✈✈✈JIRGIN SO ✈✈
🎯 14_15🎯
http://rukayyyatce.blogspot.com.ng/?m=1
http://talentedwrittirsnovel.blogspot.com/
💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦
© NA RUKAYYAT CE
Wannan page din nakine Husna_mb & pherteenjeey kuna wuta🔥🔥 muna bunku da gas
"Tou malama aysha sai ki taimaka min da phone number dinki tunda kin amince in zama friend dinki ko ba haka ba murja "
"Okay " aysha ta fada kawai ta karanto mai number dinta"
"Nagode friend sai na kira ko,murja sai anjima .
Tafiya yayi sannan murja ta jiyo gun aysha "ai hakan is btr ko bahaka ba gara da kika bashi"
"Kedai kika Sani zo mu tafi kinji ni nama fasa zuwa shoprite din"
"Haba swthrt yakamata muje fa "
"Tou naji"
" yakamata inba zee lbr fa"tafada tana dariya "
"Mtsw zo muje dan Allah "
Tafiya sukayi zuwa motar su driver yaja su zuwa shoprite dan su sissaya abunda zasu siya.
Kayan mata suka siya sannan suka koma gida
Bayan shigan su gidan suka samu gu suka zauna suka ci gaba da hira.
Agurguje pls
Murja ta koma gida sannan kuma yusuf da aysha yenxu sun saba sai dai kawai har yenzu basu fara datin ba sai dai friendship da sukeyi.
Aysha ke zaune gaban mirror gurin karfe 7 na yamma taci gayu cikin shaddarta wato gezna dinkin paint work dogon riga pink colour.
Ta gama kwaliya ta kennan phone dinta ya fara ringing daukar wayan tayi "hello har ka zo tou gani nan zuwa"
(yusuf ne ya kirata)
Ta dauko turaren ta ta fesa sannan ta dauki ma yafi tare da wayanta ta ta sauko kasa ta tafi zuwa gun da suke parkin car dinsu
Ta dauko turaren ta ta fesa sannan ta dauki ma yafi tare da wayanta ta ta sauko kasa ta tafi zuwa gun da suke parkin car dinsu
Hango shi tayi tsaye ya dan jingina da daya daga cikin motar gurin kara sawa tayi tana murmushi
"Wato sai yau nike ganika "
" Kedai bari wlh kwana biyun nan am really busy "
"Aifa kam so yakk "
"Lfy lau ya mutanan gida "
"Alhamdulillah suna lfy"
"Masha Allah wato tun da murja ta gudu taki dawowa "
" Kai ma kasan halinta ai cewa tayi wai sai naje nima ko da zata dawo "
" ai ta fada gskya "
" Bayan ta zaka bi kenn "
" ah ni na isa "
" hmm ai xni "
" ai ya kamata yenzu sai wato anki kaini in gaida baba"
" not now gaskya dan ksan nakai ka yenzu akwai matsla zaa ce saurayina ne "
"To ai matsayin da nikeso kenn "
"Kafa sani nafda ma ba a auren love sai auran zumunci akeyi ko? "
"Hmm nasani tunda kin fda mun but zanyi trying luck dina ne inga"
"Well yenzu dai mu bar mgnn nan tukuna ba yenzu ba"
"Kullun haka kike fadi to sai zuwa yaushe? "
"Zuwa tym din da naga ya dace ayi ta"
"Hmm to Allah kaimu amma nifa an matsa mun in fito da mata"
"Hmmm lallai kam "
Fira suka cigaba dayi zuwa na 1 hour sannan yusuf ya tashi ya tafi
Shiga ciki tayi ta samu umma tana xaune tana kallo "ke aysha zonan dga ina mike "
Matsa wa kusa da umma tayi sannan ta zauna "Umma dga waje nake "
" gurin wa"
"Hmmm umma wani friend dina ne yazo shine yace in fita mu dan gaisa"
"Tou shikenn tashi ki tafi but am warning u karda ki kus kura kisa soyayya a ranki saboda kinsan dai halin babanki"
"Insha Allah umma zan kiyaye "
"Btr "
Tashi tayi ta tafi upstairs daman tana fashin sallah dan haka kaya kawai ta chanza zuwa na bacci ta sa after dress ta sake sauko wa kasa dan cin abinci bayan ta gamma cin abincine ta zuba tea tako ma samma shigan ta kennan taga wayan ta na ringin dauka tayi sannan tasa a kunni
"Zee ya akayi"
"Lfy lau wlh "
"Kwana biyu baki leko ba "
"Ke kin leko din ne"
"Wlh am busy but will try my best gobe zn leko"
"Okay will be waiting for u"
Bayan sun gma wayan ta shnye tea din ne ta kus kure mouth dinta sannan ta cire after dress din tasa wayan chaji ta kwanta tayi Adu'a na bacci (wanda ya dace duk musulmi ya karanta kafin ya kwanta)
Bacci barawo ya kwasheta
Na rukayyat ce ✍
Comments
Post a Comment