Skip to main content

JIRGIN SO

✈✈✈JIRGIN SO ✈ ✈

🎯 25_30🎯

💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦

*NA DAUKAR DA WANNAN PAGE DIN GA YOUNG ARABIC LEARNERS  ALLAH BAMU IKON KOYA*

http:// talentedwrittirsnovel.blogspot.com
  

GET ACCESS TO OUR
NOVELS THROUGH DIS LINK 👆

  *SORRY READERS BANYI MAKU POSTIN DA WURI BA WLH HANNU NA KE CIWO WANNAN MA DA KYAR NAYI.*

© NA RUKAYYAT CE

Isa shoprite tayi ta siya wasu kaya na bukatan ta sannan to koma mota  ado yaja suka tafi gida  dashi ganta gida ta hango yaya alamin tsaye  shi kadai rike da waya da alaman chatin  yakeyi.

Sauko wa tayi daga motan rike da Leda a  hanunta ta nufi gunsa.

" Ina wuni yaya alamin "

Dago wa yayi ya kalleta

"Lfy lau lil sis"

"Yaya saeed  yana gaidaka"(ta fadi haka ne kawai ba dan wai saeed din da gske ya fadi hakan ba).

"Allah sarki ina amsawa yawwa anjima bayan sallar isha'i baba yace yana son ganin mu gaba d'aya a palour din shi akwai meeting.

"Toh yaya".

Tafada tare da juya wa zuwa hanyan shiga cikin side dinsu (dan ita batama fine kwana a side dinsu na mata ba tafi kwana a gun mama dan nan ma tana da daki)

Palour ta shiga babu kowa ta nufa dakin ta kawai ta nufa ta cire  kayan ta tashiga wanka ta dawo ta chanza zuwa English wear.

Zama tayi kan gado tare da fadin "wash wallahi nagaji".

Tunawa tayi da mgna da sukayi da yaya alamin daxun tace " bari in kira yarinyan nan

Ta dauko wayan ta tayi dialing number din zee tayi .zee ce ta dauka tare da fadin  " hello  kawas har kin isa "

"Kinji ki da wani magana sai kace wace zata bar gari gaba d'aya  har ma nayi wanka "

"Ohh hakane"

"To yenzu kinsan mi nakusan fara ruln din gidan nan "

" kamar yafa"

" yenzu yaya alamin  yace anki ra meeting  baba yana son ganin kowa zuwa anjima"

"Tou sai kuma yaya"

"Kema kinsan da an kira meeting yana nufin zaa aurar da yen gidan ban "

" kice kin kusan amarcewa"

"Kaniyanki ni ba yenzu ba but dai nakusan zama oganiya a gidannan "

"Lallai kinsan dai baba baxai barki ba har sai nan da wasu years din ba ko"

"Naji dallah ki min tsit."

"Tou naji wen zakiyi introducing yusuf "

"Ba dazun munyi mgana ba not now"

"Tou shikenn ni yenzu mom na kirana we will talk ltr "

" Okay to bari in kira murja"

Hanging wayan tayi sannan tayi dialing number din murja

"Hello wato ke in ban kira ki ba  baki kirana"

Aysha tafada ma murja

" to ke kina kirana ne nasan yenzu ma akwai abun da zaki fda min ne shiyasa kika kirani"

" hmm kamn kinsani kuma ma na kira ne myi zumunci "

" bawani zumunci ai nasan hali"

Dariya aysha tayi sannan tace" kin san wani abu"

"No sai kin fda mun "

" meeting zaa ayi anjima wanda da alama na aure ne"

" ah lallai kice muna da biki"

" Wallahi kuwa gashi daman kinsan tsanani asa bikin nan da 2weeks "

"To ke yenzu yaza ayi dake".

" vangane yaza ayi dani ba"

" mgana yusuf ko kuma ince zancen auren dake be aciki"

" stop talking about yusuf zancen aure kuma bbu ni aciki"

" toh Allah ya kaimu lokacin bikin"

" Amin yar uwa shiyasa nakeson ki"

" Kinji ki kamn da gskya"

" am serious mana

"Ke kikasani but zan baki shawara "

" inaji wani iri"

" gaskya yakamata ki daure kiyi introducing yusuf yau a family meeting dinnan "

" murja naga alaman kin gaji dani "

"as in"?

" so kike yau aci ubana"

" No bahaka ba kinsan bawan Allah din nan yana sonki and baba baxai ji dadi ba ya gane daga baya even do u guys are not dating "

" Hakane sis kuma wlh baxan boye miki ba am In love with yusuf "

" tou kingani kuma shi kanshi yusuf din baxai ji dadi ba ace ba kiyi trying hard ba for his love yarda yake loving dinki "

" Haba mana kiyi showing example kamar yarda Raj da avni sukayi (na love oh love)

" Insha Allah xanyi trying nafda masu ko ba yau ba because I can't tell dem yau "

" ai duk dayane tunda kin yarda zaki fda masu "

" hakne kinsan mi banso aka gama love oh love ba yau "

" Ke dai bari I feel like crying fa"

" Kedai bari da ma hello pratibha "

" Ke ni ban kallon su fa duk shirme ne"

" aifa anyway bye dear"

" Okay to ki gaida yen gidan "

" xasji kema ki gaida su
"

" Okay tou








Na rukayyat ce ✍

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...