Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUE     LIFE    STORY*




✏ _Written_
*fayeeeeeeex m usman*



💦💦 *Talented writers forum*  💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafan mu shiga....

_To get access to talented novels check_

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

*pg1⃣6⃣*




_rushewa da Kuka Baba tai tana cewa"yanzu Ibrahim kuna ganin anawa Ummi f_
dukan mutuwa amma bawanda zaiyi qoqarin hanawa yanzu _daba Hasana saidai wannan marar imanin ta kasheta kenan_ ae banta6a sanin bakusan zuruba to wllhy bara kuji,idan_ _zakaso mutum kasoshi dai dai gwargwado dan watarana zai iya zama maaqiyinka,idan kuma zakaqi mutum kaqishi dai dai gwargwado domin wataran zai iya zama masoyinka,kuma bara kuji hannunka bai ta6a lalacewa kace zaka yankeshi ka jefar domin duk lalacewar da Ummi zatai kunriga kun haifeta kubar ganin ina hanaku abin da kukewa Ummi sabi danasan_ _watarana zata daina duk abin da take domin hausawa nacewa quruci dangin hauka,kowa da kalar tashi quruciyar ku kunsan kalar taku quruciyar abun da kuka tafkane.kukane yaci qarfinta ,kunyace ba y'ar qaramaba ta kashe mom dan tasan abin da akai bai daceba wajan Baba ta qarasa tana mai rarrashinta,Daddy kuwa riqe hannun d'an uwanshi yai suka nufi hanyar waje,miqewa Hassina tai tana sharce hawaye_ _inda Ummi tai nasarar miqewa dan ko'ina najikinta ciwo yake mata,hakadai wannan ziyara gabad'aya ta kasance ba dad'i..._

_...waje suka samu suka zauna kallon Abba Daddy yai kafin yace,"daman yaya akwai wata mgn danakeso muyi dakai allah yasa kakar6eta hannu bibbiyu.gyara zama yai kafin yace,"ina jinka..."daman cewa zanyi dan allah inaso kabani Ummi mutafi birni da ita...kallon da Abba ya watsamaine yasa jikinshi yin sanyi,"Yusuf kana da hankali kuwa kasanko wacece Ummi kuwa?to koni nan Ubanta wanda nake shaqiqinta bana tunanin zan'iya cigaba da iya riqeta.sosai ran Daddy ya_ _sosu najin kalmar da Abba yai amma yai saurin 6oyewa dan yasan halin d'an uwanshi mutumne mai tsatsauran ra'ayi cikin dakewa yace,"kana nufin bankai matsayin dazakaban tarbiyyar Ummi ba komai kake nufi?kokuma kana nufin Ummi bani nahaifetaba aeni atunanina kayan allah aena annabine.ganin ranshi ya 6aci yasashi sassauta fishinsa kafin yace,"ina nufin bazaka iya da mugayen d'abi'unta ba bana san Ummi tazama sular lalacewar_ _zumin cinmu zata iya zuwa tajama mgn kuma kaga birni ba kamar qauyeba..."dan allah yaya kabani ruqonta domin zakai mamaki a kwai wani bure dana qudure araina kuma naima alqawarin ba'abun dazai biyo baya da yardar Ubangiji.shiru Abba yai na d'an loqaci kafin yace,"Na'amince saide wanne qudirine aranka?... _murmushi_ Daddy yai kafin yace,"kabari idan loqacin yai zakaji insha allah.murmushi yai shima,"to allah yakaimu darai da lpyh...haka sukaci gaba da ta6a fira._

*B'ANGAREN HYDAR*

_tunda yashigo d'akin yake tawaya amma Hydar ko motsi baiyiba abun baqaramin mamaki yaba Khalifa ba bayan ya kammala waya,  mirginawa kusa dashi ya hau bubbugashi ahankali Hydar ya fara motsa hannunshi da alama bacci ya d'auka mai nauyi,ganin Hydar bashi da niyyar tashi yasa Khalifa miqewa madaidaicin_ _na'urar sanyin d'inshi ya bud'e ya d'akko jarkar swan water ya juyemai ajiki,firgigit!Hydar ya tashi yana numfar fashi gami da salati ahankali ya kai dubanshi kan Khalifa wanda ke tsaye akanshi yanamai dariyar mugunta,wata qwafa Hydar yaja kafin yace,"maye hk.dryarshi ya tsagaita sannan yace,"kahau_ _min kan katifa kana ta wani bacci kamar tsohan d'an iska katshi kar ka lotsamin katifa.ya qarashe maganar yana mai cigaba da dry,tsaki Hydar yaja miqewa yai ya bud'e sib ya d'au wata jallabiya black cl da ratsin adon browin ajiki yai hanyar Toliet d'in, munti kad'an yafito haryanzu ranshi had'e kamar bai ta6a dry ba,wayoyinshi ya d'auka had'i da kunnasu,kasan cewar ba kodawaishe ake ganin_ _message ba idan mutum ya kiraka wayarka akashe,yasa Hydar baiga messages ba,kallon Faruq yai wanda ya yake zaune agefen katifar ya hard'e qafa kamar wata mace sai waya yake,yanajin yacce yake sharara qarya,kwanciya yai amurgine yana kallon sama kamar mai bacci bayan likimo yai yana sauraran qaryar da Khalifa ke shirgawata kamar baya tsoron allah,"Haba Baby kinsan inasanki fa idan babuke wllhy rayuwa bamai yuwu wabace_ _aguna na domin kin riga kingama da zuciyata bana ta6a kallon wata mace atsayin mace.duk daba hansfree ya bud'eba amma Hydar yana jiyo abin da yarinyar kecewa,cikin siririyar murya,"to aenima kamar yadda bazaka iya rayuwa baniba haka nima bazan ta6a iya rayuwa bakaiba..."to aeko indai hakane ya kamata a nunamin matsayina..."niko maizanma wanda zaka gane ina_ _jidakai.dad'ine yakashe Khalifa qara gyara zama yai tare da qara qasa da murya kafin yace,"kin tabbata idan na fad'a miki abin da nakeso zaki iya..."ashema basonka nakeba kabani Umarni naqibi ae allah qonani zaiyi..."toso nake kawai kicemin ilove you...murmushi tai kafin tace ,"ilove you inasanka ina qaunatka bazanta6a iya rayuwa bakaiba,shikenan.tafad'atana_ _dry, ,"kai aduk sanda kika ce kinasona jinake kamar ansani a aljanna..."ok yanzu Daddy yana kirana zankiraki anjima.qit!yakashe wayarsa batare dayajira amsar taba,"tsinanniya zakici ubanki indai Faruq ne.yafad'a  ta6e baki Faruq yai,duk abin daya faru Hydar yanaji dagawo yai ya kalli Aminin nashi cike da baqin cikin halayyanshi,"yanzu kai dan allah abin dakake ya dace Faruq kar kamanta kaifa marayane wannan rayuwar da kake vata dace dakaiba wallhy_ _ya kamata kaiwa kanka fad'a.cilli da wayar hannunshi yai tare da qoqarin tashi kafin yace,"to kanni maraya ne am so what dubi rayuwata mai nanema narasa?karka qara duban idona kace min maraya danni da iya yane da kuma gatana saidai inkaine maraya.ya fad'a tare da kaimai duka akafad'a kafin yaci gaba dacewa,"guy idan zaka farka  kafarka rayuwar yanzu sai kahad'a da d'an ta6ashege.haushine ya kashe Hydar dan haka yakasa cewa komai,haka Faruq ya shirya cikin jins blue coular da t-shert white_ _mai adon black ajiki yayi kyau sosai dresig d'in ya amsheshi kasan cewar faruk black beauty ne kyakyawane  sosai saide ko kamar qafar Hydar baiba, ya sha hara wajan iya dresig hakan yasa y'an mata ke gigicewa akanshi,kallon Hydar yai tare da d'aukar keys da phone d'inshi maiqirar Iphon7," to aftor ni zanfita danyau akwau dije da ganima.wani kallo Hydar yamai mai ciki da ban haushi kafin yace," dalla malam kar kamai dani d'an iska mana 2:pm d'inne zakaje dije?.dry Faruq ya sheqe da ita "matsalata dakai kenan cus kawai d'an qauye to ina nufin wata beb na had'u da ita_ _beb d'in ta had'u sosaifa shine yau zamu had'u a yanzuma haka kirana jira take.miqewa Hydar yayi sai yanzu ya tuna today zasu villange,"mutafi ka saukeni agida..."wa n~i ae hanyar jirgi daban ta mota daban so kake na 6atawa beb d'ina rai kaga tafiyata dan yau akwai jin dad'i.ko ufan bai cedashi komaiba tare suka fita daga gidan kowa yaje yahau motarshi inda Khalifa saida ya za6i motar da tafi kowacce kyau acikin motocinshi..._








_kubiyoni_





✍🏼✍🏼✍🏼 *fayeeeeeeex m usman*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...