko tanan zamubi kai amma allah yabarminke.murmushin ta _tafad'ad'a tana cewa  "kedai bari ae duk wanda yaci tuwo damu alqu'ranin ubangiji miya yasha_ *....*

_



_kubiyoni_






✍🏼✍🏼✍🏼 *fayeeeeex m usman*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...