✈✈✈JIRGIN SO ✈ ✈
🎯 20_25🎯
💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦
© NA RUKAYYAT CE
http://rukayyyatce.blogspot.com.ng/?m=1
http://talentedwrittirsnovel.blogspot.com/
You can get access to our novels through dis link 👆🏻
Hadin kamu shine abun alfaharinmu🤝
I dedicated this book ga duk wani mai suna rukayya a fadin duniyan nan .
Godiya dubu ga yen group din
*jirgin so fans
* Talented writers fans
*house of hausa novel
*team ihsan ayan
*room of hausa novels
*Talented club fans
*da uwa uba talented writers forum
Godiya dubu ga yen group dinnan for d support u hav shown to me🤝🏻thanks ❤❤
"Amma dai still ki bashi dama aysha bawan Allah dinn nan yana sonki"
"Wai so nawa kikeso in miki bayani zee kin fi kowa sanin akidar gidan mu ni kaina zan miki karya in har nace banason yusuf inason sa but banso in yi breaking heart dinsa sai mun fara soyaya azo ace mai yayi hakuri kingane ai"
"Hmm Hakane kuma to Allah ya zaba mana mafi alheri "
"Ameen kuma nasan da wuya baba ya aurar dani cikin set dinnan saboda duk sun girmani matanfa"
"Kedai kika Sani"
" Ke yakamata ma ince ki fito da miji ina na shopping dinnan da kuka hadu "
" Kai ina wannan mun rabu tun wani lokaci amma fa nayi sobon catch "
" shine baki ban lbr ba"
" hm ai duka duka last week ne kuma ma ina taso in kira ki in sanar dake but am busy always dat's reason "
"Kawata kenan to sanar dani ya ake "
" Ke he is handsome kawai dai a kaduna yake da xama chan iyayen shi suke ya matsa mun yana son ya turo"
" daga haduwan one week lallai kice bada wasa yazo ba"
" Kedai bari ce masa nayi ya bari ko dating na 2 months muyi mana yasan halina nasan nashi "
"But kedai yenzu kinason sa? "
"I love him sosai yazama love of my life he is my soulmate yazama rabin raina we are destined to be.
Aysha sakin baki tayi tana kallon zainab "zee yaushe kika zama hka "
"Hehe kanki akeji attoh nidai nafada love danki ji kisani"
"Ai fa na ga alama ke nifa yunwa nikeji "
"Allah sa akwai sauran breakfast dan nasan baa gama lunch ba "
"Okay dan sauka ki dan duba mun pls"
Sauka zainab tayi dan duba ma kawar ta abinci samun hajiya saa tayi zauna tana fira itada saeed.
"Xainab har aysha din ta zone "
Inji hajiya saa
"Ehh mom tazo zan ma duba mata In akwai sauran breakfast ne wai she is hungry. "
"Okay ki duba kuwa a kitchen dan yenzu ladidi ta fita da sauran wanda ke kan Table "
(Ladidi mai aikin suce)
"Okay mom"
Shikuwa saeed kaman bai palour din dan dama mgna bata dameshiba ne kawai dai yana da kirki amma kuma still ba yasan raini .
Zainab zuwa tayi samu ladidi ta karba ma aysha abincin takai mata sama
Samunta tayi tadan jingina da gado alaman tana tunani
Taba ta tayi
"Hajiya mikike tunani hka ga abincin nan"
"Bakomi just thinking about life u knw "
Tafda tare da saukowa daga kan gadon tana xama aka sa tare da bude plate din
"Wow kaman ko kunsan
abunda nikeso naci kenan masa"(waina)
"Koh "
"But kuna cin waina as breakfast '
"Wallahi yaya saeed ne shi yafiso yaci heavy food da safe bayason light one"
"Oh tou dat's nyc ai and very unique "
"Yawwa bki sannar dani abunda kike tunani ba yenzu"
"Ke nothin serious fa kawai dai am thinking yenzu ace cikin wannan set din ne zaa mun aure wanne acikin su zaa ban I hv no idea "
"Ke ki bar wannan tunanin ko ma dai wanne nasan baba baxai baki wanda zai cutar dake ba"
"Kuma Hakane fa Allah ya sa yazaba mun wanda zai zamo alheri agareni"
"Ameen shatu"
"Ke bansan shatu fa nafda miki"
"Ke tashi ki rakani na gaida mom "
"Toh"
Tashi sukayi aysha taje ta gaida mama zee tare fa fda mata sakon mamana wannan karan basu tarda saeed ba a palour din
Bayan sun gama ne by 4 aysha ta kira ado driver dan ya maida ta gida haka kuwa akayi wajan 4:30 ya iso gidan sannan
Sukayi sallama ta shiga mota ce mai tayi yakai ta shoprite tana dan so ta siya abu achan .
Muje zuwa
Na rukayyat ce ✍
Comments
Post a Comment