Skip to main content

Zabin Allah nike nema

💦💦 *ZABIN ALLAH*💦💦
              ~nake nema~

*True life story*

*💦Talented writers forum*💦

          *{T.W.F}*
    
    
*Written by husnah mb*

*🙏🏻Dedicated to Teemah jalo*🙏🏻
   Thanks for ur support All the tym...

*4⃣1⃣-4⃣2⃣*

_To get acces to Talented writer's novel_

http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

Vote me on
Wattpad@Husnerth

A haka har bacci yayi awun gaba da ita amma dakaga yanda take baccin kasan baccin wahala ne"

_5 minutes later_
Amnarh ce ta shigo hannunta dauke da kwalban hulba yanayin dataga nasreen ne yasa taji wani haushinta ya kamata wanda ita kanta batasan dalilinta najin haushin nasreen bah" kusa da ita ta kariso ta zaune fuskanta dauke da murmushi tace bros ga maganin koza'a tasheta tasha" a,a bari inta tashi zatasha dan yanzuma daker tayi baccin affan ya fada yana karewa fuskan nasreen kallo, to kawai Amnarh tace tare da mika masa gwalban maganin hannu yasa ya karba ficewa tayi abunta.
    "Koda Amnarh ta fita a parlour ta zauna haka kawai yau taji affan yayi matukar burgeta saidai abu dayane ya bata haushi dashi yanda yawani rungume nasreen kaman wata matarshi wanda tasan duk da gida daya suka tashi hakan bai dace bah tunda ita ba muharramarsa bace" haka amnarh tayita sake sake a zuciyarta inta tuno wani abu game da affan tayi dariya wani abu kuma inta tuno taji haushi.
      Haka affan ya xauna da nasreen har sanda tayi bacci ta tashi" ita kanta data tashi taganshi kusa da ita tayi mamakin hakan da a' kalla takai 2hours tana bacci.

Koda nasreen ta bude ido murmushi affan ya sakar mata tare da fadin lil sis yaya jikin nakin saida nasreen tayi murmushin itama sqnnan tace yayi sauki bro' Alhamdullh maza tashi kisha maganin nan tun dazu amnarh ta kawo kina bacci to tace tare dajan kanta akan cinyan affan ta mike' zama tayi kusa dashi ta karbi maganin tasha murfi daya,

   Kallonta affan ya hauyi fuskanshi cike da fara'a kallo da nasreen taga affan yake mata ne yasa tace bro lafiya kuwa murmushi yayi yace lafiya qlau lil sis yanzu yaya kikejin jikin nakin murmushin tayi itama cike da kunya tace da sauki nama warke fah bro" ta fada tana rufe fuska dan dazu kwata kwatama bataji kunyan affan ba' sai yanzu, Yanda nasreen takeyine yayi mugun bawa affan dariya' lil sis yau kuma kunyata kikeji murmushin itama tayi ta daga masa kai tana rufe fuska, eh dole kiji kunyata manah yanzu bayan kin dalemun cinya kinyi bacci ya fada tare da lakuce mata hanci" murmushi nasreen tayi tace eh ai dazu zafin ciwo ne ya kawo haka"
to Allah ya sauwaka lil sis maza tashi kiyi wanda zakiji dadin jikinki koh" inkin fito ina palour kizo ki sameni kinji" daga masa kai tayi tare da tashi ta nufi bedroom" shikuma palour ya fice abunsa.

Koda ya fita palour nabeela da Amanarh ya tarar suna kallo" kusa da nabeela ya wuce direct ya xauna' nabeela ne tace bro ina kabar wannan shagwabebbiyar ciwon ciki ma wai kuka take mishi murmushi affan yayi sannan yace a,a lil sis fah batada shagwaba kedai kawai zafin ciwo ne dariya nabeela tayi tace babu wani kaidai kawai kanabin bayanta amma mutum kato dashi ya zauna yana kuka" ah to wayasani kema ko kinayi affan ya fada yana yiwa nabeela gwaliyo, murtuke fuska nabeela tayi tace koma dai meyene nafi waccer mai shagwaban dauriya murmushi affan yayi yace am just kidding dai yar lukutar kanwata ai nasan dama ke kinada dauriya ya fada yana daga mata kira" yanda affan yayi magana ne yayi mugun bawa nabeela dariya har rike cike takeyi tsabar dariya
  "Amnarh da take palour mah sanda tayi dariya a ranta take cewa dama haka yaya affan yake da abun dariya a time's tanaga sunayi da nasreen amma bata taba tsammanin da kowa yakeyi ba tayi zaton nasreen kawai yake sakewa fuska"
      Surutu Affan suka dungayi da nabeela itadai amnarh babu abunda takeyi banda duk wanda yayi magana acikinsu ta kalleshi.

15 minutes later nasreen ce ta fito sanye take da wani  purple pitted din doguwar riga bah" karamun kyau tayi mata bah" duk da batayi kwalliya ba. Gefen Amnarh ta zauna Amanarh ne tace sis yaya jikin murmushi nasreen tayi tace da sauki sis aina warkema yanzu kam" Murmushin itama amnarh tayi tace ai naga alama irin wannan kwalliyan haka kinga yanda kikayi kyau kuwa" da gaske sis nasreen ta fada sounding very calm daga mata kai amnarh tayi"  Thank's dear nasreen ta fada tana dariya" Nabeela ne tace dalla bakiyi kyau badai sai washe baki kikeyi waike ance kinyi kyau.

Ya mutsa fuska nasreen tayi kaman zatayi kuka tace bro nayi kyau koh" Murmushi affan yayi yace wai kinganki kuwa lil sis kaman wata Princess itama dai nasan wasa take miki" murmushi nasreen tayi tare dayiwa nabeela gwaliyo"
     Hj ce ta fito hannunta dauke da food flask nasreen ne ta tashi ta karba dinning table taje ta ajiye" Nabeela ne tanufi kitchen plates da spoons taje ta dauko musu" dukkansu suks tashi suka nufi dinning area Amnarh ne tayi saving dinsu" Nasreen nabeela da affan sunaci suna surutu ita dai batace musu komai bah kawai chart dinta takeyi"

_Around 8 o'clock_ Suka tashi a wajen" nasreen ne ta nufi daki dan tun dazu takejin wayanta yana ringing Amnarh da nabeela ne sukabi bayanta akabar affan da hj a palour.
   Tana shiga daki laptop din affan data karba dazu ta dauko, best movie dinta ta kunna" _kebhi alvida na kehna_ xama sukayi itada nabeela suna kallo Ring din wayanta data jine yasa ta saki murmushi dauko wayan tayi picking.

"Hello bro
     Daga can naseer yace Swthearth ykk..." saida nasreen tayi murmushi sannan tace lfy qlau bro
"Yaya hajiyata tana lfy murmushi naseer yayi sannan yace hajiyarki lfynta qlau" Allah ya kara mata lafiya toh Ameen naseer ya amsa mata dashi."

Hira suka danyi kadan daga nan yayi mata sallama Amnarh da tunda nasreen ta fara waya take kallonta harta katse wayan"
     Kaman dama jira take nasreen ta katse wayan" Amnarh ne tace ashe abunda nake zargi ba karya bane yanxu na kara tabbatar da soyayya kukeyi da yaya affan kuna gida dayan mah sai kunyi waya" Kelkyalewa da dariya nasreen tayi sannan tace sai akace miki da yaya affan nake waya dan kawai kinji nace bro,To inbada yaya affan kike wayaba da waye kikeyi" murmushi nasreen tayi sannan tace nidai na ganeki yanzu kam kishi kikeyi amma ki kwantar da hankalinki nikam bada yaya affan nake waya bah da yaya naseer ne" gwalo ido amnarh tayi tace akan waye din zanyi kishi, akan yaya affan manah nasreen ta fada tana murmushi" Allah ya sauwaka wlh ai yayi kadan nayi kishinsa kuma ai ana kishi akan abunda akeso ne' taya za,ayi nayi kishi niba wata budurwarsa ba,
       Kuma mah wannan yayan nakin mai shegen bakin hali wacce yarinyace zata soshi kullum mutum fuska a tsume kaman kashin daya kwana" kelkyalewa da dariya nasreen tayi nabeela ma da take kallo itama saida maganan Amnarh ta bata dariya.

_Husnerth mb ce_✍🏻

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...