💞💞💞💞💞💞
*RABON KWA'DO*
*(Ko ya hau sama zai fa'do)*
💞💞💞💞💞💞
*STORY & WRITTEN BY :✍🏻*
*ANTY MAIMOUNATH💞*
*💦Talented Writer's Forum💦*
*💦T.W.F💦*
*Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu*
_Domin samun litattafan mu shiga...
*To get access to talented novels check*
Hpp://
talentedwritersnovel.blogspot.com/
*Kece👉malama ta a fagen rubutu,kece👉abokiyar shawara ta,kece👉mai k'arfafa min gwiwa a fagen novel,kece👉komai nawa,bazan ta6a mantawa da kulawarki gareni ba,anty na kenan,Maman Ahmad(Anty Mardiyya)Ka'oje*
*Ina rok'on Allah ya rabaki da sharrin masu sharri,Allah ya kare min ke a rayuwa,Allah ya baki lafiya mai albarka,ina yinki irin sosai da sosai d'in nan😘😘😘*
*DEDICATED TO*
*TALENTED WRITER'S*
*&*
*TIME WRITER'S*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page *37 to 38*
Sai da sukayi sallah a masallaci ya had'u dasu abba a gate ya gaishe su suka shigo gidan tare,abba ya wuce sashen su,inda dady ma haka amma sai yaga *FAROUQ* yana bin bayanshi ya juyo yace dashi''ina zakaje ne,ko ka manta hanyar part d'in naka ne?",
Kai ya girgiza mishi yace''a,a zanje wajen mama ne'',dady yace''lafiya dai ko?",yace''eh dady lafiya lau'',yace''ok'',yayi gaba shi kuma yana bin bayanshi har cikin falo,dady yace''bari in kira maka ita'',yace''to'',
Yana zaune a kujera yana tunani a haka ta fito daga bedroom d'in ta,tazo tace''kai lafiya kake nema na?",ya sunkuyar da kai yana Sosa k'eya yace''uhmm...daman *MUFEEDAH* ce..'',sai kuma ya kyale,maman tace''me ya faru da ita?",yace''ba komai cewa tayi wai kije'',
Mama tanajin haka ta san da wani Abu,tace''me kayi mata ne wai?",yace''ba komai kawai dai akasi ne kad...'',bai k'arasa ba tayi waje part d'in shi ta isa,d'akin ta shiga inda ta iske *MUFEEDAH* bisa gado a kwance,
Da sauri ta isa bakin gadon tace''yata gani nazo'',ai tanajin muryar mama ta fad'a jikinta tana kuka,juyawa mama tayi ta kalli *FAROUQ* tace''me kayi mata nace?",cewa yayi mama kiyi hak'uri wlhy ba da niyya ba nayi kuskure aka samu'',a nan take mama ta gane abinda yake nufi tace''fita ka bamu wuri'',sum sum ya fice falo...
Mama da kanta tayiwa *MUFEEDAH* wanka ta gasa ta sosai da ruwan d'umi,sai ihun wahala takeyi,ni kuma nace su *MUFEEDAH* ba kunya ko ta manta ne cewa mama itace ta haifi *FAROUQ*😂
Bayan ta gasa ta ne tace tayi wanka ta d'auro alwala sai ta fito,maman ta fito,mamaki ne ya kama ta saboda bata ga bedsheet d'in ba a gadon,abinda bata sani ba shine *FAROUQ* yana ganin sun shiga toilet yayi sand'a yazo ya d'auketa ya kaita d'akin shi ya 6oye🤣
Mama ta nufi falon bata ganshi ba,sai ta huce waje tana cewa naji marar kunyar yaro a nan kayi aika aika har da wani boye zanen gado,humm
Ko da dady ya tambayeta sai ta zayyane mishi komai, yayi murmushi yace''madallah da 'yata 'yar albarka'',mama tace''wlhy yaron nan ko kad'an bashi da tausayi,akan me zai gwada mata k'arfi haka,haba abin yayi yawa'',dady dai saï murmushin shi yakeyi,mama ta kalleshi tace''au kai abin dariya ma yake baka ko?",yace''to kuka kikeso inyi ne?",bata k'ara cewa komai ba.....
Tashi tayi taje ta tashi UMMI tace ta had'a break fast ta kai part d'in su *FAROUQ* ta had'a da tea mai kauri,sai da tayi wanka a gurguje taje ta had'a ta nufi b'angaren nasu.....
Knocking tayi a k'ofar *FAROUQ* yazo ya bud'e mata yace''ina kwana yaya",yace''lafiya lau kawo ki koma'',tace''kai yaya inason ganin sister ne'',yace''bacci takeyi sai anjima kin dawo'',zata saké magana ya daka mata tsawa ba shiri ta bar wajen.......
Zuwa yayi ya ajiye break din a dinning table ya wuce d'akinta,ya iske har yanxu tana baccin ta sa alama kuma tanajin dad'in baccin amma dole ya tashe ta taci abinci ta sha magani,
Hawa bisa gadon yayi ya fara shafa fuskar ta wacce saï shek'i takeyi ga idanuwanta duk a kumbure alamar tayi kuka sosai,cikin bacci taji ana shafa mata fuska a hankali ta bud'e ido sai suka had'a ido da *FAROUQ* Saurin rufe ido tayi,
Murmushi yayi yace''good morning dear'',kyaleshi tayi,yace''ki taso muje muyi breakfast sai kisha magani,nan ma bâ amsa,a zolayance sai yace''ok ashe fa abin na jiya ne bai isheki ba to bari mu maimaita Kenan'',
Haba wa ai ba shiri ta tashi zaune,tana zumburo baki tace''wlhy yaya banso karka sake min akwai ciwo fa,sai ta fara hawaye,yace''in dai bakiso to ki tashi muje kiyi break'',tace''to'',ta yunk'ura zata tashi taji zafi a k'asanta har sai da tayi 'yar k'ara,
Yace''yadai dear?",a shagwa6e tace''ba kai bane kaji min ciwo ba,gashinan na kasa tashi'',yana so yayi dariya amma ya kintse yace''oh sorry dear ni ne ko?,bazan k'ara ba,bari in taimaka miki'',shi ya kama ta ta tashi yakai ta toilet tayi brush suka fito yana rik'e da ita har wajen dinning,
Bayan sun gama ne tace''ni wajen sister zanje'',yace''haba dear wa yace miki amarya tana fita,ki bari da kaina zanje in kira miki ita kinji?",tace''to kuma ai inaso in ga su momy da dady'',yace''dear kin cika rigima idan su abba suka ganki a gida fad'a zai miki'',haka dai yayi mata wayo har ta yadda ta zauna, shi kuma yaje ya kira mata UMMI,sannan ya fita.....
*********** ****
Kwana uku bai mata komai ba sai a na hud'un ne yace zaiyi ai kuwa ta fara mishi kuka,yace''dear kiyi hak'uri kinga fa yau kwana hudu Kenan ban ta6aki ba na barki har ki warke yanxu kuma ai kin warken please karki hanani kanki ina cikin buk'ata ne'',
Tace''yaya abun naka fa k'ato ne ranar nan ma nasha wahala dan Allah karka yi min'',yace''kiyi hak'uri yau bazaki ji zafi ba'',zatayi magana ya had'e bakinsu waje d'aya gami da cafke boobs d'in ta,bakinta ta fisge gami da yin k'ara,a kasalance tace''me ya faru dear?",tace''zafi suke min shine zaka wani kamasu da k'arfi haka'',yace''sorry ki daina k'ara'',
Lalla6ata yakeyi har ya samu abinda yakeso,ita kuma saï raki take mishi, hmm......
*'YAR MUTAN KAZAY CE💞*
*ANTY MAIMOUNATH😘*
*+22969164943*
Comments
Post a Comment