Skip to main content

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞
*RABON KWA'DO*
*(Ko ya hau sama zai fa'do)*
💞💞💞💞💞💞

*STORY*
        *&*
     *WRITTEN BY:✍🏻*
            *ANTY MAIMOUNATH💞*

*💦Talented Writers Forum💦*
              *💦T.W.F💦*

*Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu*

_Domin samun litattafan mu shiga....

*To get access to talented novels check*

Hpp://
talentedwritersnovel.blogspot.com/

*Célébration na shinkafa rangem rangengem💃💃💃*
*yayana ya dawo online,munyi missing d'in shi alot,amma yanxu alhmdllh i'm so happy*

*Brother's Hassan Atk & Hussain Atk, da fatan an xana exams lafiya cikin sa'a,fatan alkhairi gareku*

*DEDICATED TO*
*MY LOVELY FAMILY😘*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page *39 to 40*

Sai da *FAROUQ* ya samu nutsuwa sannan ya rungume abar shi sukayi baccin su cike da nishad'i,cikin baccin ne *MUFEEDAH* take shafa k'irjin *FAROUQ* a zaton ta mafarki ne takeyi,ashe da gaske ne,ai fa nan da nan ta tado mishi sha'awar shi,ya kuwa damk'eta nan ma sai da ya gamsu sannan ya kyaleta,a lokacin asuba ma ta kawo kai,

Tashi yayi yaje yayi wanka ya d'auro alwala yazo ya shimfid'a darduma yayi  raka'a taynil fajri,yana addu'o'in shi har aka kira sallar subhi sannan yaje ya tashi  *MUFEEDAH* sai ya wuce masallaci.....

Da ya dawo har ta gama ta koma bisa gado,zuwa yayi shima ya shige blanket d'in, ya rungumo ta yace''gdmrng dear'',ta kyaleshi a zaton ta idan yasan tana farke zai ce ya k'ara mata wani abun ne,shima ya gano ta,

Murmushi yayi yace''nasan fa idonki biyu,shine har da kyaleni,ni babu abinda zanyi miki'',sai a lokacin tace''ni fa har na fara bacci ka tashe ni,ina kwana'',yace''lafiya lau nake da fatan kema haka'',

Tace''uhm bayan duk ka gajiyar dani,idona cike da bacci'',yace''kiji fa dear ni kuma kece fa har na hak'ura a d'ayan nayi bacci kika tasheni saboda inyi miki dan naga alamar d'ayan bai isheki ba'',bugun wasa ta kai mishi a k'irji tace''kai yaya yaushe?",

Yace''ina bacci kika tashi kike shafamin k'irjina kinji yanda nakeji kuwa a time d'in tamkar in had'iyeki dan sha'awarki da naji,kece ma kika gajiyar dani ah to'',tace''nifa a mafarki ne nayi maka'',yace''uhm su dear akwai wayo,har fa cewa kikeyi yaya tashi muyi'',

Ido ta zaro tace''kaii yaya banda sharri yaushe nace haka?",yace''hmm shikenan na kyale amma gobe ko kin tasheni bazanyi ba'',ya fad'a gami da rungumota ta baya,hannu yasa ya kama boob d'in ta yana wasa dashi cikin sark'ewar murya tace''kai ko yaya'',

A kunnanta yace''me nayi kuma?",tace''hannunka mana'',yace''me hannuna yayi?",tace''ka d'aukesu bacci zanyi'',yace''ai basu hanaki ba,kiyi baccin ki mana'',tace''a hakan zanyi bacci,nidai gaskiya ka d'auke'',

Yace''nak'i kayanki ko nawa?",kyaleshi tayi,shi kuma ya ci gaba da waa dasu,a haka har bacci ya d'aukesu amma dan jaraba hannun *FAROUQ* yana kan....ba ruwana sister ta bige min baki,sorry ba ni bace hannuna ne☹🙊

*Bayan sati daya..*

KAMAL ne yazo gidan *FAROUQ* inda ya kyalla ido kan UMMI,yace da *FAROUQ* shi fa yaga matar aure idan za'a bashi UMMI yanason ta da aure,FAROUQ yace yaje ya sameta idan ta amince shikenan zai shige mishi gaba,KAMAL yaji dad'i sosai yace to ba matsala....wannan Kenan

HAJARA abin duniya duk ya sha mata kai ita dai ta tarwatsa gidan shine burinta to da yake basa wasa da addu'a har yanxu shiru kakeji,hmm Allah Kenan ai duk Wanda ya rik'e Allah da manzonsa bazai ta6a tab'ewa ba,shiyasa muka kawo y'a warhaka....

Abba wato alhj Hafeez kenan ya kira momyn *MUFEEDAH* yace mata''ya kamata fa mu samu lokaci muje zaria dan muyi wa mutanen nan godiya ko?",AMEENA tace''eh wlhy alhaji nima abin yana raina,amma ya kamata muje da *MUFEEDAH* dan su ganta ko?",

Yace''hakan yayi bari week-end na gaba sai mu shirya mu tafi insha Allah'',tace''to Allah ya kai mu'',

Da ya fad'awa HAJARA cewa tayi ita dai ba da ita ba,babu inda zata tunda ba ita suka tsinta ba,hmm,alhj bai ce mata komai ba ya fita....

KAMAL ma yaga UMMI har sun daidaita soyayya sukeyi ba kama hannun yaro,har manya sun saka baki nan da two months insha Allah....

*********   *****

yau ta kama week-end su AMEENA sun shirya zuwa zaria har da *FAROUQ* dan yace k'afarshi k'afar matarshi😆amma banda HAJARA,da suka isa zaria basu sha wata wahala ba wajen gano gidan.......

Da yake da motar gida sukazo,FAROUQ da abba da su *MUFEEDAH* a motar shi,sai dady da su AMEENA a motar dady driver ne yake tukasu shi kuma *FAROUQ* yana driving tashi,har suka iso k'ofar gidan......

Maigadi sukayi wa bayani yaje ya fadawa alhaji cewar sunyi bak'i,akayi musu iso suka shiga....da sallamar su AMEENA ta fara shiga,alhaji cike da mamaki ya nuna ta yana cewa wa nake gani wannan kamar AMEENA?",

Murmushi tayi tace''ni ce alhaji,ina tare da mijina da sauran 'yan gidan mu'',tace''to shine suka tsaya kice su shigo,bari in kira hajiya,zuwa tayi tace su shigo yana nan,dukansu suka rankaya cikin falon had'e dayin sallama,daidai nan hajiya fatee itama ta fito daga cikin d'akinta,tana musu sannu da zuwa da alama yanxu tayi hankali,hhhhh....

Zama sukayi gaishe gaishe,AMEENA ta gabatar ma su alhj mijinta da sauran,ta nuna *MUFEEDAH* tace''alhaji kasan wannan yarinyar kuwa?",ya kalleta sosai yace''a,a ban santa ba amma tayi kama dake kodai 'yata *MUFEEDAH* ce?",AMEENA tace''eh itace alhaji'',yace''kai amma naji dad'i masha Allah 'yata ta girma an isa aure zan kama wa d'ana'',

AMEENA tace''ai har anyi mata aure ko wata biyu batayi ba,ga mijinta nan ta nuna *FAROUQ* da ya cika fam dan kishi,hhhhh........alhaji yace''madallah Allah ya bada zaman lafiya'',sukace''ameen'',

Nan dai sukaci gaba da hirar su inda hajiya Fatee ta nemi gafarar AMEENA itama tace ta yafe mata ba komai bata rik'eta a rai ba,hajiya Fatee tace daman sharrin shed'aniyar kawa ne,hmm Allah ya rabamu da mugwayen kawaye....

Bayan sun tashi daga gidan su,gidan wannan mutumen da ya taimaketa a karo na biyu,saï dai kash sun iske gidan a rufe da suka tambaya akace musu mai gidan ya rasu matarshi kuma tana gidansu...Allahu akbar AMEENA har kuka tayi dan bata samu ta ganshi ba,yayi mata kirki sosai....

Jiki a sanyaye suka kama hanyar kaduna..... Basu wani jima ba a hanya suka isa gida mai gadi ya bud'e musu gate suka shiga,su *MUFEEDAH* sarkin shagwa6a sai wani langwa6ewa takeyi wai ta gaji kamar ita tayi tuk'in motar,ko kunya babu *FAROUQ* ya kama hannunta sukayi part d'in su.....

Suna shiga ya janyota jikinshi yace''dear yunwa nakeji'',tace''to bari in huta tukun sai in dafa ko inje part d'in su mama in kawo maka'',yace''ni abinci nakeso ba'',

Tace''to yaya me kakeso?",ya nuna ta da d'an yatsan shi yace''ni ke nakeso yau kwana biyu fa'',tace''kai yaya kwana biyun ma bar yayi yawa ne,kai baka gajiya ne?",

Yace''ina zan gaji da shan zumar baby ta,ai kullum k'ara ni'ima kikeyi'',rufe fuska tayi tace''kai Zuma kuma?",yace''eh mana baki sani ba?",girgiza kai tayi yace''ok zan nuna miki muje ki tayani inyi wanka ko muyi tare ma'',

Hannunta ya kama sukayi bedroom d'in shi,a tare sukayi wankan ta dafa musu jelof rice wadda tasha kayan lambu,da farko dai ta soya kayan miyar ta,su attarugu da Maggi onga,kayan k'amshi,ta rage wuta gefe guda ta koma ta gyaradankalin turawa da karas ta sulala su sama sama,ta soya shinkafar ta,sannan ta tsaida ruwan miyar ba b'ata lokaci ta tafasa ta zubasu ta had'a juice mai dad'i sai k'amshi yakeyi......

Bayan ta gama ne ta k'arayin wanka taje Kiran *FAROUQ* a d'akinshi,yanaci yana santi ita kuma tana mishi dariya,haka suka ci abincin su cikin so da k'auna....

**********      ****

An gama ginin gidan *FAROUQ* yau zasu tare *MUFEEDAH* har da kuka kamar wata sabuwar amarya,har da su rajiya akayi musu,ginin gida fa ya tsaru ga d'akuna wadatattu har da garden mai d'auke da shuje shuken flower masu kyau....

Wajen 10pm su UMMI suka tafi gida bar su a sabon gidan su......

Lokacin bikin su UMMI sai k'aratowa yake anata shirye shirye,gyara UMMI akeyi sosai irin na amare,saï walk'iya takeyi,hmmm

Ana sauran kwana biyu biki *FAROOUQ* ya kawo *MUFEEDAH* gida a nan zata sauna har a gama bikin.........

*'YAR MUTAN KAZAY CE💞*

*ANTY MAIMOUNATH😘*
*+22969164943*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...