Skip to main content

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞
*RABON KWA'DO*
*(Ko ya hau sama zai fa'do)*
💞💞💞💞💞💞

*STORY*
        *&*
     *WRITTEN BY:✍🏻*
            *ANTY MAIMOUNATH💞*

*💦Talented Writers Forum💦*
              *💦T.W.F💦*

*Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu*

_Domin samun litattafan mu shiga....

*To get access to talented novels check*

Hpp://
talentedwritersnovel.blogspot.com/

*INA MAMAKIN WASU MUTANEN,ME SUKA DAUKI DUNIYA NE, NIFA BAN SHIGA HARKAR KOWA,HARKAR GABANA NAKEYI,MASU IYA MAGANA SUNCE ZUWA DA KAI YAFI SAQO,TO A DAINA MIN AIKE,A DAINA ZUND'ENA A BAYAN IDONA,A DAINA ZAGINA,A ZO GABA GAD'I A FAD'A MIN NI KUMA NA TANADI ABINDA ZAN MAYAR WA DA MUTUM,INADA ABINYI MASU MUHIMMANCI,SO TIME DINA BA NA SHIRME BANE,PLEASE AND PLEASE LEAVE ME ALONE*

*DEDICATED TO*
*Ummu Basheer & Anty Maimounath fan's,muna godiya da nuna mana kaunar ku garemu,Allah yabar zumunci ana mugun tare irin a makalkalen nan🤝*



*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page *41 to 42*

Yau ne d'aurin auren UMMMI da KAMAL su *MUFEEDAH* sai hidima akeyi amma fa k'arfin hali ne takeyi saboda wani iri takejin ta,ga *FAROUQ* shima yana missing nata kwana biyu kawai da yayi ba tare da ita ba,

B'angaren su na da ya tafi y'a d'auki wayar shi ya kira ta yace ta iske shi part d'in su na da,tace to,mayafinta ta d'auka zata fita sai UMMI tace''ina zuwa sister ?'',MUFEEDAH tace''yaya ne yake kira na'',UMMI da sauran k'awayen su 'yan school sukayi dariya sukace,hmm masu miji,bata ce musu komai ba ta wuce ta nufi part d'in......

Da ta shiga yana zaune a falon yana ganin ta ya ware hannuwan shi alamar tazo gareshi a hankali ta taka har wajen shi ta shige jikin shi ya maida hannuwan ya rufesu,shiru sukayi na d'an lokaci sannan ta d'ago kanta tace''yaya ka kira ni kuma bakace komai ba'',

Yace''nayi missing din ki ne shiyasa na kira ki nan in d'an rage zafi'',ya fad'a yana shinshinar wuyanta,tace''kai yaya ina cikin k'awayen mu fa,kuma kaima ana jiran ka wajen angwaye'',yace''ai na fada musu zanzo wajen matata kar ma su neme ni,anjima zan koma'',

Tace''to yaya idan su momy suka neme ni akace musu ina nan fa,kaga zanji kunya'',yace''dear Kenan meye najin kunya kuma ke da mijinki'',ya saké cewa yanxu dai tashi mu shiga ciki kiji wata magana mai dad'i'',tace''uhm wayo ba'',murmushi yayi ya kama hannun ta suka shiga bedroom,

Komai yana nan tsab dan ana gyara part d'in, ba 6ata lokaci ya kaisu gado suka fad'a gami da rufa,soyayya yake gwada mata yana fad'a mata yanda yayi missing din ta sosai,itama martani take maida mishi inda suka dulmiya duniyar ma'aurata,ba ruwana ban ga komai ba😜

In tak'aice muku labari sai da yakai an fara kiranshi a waya sannan ya tashi tare suka yi  wankan su a toilet d'in ma sai da yaso ya k'ara... Ta marairaice fuska tace''yaya na gaji fa'',yace''haba ai zan kama ki bari har mu koma gida ni wannan bai isheni ba kuma su KAMAL suna jirana'',fes suka fito kamar ba su ba,su *FAROUQ* ba hak'uri😆

K'arfe 9pm
Wajen dinner ya cika mak'il,samari da 'yan mata ne ko wacce tayi shar da ita,kuzo kuga kwalliyar *MUFEEDAH* kace itace amaryar,kowa ya yaba adon ta,ita da *FAROUQ* waje d'aya suke yayin da ango da amarya suma suka hannun su na dama......

Anci an sha anyi rawa sai kusan 12pm aka wuce da amarya gidan ta da yake unguwar malali a gurguje aka gabatar da komai saboda dare yayi,daga can ma su *FAROUQ* gidansu suka wuce basu je gida ba....

*THREE DAYS LATER....*

Ango KAMAL dai har yanxu ba'a angwance ba dan gudunshi UMMI keyi da yace zai kusanceta sai kuka ya rasa yanda zaiyi da ita,tun abin bai damunshi har yazo yana damunshi,

Ranar nan da dare bayan sun gama cin abinci suna zaune a falo ya kira sunanta yace''UMMI'',tace''na'am'',yace''zan tambayeki dan Allah ki fad'a min gaskiya kinji?",tace''to'',yace''meyasa kike guduna ne UMMI na?",

Ta sunkuyar da kanta k'asa tace''kayi hak'uri',yace''UMMI ai nayi hak'uri yau fa kwana na hudu Kenan ina bin ki da ki bani hakk'ina na aure amma kike min kuka why?ko dai bakiso na ne?",da sauri ta d'ago tace''a,a ba haka bane'',yace''to yaya ne? fad'a min'',tace''ni tsoro nakeji'',yace''hmm UMMI na Kenan meye abin tsoro kowa ma a sannu yake sabawa,tashi muje kiji wani abu,da haka ya mata wayo suka shige bedroom d'in shi,zan bisu in gano muku ina zuwa k'ofar KAMAL ya rufo ta har ya bige min kafa,maganin mai gulma🤣

Ban koma d'akin ba sai da komai ya kammala da na shiga an gama komai KAMAL an kashe arna,ita kuma UMMI saï kukan ta takeyi k'asa k'asa KAMAL yana aikin rarrashi a cikin daren ya gasa mata jiki sukayi wanka ya rungume amaryar shi sukayi bacci,su UMMI anji jiki,hhhhh

Kwana uku KAMAL ya jera yana shan angwanci ko k'ofar gida bai fita,ita kuma saï tayi mishi kuka,saï ya gama dirzar ta sannan ya shiga rarrashin abinshi,kaji d'an world.....

***********      *****

Su *MUFEEDAH* fa ina ganin an fara laulayi amma cikin su babu Wanda ya gane,wata da dare suna kwance a d'aki sai *FAROUQ* ya tsare ta da ido yana ta kallon ta,tace''yaya lafiya kake ta kallo na?",murmushi yayi yace''naga kinyi wani irin haske ga kyau kin k'ara,ya shafi k'irjinta yace''wannan ma sun ciko saï tsone min ido sukeyi'',

Hannun shi ta bige a shagwa6e tace''duk ba kai bane kake ta kamasu kuma fa akwai zafi'',yace''babu wani zafi raki ne da son jiki gareki dear,ai ba yau na fara kama su ba'',fuskar ta ta cusa cikin k'irjin shi,yayi ajiyar zuciya,yace''kin fara ko?",tace''me nayi yanxu?",

Yace''kin san dai idan kina haka ina jin wani iri,kuma in ce zanyi ki fara ce min ke bacci ko kin gaji'',tace''kai yaya daga kwanciya a k'irjinka saï kaji wani abu kuma'',yace''to bari ki gani tunda kina musu,ya kashe wutar d'akin gami da kamo ta,yana cewa zo in gwada miki'',

Tace''yaya ba hira mukeyi ba,shine zaka kashe wuta'',yace''hira ta k'are saï gobe kuma insha Allah'',yana fad'in haka ya cire mata rigar jikinta ya sa hannu yana wasa da k'irjinta ita kuma saï wani nok'ewa takeyi wai bataso,hmm

Shafar ta yake ta ko ina tun dai tana sharewa saï ta fara mayar mishi,bakinshi ya maida bisa k'irjinta,ita kuma har da gyara mishi yanda zaiji dad'in harka🙈

Hannu ta cusa a sumar kanshi tana mishi tafiyar tsutsa ai fa ta tunzura mutumen har ya saki layi,da zafix2 yake komai dan ya gigice ya susuce.......

A tak'aice kafin safiya saï da yayi sau biyu abinda bai ta6a yi ba,dan da yayi sau d'aya *MUFEEDAH* zata ce mishi ta gaji,amma abin mamaki yau da kanta ta tsokano shi har suka k'ara round na biyu,kuma shi kanshi yaji sauyi a tare da ita ta k'ara mishi dad'i......toh fa

Bari mu waiwayi gidan su Hajara jarun kwate mû ga wace wainar ake toyawa,Hajara dai bata saduda ba sukaji labarin wani mutum a wani d'an kauye suka shirya ita da k'awarta Atika suka je,

Da suka isa basu sha wahalar gano inda yake ba dan kusan kowa ya san shi gashi kuma abinka da k'aramin gari

Akayi musu iso har wajen malamin,da suka shiga da sallamar su,sun tarar yana lazimi,abin ya basu mamaki dan ba haka suka zata ba,hmm,yace musu''bismillah ku zauna ga wuri'',suka nemi waje suka zauna bisa tabarma,bayan sun gaisa ne,yace musu''meke tafe daku?",

Suka kalli juna Atika ta mata sign da ido cewa ta fad'i mishi komai,Hajara ta shiga zayyano mishi komai yana sauraren ta har ta gama,shi kuma kallon mamaki yake mata,a ranshi yace wannan anya kuwa mutum ce?ace mutum ne zai tanadi abun mugunta haka ga d'an uwanshi kuma Wanda suke a waje daya,

Saï can ya nisa yace''bari in fad'i muku gaskiya,ni malami ne kamar yanda kuke gani,ban ta6a yi ma wata mace aiki a kan mummunan manufa ba,ni ina aiki na ne ga masu neman lafiya,karya sihiri da sauran su amma banyin irin aikin da kuka kawo min,dan ban cutar musulmi d'an uwana,karatu Allah ne ya bani dan in taimaki al'ummata ba wai dan inyi musu mugunta ba,inajin dai wani wajen aka kwatanta muku ba nan ba,dan ni banyi gaskiya kuyi hak'uri'',

Atika ta marairaice tace''malam taimaka mana zakayi dan Allah wlhy muna da kud'i sosai zamu baka ko ma nawa kakeso mudai buk'atar mu ta biya'',

Malam ya kallesu d'aya bayan d'aya yace''bari kuji wani abu, ya nuna Hajara yace''kin jima kina ma ma 'yan gidan ku mugunta karki manta fa kun zama *ZURI'A D'AYA*(NA UMMU BASHEER),amma shed'an yayi miki hud'uba irin tashi,to wlhy ki kiyaye kar ki ga a da kinci galaba a kansu yanxu suna tsaye kan addinin su,Allah ya kan arawa mutum lokaci ne idan kika matsanta wlhy kanki zai dawo'',

Hajara ta harzuk'a tace''kai malam ka iya bakinka,akan me zaka rink'a yi min mugun fata,idan bazaka yi ba shikenan zamuje wani wajen amma ba ka rink'a karanto mana kabli da ba'adi ba,ta kalli Atika tace''ke tashi mu tafi kada Allah yasa yayi d'in saï me'',ta kama hannun Atika suka fita....

Shi dai malamin mamakin matar yakeyi,ace mace kamar shed'aniya,saï yayi murmushi kawai tare da girgiza kai shi tausayin ta ma yake,yana mata fatan shiriya,hmm

A hanyar su ta komawa gida ne,suna cikin tafiya a mota,amma motar kasuwa ce suka shiga dan batason ta d'auko tata motar dan kar alhj ya gane,bai san ma ta fito ba,saï da ya fita office ta fice......

Ana tsaka da tafiya birki ya kubce a hannun direba ga babbar mota tana zuwa a gabansu yayi iya k'ok'arin shi dan ganin kauce mata sai dai ina,motar ta nufi cikin babbar motar nan ji kake wani irin k'ara sunyi karo da juna, inda mutane sukayi cah,muguwar accident Kenan saï ambaliyar jini kake gani a wajen,to abin tambayar shine ina su Hajara sunada rai ko sun mutu?,oho...

Ku biyoni dan jin cigaban..

*'YAR MUTAN KAZAY CE💞*

*ANTY MAIMOUNATH😘*
*+22969164943*

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...