💗💗💗
💗💗💗💗💗💗💗
💗💗💗💗💗💗💗💗💗 *Rukayya* 💗💗💗
*by*
*suhailat ishaq*
*edited by Asmee*
*page 26*
*talented writers forum*
*T. W. F*💦💦💦
Juyawan dazatai taga amminta ne atsaye a kanta ,tace miko mune wayan Daki ke Wani kulle kullen dashi ,kuma Baban ki na falo Yana jiranki don bazan yarda kijamun balai nida yarana ba,sabida ke ke kadai,,,
Ma'ma' kine fall chikin RUKAYYA irin yanda amminta ta chanza lokachi guda kamar ba ammi taba, lallay akwai kura a wannan al amarin sedai fatan Allah yashige mana gaba,
Jiki ba kwari takarasa inda akace anakiranta,
Takalma ne birjit akofan dakin dagani ba mutun dayaba ne zasukai su biyar,
Sallama tayi aka amsa mata tashiga kanta akasa,
Har Kasa ta duka ta gaida su kowa ya amsa Amma Malan tahir yaki amsawa,yan uwan Baban ta ne ,abokanan wasan baban tane ,bangaren Baban Sa don ta fannin mamansa kawu auwal ne shiko bai daukesa akomaiba,
Malan shehune yai Geran murya yace RUKAYYA bakomai yataramu ananba face maganar aurenku, a ,al adanmu kunsani bama bawa bare auren yayanmu ,tuwona maina mukeyi,
Gashi kinzo mana dawani al amari Wanda baza mu iya daukanshi ba kuma bazamu biba ,
Donhaka ki sauya tunani Tun wuri kirasa Wanda zakice kinaso se zurian mayu suchinyeki ko gawanki baza asamuba, bakeba har yan uwa naki bazsu tsiraba ,sabida haka mundaka tardashi kifada masa kuma zamu hadaki aure da munta ri Dan gurina tunda kinki Malan lado to ga mun tari nan,
Gaban RUKAYYA ne yai mugun faduwa don muntari kowa yasani ba nagari bane babu Abunda bayasha,Ahaka akeso a cucheta , to Amma Yaya za Ay acuceta haka,
Tashi tai batace komaiba Amma zuchiyarta chike yake da tukuki fall,na bachin ray
Bayan ta koma dakin sune amminta take tanbayan ta yasukayi,
Nan take shedamata,gaban ammin RUKAYYA ne yay mugun faduwa don tasan munta ri bayaran arziki bane ga uwarsa bata ganin laifinsa ita take daure masa gindi,yake komai yaya za ay ace za abawa rukayya shi to batasan me Allah kenufiba,
A zahiri kuma tacewa RUKAYYA Allah yasa haka shiyafi zama alkhairi,
Ta tashi ranta babu dadi ,badon komai yasa ta chanzama RUKAYYA ba sedai don gudun kar tanuna ta goyi bayanta kokuma jin tausayinta azo ayta jibgar mata budur wan ya ,don yanzu RUKAYYA shekarunta shatara don haka yasa take mata haka Amma Allah yasani bada San ranta take mata hakaba,Tana fatan Allah yabasu mafita suduka,
Bayan fitan ammin, RUKAYYA batasan sanda hawaye yake zuba daga idon taba da wanne zataji an karbe mata waya amminta ta chanza mata gashi anaso a aurar da ita dawanda besan darajan kanshiba,jahili, bare yasan nata haka akeso itama tarayu kamar yanda mahaifiyarta ta rayu chikin kunchi da wahala ,to yanzu Yaya zatayi meye abinyi,
Dasauri ta tashi tafita Tana fita suka chi karo da jamila arude RUKAYYA tace dama wajan ki zani jamila,itama tace Nima wajan ki zani, zasu shiga dakin RUKAYYA tace a gaskiya muje gidan kaka don ammi tachanza kamar ba itaba,bansan me namataba " shiru jamila tayi Tana nazarin maganan RUKAYYA,
Lalla bawa sukai kowa tadau hijab dinta aboye' sunchi Sa a kwargidan babu kowa ayko suka kama hanya se gidan kaka,
Tanajin sallamansu takama murna ah Yau kishiyoyinane agidan,
Dariya. Sukai suduka sukace to Ay dama kece baki bamu fuskaba yanzu dakika bamu Ay gashi kin ganmu ,
Kaka Tace Ay har gori za amun to ngd Ay ,dariya sukai sukace ba gori bane kaka gaskiyane ,tace to yanzu Ku shigo duk abar hiran tsakar gida,
Bayan sun shiga RUKAYYA talabartawa jamila abinda yake faruwa ,
Ita ma jamila take fada ma RUKAYYA cewa za a hadata aure da mansur ,itama fah ba San shi takeyiba,
RUKAYYA tace to Ay gwara mansur yaran kirki ne kuma Yana sana arshi gashi yasan darajan nagaba dashi kuma fah baya shaye shaye,
Nidai jamila amatsayina na kanwa kuma kawa sannan kuma aminiya gaskiya ki yi hakuri da wannan zabin da aka maki kiyi ma kanki fatan alkhairi don haka kar kikima jin magana Allah yasa haka shiyafi alkhairi,
Jamila tace to ke RUKAYYA yanzu Yaya zakiyi tace ki tayani addu a Nima kuma zandage da addu a na Neman mafi alkhairi ,kekuma Allah ya tabbatar mana damafi alkhairi,
Ahaka har kaka tashigo tasamesu suka chigaba da hiransu, suna zaune sukaji sallama, kakace ta. Amsa" dagajin muryan base an fada makaba ,
Muntarine Yazo. " way Yana Neman su , yashiga tsakiyansu yazauna kusa da kaka babu Abunda muntari keyi se warin taba ,kaka tace um um nimatsa akusa dani ,kar kasani amai ,
Wai mun tari don Allah yaushe ne zaka shiryune ,
Yace ke kaka matsalata Dake ke fa Yar yawace ,Yaya agaban baby zaki ruka fadan wannan maganan,tace rufemun baki dawata baby ,yanzu Ahaka ne tahir ya yarda abaka aure,
Tashi RUKAYYA tayi zata wuce jamila ma tabi bayanta har takai zaure mun tari yasha gabanta ,haba baby sabida kefa nazo nan Amma shine zaki tashi kiwuce ,kewaye shi tayi itada jamila suka kama hannun juna,
Dayawani balla wa jamila harara abunka da idon mashayi ,tuni jamila tafara kar karwa tasaki RUKAYYA tayi baya,,
Hmmmmm,,,baya baya yashiga bin RUKAYYA har yakusa kai ta bango ya kafeta da ido Yana mata Wani ma hau kachin kallon don babu Abunda yakeso kamar yaga ya firgita ta ,don kar takawo masa yawa don irin wannan garan yadade Yana sha Awa,gashi yanzu yasamu
Tsoronsa yadan kamata ta dauko dakiya dauriya tasa ma ranta don muntari dogone sosai gashi da murdaddan jiki, bayida makusa sedai chikakkken Dan iskane,kuma mashayine,babu Abunda bayasha,
Kallon kallo sukewa junansu. RUKAYYA ta murtuke fuska tankar ma bata taba dariya ba, tace Malan ban guri in wuce chikin tsawa,kara gyara tsayuwar Sa yayi,Yana murna mushin dayakara bayyanar da dafaffun hakoransa,
Yace kai wannan tsiwan zatai dadi a Daren farkon mu,
easeus todo backup activation code
ReplyDelete
ReplyDeletehttp debugger pro crack
https://newcrackkey.com/avast-secureline-vpn-license-key-2021/ permit answer install loose for opening, desktop computer and automaton.
ReplyDeleteUmmy Video Downloader Crack
ReplyDeleteAvg Internet Security Crack
Cracks
Iobit Start Menu Pro Crack
Airserver Crack
Mailbird Pro Crack
Rukayya >>>>> Download Now
ReplyDelete>>>>> Download Full
Rukayya >>>>> Download LINK
>>>>> Download Now
Rukayya >>>>> Download Full
>>>>> Download LINK ZN
Rukayya >>>>> Download Now
ReplyDelete>>>>> Download Full
Rukayya >>>>> Download LINK
>>>>> Download Now
Rukayya >>>>> Download Full
>>>>> Download LINK 52
The Staff Nurse vacancy in the UAE invites experienced nursing professionals to join an innovative healthcare team dedicated to delivering superior patient care. Qualified candidates must hold a valid nursing license and relevant qualifications, ensuring they meet high standards of practice. Responsibilities include providing comprehensive nursing services, maintaining patient safety, and collaborating effectively with multidisciplinary teams. Strong communication skills and the ability to adapt in a dynamic environment are essential. The position offers competitive salaries, attractive benefits, and ample opportunities for professional growth. Nurses committed to excellence in patient care will find this role rewarding. Join a forward-thinking institution where your contributions will significantly impact patient lives. Take the next step in your nursing career in a vibrant healthcare setting!
ReplyDeletehttps://www.dynamichealthstaff.com/staff-nurse-vacancy-in-uae
House Clearance Edinburgh offers fast and reliable clearance services for homes throughout the city. Our professional team is dedicated to helping you declutter, whether you're moving, renovating, or managing an estate. We efficiently handle everything from furniture and appliances to personal belongings, ensuring a thorough and respectful clearance. Committed to sustainability, we recycle and donate items whenever possible, minimizing waste. With flexible scheduling options, we work around your timeline to make the process convenient. Our transparent pricing ensures no hidden fees, giving you peace of mind. We pride ourselves on exceptional customer service and a friendly approach. Choose House Clearance Edinburgh for a hassle-free solution to reclaiming your space!
ReplyDeletehttps://eh1-edinburghremovals.co.uk/house-clearance/
VIPRE Internet Security 2025 Crack is a tool guard as well as tool director which could arrange the plans or facts within those strategies as fine. The plans discover these relations unconfirmed and terrible for your scheme then it would finish them and chunk them.
ReplyDeleteVIPRE Advanced Security Crack