Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUE   LIFE   STORY*




✏ _Writen by_
*fayeeeeex m usman*



💦💦 *Talented writers forum*  💦💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafan mu shiga....

_To get access to talented novels check_

http://talentedwrittersnovel.blogspo

❤💚💙 *Ina kukene masoyan juna masu soyayya dan allah* _Sahiba ta Sahibarta *Wato Husna Umar Umenyyush)&Shasiyya tasi'u* _bisa qaunar DA kukemin amatsayina Na y'ar uwa_ *agareku Ina gaishe daku kyauta tare DA jinjinar ban girma agareku fayeeex naji daku* _bazata Iya mancewa dakuba har abada har abada allah yabar so daqauna Ameeen_
*ANA MUGUN TARE INSHA ALLAH🤝🏼💙💚❤*

*SADAUKARWA GA* _SHAMSIYYA&HUSNA_

*Pg1⃣4⃣*


_Saimusalin 4:pm su Abba suka shigo fiskar kowannansu bafara'a kamar basa murnar had'uwar tasu azaure sukaja burki dan Dady lamarin d'aure Mai kai take,"kasan meya yaya lamarin Kai yake D'auremin arinya kanar Ummi Ina taga_ _qarfin dukan mutun kamar haka ni nafara tunanin inya bata DA aljanu kuwa?..."vawani jinnu dake damun Ummi kuna Ina Mai tabba tarmaka kad'an kagani data halayen Ummi dan Ummi abin dayafi HK tsaf zata Iya aekawa...shiru Abba yai yana_ _mamakin yadda aka kwantar DA Amina sai da'aka Mata d'inki aka kuma har yanzu likitoci basu fad'amusu taka meman yacce abin yakeba loqaci d'aya kuma ya d'ago yana ceww"to wai  maye ya had'asu?..."wannan kuma tambayar Ummin zakai....shiru Abba yai tare damai DA kallonsu kan qofar gidan nayacce sukuji anbanko qofar KO sallama babu kallo sukabita dashi fuuu!ta wuce ta gabansu batare DA takula DA_ _wand'an ke tsayeba tashige cikin gidan,su Ammi wad'anda ke tsakar gidan ga bad'ayansu sai fira suke shiru gabad'yansu sukai Na ganin mutun akansu kamar daga sama,"yau daman ke nake naima.tafid'i maganarne tana Mai Nuna Ammi,"yau saikin fad'amin bura'uban dake nai mama da'ita dazaki tura y'ar dabar y'arki tanemi kashe min y'a dan bura'ubanki.tafad'a tana maicin d'amara,"dan allah_ _d'ahare kiyi hqr tata za aenaturata aekinsan wannan abunema Wanda hankali bazai d'aukaba..."naci bura"ubanki dan addunin uwarki Nafi qarfinki wllhy kuma nazone naramawa y'ata da jakar y'arki tamai y'ata dan abutakazar uabanki..."d'ahare Mai yasa baki dahankali as Ummi zaki Tara Namariya ba mahaukaciya kawai_ _kuma andaki y'ar taki..."ke tsohuwa vadaki zanyi idan kikaqara samun baki afad'a wllhy saina 6arar dake anan wajan..."idan kika FASA kiraina Uban da ya haifeki.BAba tafad'i tana maifeshewa DA kuka,"wllhy bakusan wacece d'ahare kuttin bala'iba anma yau Ina mai tabbatar muka zaku sanni harna kuba DA labrina..."to bissimil...Ammi ce_ _tariqewa Baba baki tana maibata hqr akan dan allah tai shiru,cikin hanzari su Abba suka qarasa shigowa gidan nayacce sukaji kuttin baka'i tana Danna ashar kamar ba y'ar musulmaba,"to bura'ubanki maye na toshemata baki no gaga d'ayanku Zan had'a bani kan ubanku..wani kukan kura kuttin bala'i ta daka akan Ammi wacce batai auneba dahanzari su mom suka_ _miqedan d'aga kuttin bala'i akan Ammi amma Ina dan qarfi gareta irin Na y'an maza tuni Khadijat ta zube aqasa tana wani irin kuka,cike DA jarumta irin ta y'an maza Abba yayakice kuttin bala'i akan matarshe,"as daman Na fad'amiki kunjanyaowa kanku bala'in DA bakusan ranar fitarshi ni DA Amina tabiyoni UMmin vanza UMmin hofu.Ummi wacce ke d'akin Ammi bacci yasure firgigit!tafarka take wasu hawaye sujafara zarya akuncinta najin muryar kuttin bala'i tasan yau kashinta ya yagama bushewa indai tsautsayi yasa tashiga hannun kuttun bala'i hawayenta tasharce afili race,"Ummi kikasance jaruma mana karki zama yaguwar mace mana_ _tunkina qarama.miqewa tai tanufi hanyar qofar d'aki,"Kai kuma d'an Iska la'nan man allah mai ta6a matar aure kabar ganin karabani DA matarka wllhy wllhy summa tallah bakuga komai dakuka 6oye Ummi ae indai kero Na yawo zabo nayawo watarana zaa'had'u dan wllhy nid'innan dakuke gani wllhy saina zama ajilin Ummi. Gaban Ummi ne yafara timuwa aqasa_ loqacin da tad'aga labule sukai ido hud'u DA Kuttin bala'i tana cewa sai tazama ajalinta, wani qullutu Ummi tahad'iya loqacin _da taga kowa Ya Mai dakallonshi kantakuma kowa wani iron kallo yake watsamata Wanda batasan fasarrashiba..._

_Wai Ummi yau zakici Ubanki agun kuttin bala'i_ .Reads kuyi *hqr naganin banyi maitsayiba wllhy banajin dad'ine*



_Kubiyoni_




✍🏼✍🏼✍🏼 *Fayeeeeeeeex m* *usman*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...