Skip to main content

So halittace

💦 *Talented writers forum*  💦


*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*

_domin samun littattafan mu shiga....

_To get access to talented novels check_

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼

📝♣♣♣♣♣♣
        ♥SO♥
💦HALITTA CE💦


® *NA*
_YAR Aljannah_ ……✍🏿
*_______________________________°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*

*nasadaukar* dawannan page din
Gabadayanshi gareku er kungiyataAllah yaqarahadakammuwajedaya amen
 
 


     
        *56*📝


    Umma tacewa Abida "tashikeje kiyi wanka kiyi sallah abincinki na dinning ard "to tacewa umma sanna tatashi tayi cikin dakinta
Umma tabita da ido kawai seta girgiza kai




  Tanashiga daki ta akeye jikarta acire.kayan jikinta tadaura tawol tafada bayi danyin wanka tajima aciki sannan tafito tanagoge jikinta

Zamatayi bayan tagama shafa mai

Wayanta tajawo takira inna hanne

Dauka inna tayi dantasan yanzu yarta tashigo gari

"Yar Albarka yanzunake shirin kiranki kika kirani inna tafada cikeda zakuwa "hmm inna damatsala fa inji abida tana bata fuska "wacce matsalakuma abida Anace ankonyi yanda nagayamiki ko ?

"Eh inna wlhy nayi amma ganinake kamar baya aiki ma……

Batakarasa ba inna takatseta  dafadin

"Wanne irin zancen banxane wannan dan ubanki kifadamin gaskiya ko kinyi wankam danace kiyi?Inna tafada rai bace
ganin inna tadai zafi yasata dan rage murya tace


"Nafayi inna wlhy kuma naga dan canji gskiya

"To abinda nakeso dake kiqara hakuri sanna gobe bamaka ranta kizo A kwaiyani malam xamuje gurinshi sanna kitabbada yau bakiyi sallar isha i ba kinji nafadamiki "to tace skakyi salama Akan gobe zatazo




****** *******

kawu yakalle malam umar yace to yanzu malam yakake ganin za ayi "

"Gyaran murya mlm yayi yace

"To agskiya Alhaji ni aganina kafin ta Qara shiga tashin hankali toh kutaimaketa kamr yadda allah yataemakeku
Kudaire kunema mata wanda zai taemaketa ya aureta idan komai yalafa se yasauwaqe mata ta auri wanda takeso


"Ajiyar zuciya Kawu yasauke yakalle sadiq da duk tausayinta yacikashi semazurai yake "toh kaji sadiq kaji abinda malam yafada Amma yanzu Se abani nanda zuwa gobe muyishawaran wanda za abata koya kagani yaqarashimaganan yana kallon sadiq




       "Toh kawu hakama yayi yafada amma dakaganshi kasan hankalinshi atashe yake


Sunacikin magananne tafarka

Kawu takalla sanna sadiq daya qaraso vurinta yace sannu

Kanta kawai tasunkuyar qasa bata amsashiba

Sadiq kawu yakira sunansa Anatse yace

"Na am"

"kashiga da ita ciki kakuma yiwa hajiya bayani abinda ketafe da ita

"To ya amsa sanna  yayima kawu godia dafatan gamwa lpy

  "Ta shi muje

Toh ta amsa masa suka fita da kyar take tafiya saboda duk jikinta ciwo yake


Seda sukakai qofar palon taja dabaya tatsa ganin tatsaya yasa sadiq jiyowa

Baiyi auneba yaga tayi luuuuuu zata fadi yayi saurin riqota tafado qirjinsa kyakkyawar runguma yayimata kallon juna sukashigayi bako kyaftawa yayinda hawaye kefitowa daga idonta saurin daidaita yanayisa yayi sannan yasaketa yana gyara tsayuwanshi
Cikin wanne salo yafara magana muryarsa sanyaye


"Haba omiesha menene na kuka kuma?kobaki yarda daniba ne? Yasakejefo mata tambaya


Muryarta harrawa take sbd kuka tace


"Ban taba nesa da maifiyata ba gashi yanzu rana daya nagujeta bansan halinda zata shigaba dan Allah kamaida nigida
Taqara shemaganar cikin wani irin kuka maizuma zuciya "sadiq baisan sanda yajawota jikinshiba yarungume ta sbd tsantsar tausayi databashi
jin kukanta yake harcikin ransa danhaka yafara lallashita haryasamu tayi shiru sannan yace "karki damu omei komai zaiyi Nomal kuma zakiko ma gun mahaifiyarki plss kidaina kukannan wlh yanatadamin hankali kinji

"ahankaliyara bajikinta danashi wanda ita bataso hakaba


"Murmushi tayimasa ganinyakafeta da ido yanakallota "subhanallah yafadi cikin ranshi danganin wani irinkyau yayimasa
Sanna  " yace kiyi hakuri kizauna anan sannan ka rki je ko ina koda kuwa schl ne inaso kuma kibani Adrees....na dad dinki dole yasan halida akeciki   "jinsadiq yakira dad dinta yasa ta qara sakejiki tana murmushin jindadi nantake ta ammince zata bashi sanna kuma zata zauna shima sadiq yaji dadi ganin tashiga farinciki danhaka yayigaba yace tabiyo shi sushiga ciki

Koda suka shiga palon bakowa sadiq nata kwada slm secan Ajia hafsat tafito daga wani dakin waya makkale akunneta

"Toh Alhji sekashigo tafada sanna takashe wayan taqaraso indasu sadinq da fara arta tace

" Baba na itace wanna tankallon omeisha da kantake qasa


   "Itace hajiya yayi mamakin sosai towayagayama hjy "murmushi hajiya tayi santazauna akuje palo ta ce "Allah sarki yata  zonankizauna tanunamata gefen ta sum sum omiesha tatshi takoma gefen hajiya tazauna yayida sadiq yabibaynta da kallo yana lumshe ido shidai komainata birgeshi yakeyi muryan hajiya cetadawo dashi "sadiq kawunka yayimun bayaninkomai karkada "toyace dansosai yajidadin yanda suka amsheta fiyedami "godiya sosai yayima hajiya sannanyamekye zaitafi hajiya tace "kabarikaci abincin nan mana tanunamasa dinning ar " ah ah hajiya Akoshenake wlhy ngd "toh kagaida min Amina se anjima ko "toh hajiya zataji insha Allah yayimusallama yafita daga gidan yanufigida






*Matar bash ce*✍🏿💃🏼

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...