💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘
_An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔
By ayshalove😘
💦💦💦 *talented writers forum* 💦💦💦
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆
INA KUKE EN UWA
TALENTED, WRITERS, 💃🏻
fans dina ina gaidaku,
AESHAB'S NOVELS CLUB, ❤❤
BAN MANTA DAKU BA WRITERS MASU SUPPORTING DINA
FANS KUNA HEART DINA
MY FIVE ALIVE FAMILY
INA GODIYA SOSAI GREKU DUKA
AKWAI WADANDA GAISUWARSU A ZUCI TKE BASAI NA BAYYANA BA
pg 83
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
yau ta kama saura sati daya a fara bikin su mahbub,
yaummi na gani cikin toilet tanata wani tari sosai bbu qaqqautawa
da qyar.ta shawo kan abin, ta dan soma sauke ajiyar zuciya
hannun data rufe bakinta dashi ta cire
"jini ?"
ta tsorata sosai ganin jini a hnnun nata
qwafa kawai tayi
kai nikam akwai ni da naci, yaummi ta fadawa kanta
sannan ta wanke hannunta.da bakinta ta fito
dama en kwanakin nan tanaji numfashi na kwace mata,
ga ciwon hannunta na dama da tke dan ji wani sa'in
haka tketa qoqari dan bataso ace batada lpia
amarya ce zaune tasha gyaran jiki sai glowing tke yayinda mai zanen lalle ke kusa da ita tna tsantsara mata kunshinta a qafa,
wayartace tayi ringing tun kafin ta dauka ta gne mai kira dan ringing dinshi na dabanne,
fuska ta yatsina tare da yin gwalo
"kwalelenka dai yau ko kira dubu zakayi bazan dauka ba"
yaummi ce ta shigo dan in an gama na amarya nata za'ayi
text ne ya shigo.wayr suhailat din dai
ta.sa hnnu ta bude txt din
" ohh pls bby ki dauka I wanna tel u something "
suhailat tayi kwafa ai ko sai dai ayi yadda za'ayi amma bazan dauka ba
bata qarasa tunanin da tke ba
wayr ta kuma qara yaummi tace haba ke kuwa ayi hkr mana
tasa hnnu ta dauka tna cewa
" ni bari na dauka mu gaisa "
tana dauka tun kafin yyi mgna tace
"yaummi ce, amaryar taka fa tna yiwa ango ado ne shiyasa "
sai mahbub ya danji kunya sai yace " laa yaummi ina wuni
ta amsa haka suka gaisa cikin mutunci sannan y kashe wayar
hada hadar biki fa ynxu aka soma amarya sai kyalli tke tna qara matso kyau
after some dayz
anata shan biki anyi bridal shower kamu, lunching da dinner
haka aka cinye kusan week ana bukin,
yaummi hadahadar bikin na kuma gajiyr da ita dan sai yau da aka kai amarya sannan ta tabbatr bata da lpia
sai take zuwa asibiti a boye dan bataso a sani
suhailat da mahbub sunci duniyrsu da tsinke a ranar nocturnal night dinsu sun qara qaunar juna musamman yadda mahbub ya nuna haqurinshi yabi komai a hnkli
soyayyrsu kullum qaruwa tke suhailat bata samu gurbi a zuciyr dausy ba,
amma granny kam kmr ta hadiyeta bbu wanda yakai momy deejah murna
yau 2 month cif da bikin su suhailat
yaummi ce kwance kmr me bacci qarfe 11 na safe
umma ta tura qofar dakin ta shigo sbd tasan yaummi bamai qaunar bacci bace
a kwance ta ganta hkn y bata mamaki
nan ta soma tashinta amma sam yaummi taqi responding tun abun bai bawa umma tsoro ba har ya bata
da gudu ta kira abbah shima yazo aka yayyafa mata ruwa amma ba ko motsi, nan suka dauke ta aka kaita asibiti, umma sai kuka take sosai
" I know she cannot handle the truth she don't hav that strength to hndle it is not dat easy"
shine abinda umma keta maimaitawa
ba a jima ba sai ga su suhailat, wnn karanma an dade ana aiki a kanta, doctor ya fito kmr ya rusa ihu, her condition is really bad
shine kawai abinda doctor din ya fada, sai kawai ya wuce
suhailat ce tayi saurin shiga dakin da aka kai yaummi
"why, why ,why yaummi? why re u doing dis to ur self this isn't right at all
yaummi kawai kallonta tke bbu ko alamar hawaye a idonta
"suhailat am dying"
sai da suhailat ta shiga shock
"u hav to accept it my sister, if am dead I want only one thing from u pls take care of mahbub nd u should take very good care of ur self dats all i want
kuma kimin alqawarin bazaki taba barinshi ba" suhailat tace"shhhh, yaummi ki daina fadan wadannan abubuwan,
suhailat ta dora kanta kan yaummi tna kuka tana surutai
taji dai yaummi batace komai ba
sai tadan daga idanuwanta, kmr bata motsi
damm
"yaummi, yaummi" sai ta shiga kiranta a hnkli amma shiru
sai ta qame a tsaye
lokacin su mahbub suka shigo, dausy ta qarasa inda yaummi ke kwance tana kiran sunanta, sai kuma ta dawo gun suhailat wacce ke tsaye kawai
tana jijjigata "suhailat meya faru?" ,
sai lokacin hawaye y silalo
a wnn yanayi da suhailat tke describing ma bazeyu ba,
sai da nayi kwalla nima dana kalli gawar yaummi, fuskarta ta qara haske bakinta dauke da dan murmushi idonta a rufe kmr ka kirata ta amsa
likitan da mahbub ya kirane ya qaraso ya dudduba
ya tabbatr musu.yaummi ta tafi har abada
sai hawaye ya zuba a fuskokin ko wannensu
suhailat dake tsaye ta daka tsalle ta je bakin gadon da yaummi tke, ta riqo hannnta
"a'a yaummi ni baki mutu ba ki tashi ki tabbtr musu qaryane, bazaki tafi ki barni ba, nice susunki fa
kece yaummi na, jarumar yayata mai sona da son abinda nke so
ki tashi yaummi ni nasan baki mutu ba qarya sukeyi ki tashi.zamuje fa shan icecream nayi alqawari zan miki best chocolate cake dinki
suhailat duk cikin firgici tke wadannan sambatun
an rasa me hanata umma tana tsaye ta rufe fuskarta da mayafi tana sharbe nata hawayen
mahbub ne ya matso inda tke
"yi shiru suhailat " sai suhailat ta kalleshi da idanunta
"bata mutu ba ai ko? ni nasan bazata barni ba"
nan akazo daukar gawa
mahbub na riqe suhailat itama tana cijewa
" yaya ka fada musu karsu tafi da ita yaummi ki tashi ki musu magana "
hka dai tketa maganganu na ban tausayi
sai ta fadi a wajen
nan fa hnkula suka yo kanta likitoci suka rufu a kanta
haka dai aka samu aka shawo kan komai bacci y dauketa
likita ya tabbatr tana da dan qaramin ciki, kuma a wannan halin sai ta cire duk wata damuwa
familys din ba yadda zasuyi haka suka rungumi kaddarar rashin yaummi cikin rayuwrsu
suhailat kuwa abin yafi mata ciwo har firgita take
duk zaman makokin da akayi ita tana asibiti,
ciwonta kullum gaba yakeyi dan ta kasa karbar cewr wai her beloved sister is dead
momy deejah.tayi kuka sosai dan tasan itama harda laifinta
dausy ce tafi kowa son ganin farincikin suhailat ynxu dan ta yarda farincikin yaummi shine farincikin suhailat
suhailat ta rame ta firgice ko mgana ma bata iyayi sai dai kawai tayita kallon mutane
yanxu 2 month da rasuwar yaummi
mutuwar mace jaruma, mai tsananin haquri, mai son farincikin kowa dake kusa da ita, mutuwar da ta girgiza duk wanda ya santa,
suhailat tasha nasihohi daga gun umma, abbah, mahbub, dausy, momy deejah da sauran na kusa da ita
kuma duk akan tayi hkri itama tayi koyi da hali irin na *eruwarta* addu'a itace abinda tafi buqata
da wasu nasihun masu ratsa zuciya
ynxun suhailat ta dangana sai dai bazata taba manta yaummi ba dan tanada guri babba cikin zuciyrta, zatayi mata duk wani gata
wato addu'a
suhailat in ta tuna kalaman yaummi na qarshe takan kasa riqe kukanta
" I want only one thing from u pls take care of mahbub nd u should take very good care of ur self dats all i want
kuma kimin alqawarin bazaki taba barinshi ba"
Allah sarki yaummi na all she ever did in her life is to take care of me nd love all that I love....
after 5 years
ynxun suhailat an fara zama manya
tana da yara 2
ummi da omar
sunan yaummi ne da babbar erta wacce tayo suhailat sak kmr an tsaga kara
kowacce juma'a suhailat sai tayi sadaka da niyyr Allah y kai ladan kabarin yaummi
kuma kowacce sallah kowacce nafila sai tayi mata addu'a mai tsayi ........
hka rywrta ta cigaba da tafiya cikin tsafta, da tarbiyya mai kyau
kuma ko yaushe taje gida sai mutuwar yaummi ta dawo mata sabuwa dal
takan zaunar dasu ummi tayi ta basu labarin qyawawan halin yaummi
tanayi tana kuka suna share mata hawaye
na kula da kaina da mijina shine kalmarta ta karshe
in ta tuna wnn abin yana daga mata hnkli
mahbub ma sukan zauna suyi hirar yaummi yyi tayi mata nasihu
a hka suke soyayyrsu mai tsafta
*ALHAMDULILLAH*
*ALHAMDULILLAH*
to masu karatu nagode sosai da kuka bani lokacinku
anan wannan littafi na eruwata yazo qarshe
ina roqon Allah y yafemin kuskuren da nayi a ciki
urs aeshab 08136898243 for comments
Good i really appreciate keep up your good work broher
ReplyDeleteFrom your alternate Mr Hausa Ebooks