Skip to main content

Posts

Showing posts from 2017

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*             *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*               *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// talentedwritersnovel.blogspot.com/ *Ina mik'a sak'on ta'aziyya ta zuwa ga sister Zulaihat D.ladi,na rashin cousin d'inta da tayi,Allah yaji qanta da rahama ya kai haske a kabarinta,in tamu tazo yasa mu cika da kalmar shahada,ameen!!!* *DEDICATED TO* MAMAN AHMAD(ANTY MARDY)KAO'JE MAMAN FAIRUZA(MOMY NA) *BISMILLAHIR RA...

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*            *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*                *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// Talentedwritersnovels.blogspot.com/ 🎂🎂🎂🎂🎂🎂 🎂🎂🎂🎂🎂 🎂🎂🎂🎂 *HAPPY* 🎂🎂🎂🎂🎂🎂 *🎂🎂BIRTHDAY* 🎂🎂🎂...

ANCUCI HIJJABI

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE    LIFE    STORY* ✏Written by *fayeeeeeex  m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ _pg1⃣9⃣_ _tare sukayi duk aekin gidan da Hassina yacce Hassina ta yaba da kyan Hassina,itama haka take jinjina kyau irin na Khadijat hakan yasa duk bayan wani loqaci take satar kallon Khadijat,duk da Khadijat a qauye take kuma macace ma'abociya HIJJABI amma hakan bai hana fitowar kyanta ba,gabad'aya Ummi atakure take agidan dan Ammi ko inda take bata kallo bare kuma Khadijat,Mom duk tana lura da barazanar da yarinyar ke fuskanta saboda sam Ummi battada wata nutsuwa agidan...loqacin da Abba yasanar da Ammi maganar dasukayi da Daddy bata amannaba,dan ita sotai aka...

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE    LIFE     STORY* ✏ _Written by_ _fayeeeeeex m usman_ 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ ❤💚💙 *kina inane my sisto kitaho tawan dan ked'in inayinki irin sosai d'innan keta dabance a qalbina sis nusy allah yabarmin ke ya'azurtaki darayuwa mai albarka inaji dakefah irin Totaly mugun tare Nusaiba love you* _somuch_ 😘💚❤💙 _pg1⃣7⃣_ _yana zuwa yasaki hon sarar Hydar kenan daga hon d'ishi ake gane ya dawo,da gudu (baba Garba maigadi)yafito har yanacin tuntu6e dan kab gidan bawanda ke bashi tsoro irin Hydar dan mutumne mai mugun kwarjini batare da wata wataba ya wagemai get,ahankali yai parking ya fito...

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE    LIFE     STORY* ✏ _Written by_ *fayeeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💙💚❤ *ina kuke my sisters Zulaihat sa'eed  Maryam* Yaqub _kutaho aguje ammafa karkuyi tuntub'e y'an uwan juna ko'ince Aminai to bissa adalcina da kyautatawa da zuciyar imanina_ *amatsayina na Antynku ya yarku mai fad'a kuji kuma kuyi aeki dashi* _atake😉na mallaka muku wanga pg kyauta ruwan allah saura kuce ba kwaso dannasan_ *halinku inrashin kunya ta motsa😂,a dai yi a hankali kar ab'ata amunta danni* _kunganni daka gefe wllhy dry zansha harda riqe ciki ehhe_ ❤💚💙 *pg2⃣1⃣* _azaune take agefan b...

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI* *TRUE   LIFE   STORY* ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspo *TUNATARWA TUNATARWA* 👇🏽 _gareku Y'an uwa musulmai_ *ANKARB'O DAGA ABU HAMZA ANAS BIN MALIK ALLAH YA QARA YARDA AGARESU KHADIMI GA MANZAN ALLAH S.A.W CEWA,"IMANIN* _D'AYANKU BAZAI TAB'A CIKABA HAR SAIYA SOWA D'AN UWANSA ABIN DA YASOWA KANSA._ *mai yasa na ambaci wannan hadisin??* _ANKARB'O DAGA ABU HURAIRA,ALLAH YA QARA YARDA_ _AGARESHI,MANZON ALLAH S.A.W yace,"DUK WANDA YAI IMANK DA ALLAH DA KUMA RANAR ALK'IYAMA TO YAFAD'I_ _ALKAIRI KO YAI SHIRU_ _y'an uwana musulmai kundaiji abin da fiyayyan halitta ya fad'a,amma banji ...

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*             *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*               *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// talentedwritersnovel.blogspot.com/ *INA MAMAKIN WASU MUTANEN,ME SUKA DAUKI DUNIYA NE, NIFA BAN SHIGA HARKAR KOWA,HARKAR GABANA NAKEYI,MASU IYA MAGANA SUNCE ZUWA DA KAI YAFI SAQO,TO A DAINA MIN AIKE,A DAINA ZUND'ENA A BAYAN IDONA,A DAINA ZAGINA,A ZO GABA GAD'I A FAD'A MIN NI KUMA NA TANADI ABINDA ZAN MAYAR WA DA MUTUM,INA...

Zaman Amana ko cin amana

*💦Talented writers forum💦* *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkarda dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... To get access to talented novels check http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💐💐💐💐💐?      💐💐💐💐            💐💐💐 *ZAMAN AMANA KO CIN AMANA* *Story & Written By📚✍* *Maryam Lawal Wada* Page 81---85 *Wannan shafin naki ne maman Mufeeda na gode da nuna kulawarki agareni ina k'aunarki har cikin raina Allah yaraya mana baby mufeeda bisa tafarkin shiriya rabbi ya jib'anci lamuranki ya  inganta maku lafiya ana june irin baza,arabu ba🤝*      Salma tacigaba tace "maryam haka rayuwar mu tacigaba da tafiya, cikin tattali da k'aunar junnah" ranar wata juma,a da yamma muna falo nida imran ina kwance ajikinshi kamar yadda nasaba...

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY*         *&*      *WRITTEN BY:✍🏻*             *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writers Forum💦*               *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga.... *To get access to talented novels check* Hpp:// talentedwritersnovel.blogspot.com/ *Célébration na shinkafa rangem rangengem💃💃💃* *yayana ya dawo online,munyi missing d'in shi alot,amma yanxu alhmdllh i'm so happy* *Brother's Hassan Atk & Hussain Atk, da fatan an xana exams lafiya cikin sa'a,fatan alkhairi gareku* *DEDICATED TO*...

Rabon kwado

💞💞💞💞💞💞 *RABON KWA'DO* *(Ko ya hau sama zai fa'do)* 💞💞💞💞💞💞 *STORY & WRITTEN BY :✍🏻*         *ANTY MAIMOUNATH💞* *💦Talented Writer's Forum💦*           *💦T.W.F💦* *Had'in kan mu abin alfaharin mu🤝k'ungiya d'aya tamkar dubu* _Domin samun litattafan mu shiga... *To get access to talented novels check* Hpp:// talentedwritersnovel.blogspot.com/                     *Kece👉malama ta a fagen rubutu,kece👉abokiyar shawara ta,kece👉mai k'arfafa min gwiwa a fagen novel,kece👉komai nawa,bazan ta6a mantawa da kulawarki gareni ba,anty na kenan,Maman Ahmad(Anty Mardiyya)Ka'oje* *Ina rok'on Allah ya rabaki da sharrin masu sharri,Allah y...

Rukayya

💗💗💗 💗💗💗💗💗💗💗      💗💗💗💗💗💗💗💗💗 *Rukayya* 💗💗💗 *by* *suhailat ishaq* *edited by Asmee* *page 26* *talented writers forum* *T. W. F*💦💦💦 Juyawan dazatai taga amminta ne atsaye a kanta ,tace miko mune wayan Daki  ke Wani kulle kullen   dashi ,kuma Baban ki na falo Yana jiranki don bazan yarda kijamun balai  nida yarana ba,sabida ke ke kadai,,, Ma'ma' kine fall chikin RUKAYYA irin yanda amminta ta chanza lokachi guda kamar ba ammi taba, lallay akwai kura a wannan al amarin sedai fatan Allah yashige  mana gaba, Jiki ba kwari takarasa inda akace anakiranta, Takalma  ne birjit akofan dakin dagani ba mutun dayaba ne zasukai su biyar, Sallama tayi aka amsa mata tashiga kanta akasa, Ha...

Rukayya

💗💗💗 💗💗💗💗💗💗💗      💗💗💗💗💗💗💗💗💗 *Rukayya* 💗💗💗 *by* *suhailat ishaq* *edited by Asmee* *page 25* *talented writers forum* *T. W. F*💦💦💦 To Mahmud zezo besanar mataba ,anya bawani makirchin akeshirin sakataba,, tabbas babu me warware amata wannan matsalar se Mahmud, kai Allah ma yasa shidinne ya turo kai da tayi matukar farin chiki don aduniya babu Wanda zuchiyarta takeso inba Mahmud ba kai Allah yasa shine,ameen Tana chikin wannan tunanin ne taji mamanta ta daka mata tsawa Abunda tunda take da maman ta bata taba mata irin wannan tsawanba wan nan shine karo na farko,da mamanta ta taba yimata hakan,. Arude RUKAYYA ta juyo don duk taruga ta firgita da ganin yanayin mahaifiyanta ta, Chikin ...

Zallar yaudara

💦 *Talented writers forum* 💦 *had'in kanmu abin alfahainmu🤝k'ungiya da'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼 💐💐💐💐💐💐 💐💐💐💐💐 💐💐💐💐 💐💐💐 💐💐 💐 *ZALLAR YAUDARA* 💐 💐💐 💐💐💐 💐💐💐💐 💐💐💐💐💐 💐💐💐💐💐...