.✈✈✈JIRGIN SO ✈ ✈
🎯 15 _20🎯
http:// rukayyyatce.blogspot.com.ng /
💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦
http://talentedwrittirsnovel.blogspot.com/
NA sadaukar da wannan page din ga❤💛💚💙💜 zuwairat (ummu maryam )
kina wuta 🔥 sister a kawar ta ce sanadi we are supporting u always and always
Keep it up Allah ya raya maryam
© NA RUKAYYAT CE.
Da safe bayan ta tshi daga baccine ta yu wanka ta shirya cikin kaya irin na yen Pakistan ta fita zuwa dakin umma .
Samunta tayi zaune tna karanta Jari da.
" Umma ina kwana "
" Lfy lau autan umma kin tashi?
" ehh umma daman inaso inje gidan su zee ne"
"Ke kinga aysha bna son yawo kwana biyun nan yawo kika tsiro dashi I can't tolerate it".
"Umma kwana biyu banje gidan su bane shiyasa ".
"To shikenam sai kije ko samu driver kice yakai ki but karda ki dade".
"To umma baxan dadeba u are d best mom ever"
"To ki gaida mun da hajiya saa "(maman su zee)
"Zataji insha Allah ".
*Waiwaye a don tafiya*
*Alhaji saadu Abubakar attajirin mai kudi ne wanda yawanci kowa yasan shi a garin Abuja yana da taimako .*
*Matan shi hudu amma Allah yayi ma daya rasu wa wanda daman bata da da ko daya.*
*Matar shi ta farko wato hajiya kubra maman su alamin yaranta 2*
*Sai ta biyun wato hajiya hassana yaranta 3.*
*Sai maman aysha hajiya halima ta daya wato aysha siya daya Allah ya bata*
*Alhaji saadu Abubakar abokine ga baban su zainab kawar aysha wato alhaji muktar abdulkarim wanda Allah yayi ma kudi bana wasaba.*
*yaran sa biyu saeed ne babba sai zainab yana da mata daya hajiya saadatu itace maman su zainab*.
*suna rayuwa ne kaman turawa sannan kuma gasu da saukin kai suna zaune ne a gwarinpa*
*saeed abokine ga alamin sannan zainab kawace ga aysha sai hajiya saa kawace ga hajiya halima.*
*hajia hassana da hajiya kubra sun zamo sun hade ma hajiya halima kai dan gani suke alhaji ya fi sonta akan su*
*Alhaji saadu Abubakar ya kasance yana rukon yaran yen uwa da ma na wanda bai Sani ba in Sunkai munzulun aure sai ya hada su aure tsakaninsu*.
_Wannan kennan_
Aysha fitowa tayi ta samu driver na wanke motan su wnda ake kai su anguwa.
"Ado xaka kaini unguwa zuwa gidan su zainab ".
"Tou rankedade"
"In ka gama wanke motan sai ka sanar dani"
Ta fda tana shiga side din bana su
Zuwa tayi ta same ta shikde ya dan kishin gida a zaune
"Ina wuni baba"
" Lfy lau ya zaman gida"
" Lfy kau baba daman baba zani gidan su zainab ne "
" toh a dawo lfy"
"Tou baba "
ta fda daidai ta tashi ado driver yashigo yayi sallama
"hajiya na gama "
" tou muje "
Nan ta tashi ta fita suka kma hanyan gidan su zainab
Suna kan hanya ne yusuf ya kira ta suka sha hiransu har suka karasa zuwa unguwam su zee.
Kallon ado tayi
"Am zan kira ka in na tashi tafiya ".
"Toh hajiya"
Fitowa tayi ta shiga cikin gidan yaya saeed kawai ta samu a palour yna kallo
"Ina wuni yya saeed "
"Lfy lau Halla gurin kawar taki kika zo? ".
"Ehh wlh kwana biyu banxo bane"
"Toh tana ciki "
Karasawa ciki nayi zuwa dakin zee.
Shiga ciki nayi na ganta zaune tana danna waya.
"Always on phone "
Dariya tayi tace "Mrs yusuf kenan"
" kinga ki daina banso "
"Toh naji wai kin san abun da ya faru kuwa"
" sai kin fada '"
" wai yaya saeed ne yayi mata".
" kice mun kusan shan biki"...
"Ah sosaima kuwa sai dai fa ni kadai nasani ni kaina ban sa wanda yakeso ba"..
" lallai kam "
"Kidai ce yayi budurwa kawai not Mata"
" I tink dat d case "
"Anyway ni ksan yusuf ya dame ni inka isa gun daddy".
" To ki kaisamana"
"No I can't dan wlh rannar nan ma umma ta Ja mun kunnni akan love "
" toh kinga taya zaayi na kai sa amatsayin saurayina ai dana gane kura ina ".
"Lllai da sauranki"
" Ke nifa har yenzu bamu fara datin ba kawai friends muke har yenzu nothin else "
Na rukayyat ce ✍
Comments
Post a Comment