Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2017

Zumunci na sunhera

💞💞 *Zumunci*💞💞 Na_*Sunhera*_ 💦 *Talented writers forum*💦    *T.W.F*     *dedicated to Reefat yahya*    💦talented writers had'in kanmu shine abin alfaharinmu🤝 𷠽𷠮 *29&30* *jinjina gareku masoyan kwarai Allah bar zumunci ya kara had'a kawunan mu talented writers musamman.....* *Reefat yahya* *Haliemerh Ameen* *Islah tasi'u ya'u* *Maryam Lawal* *Rukayya dubbani* *pherteenjay* *Husna MB* *Aysha Umar* *Hajarat M Bash* *Fayeez Usman* *Sadee Smart* *Roshni Anty* *Suhailat Ishaq* *Maman Khalid* *Zahra MS* *Ya'r aljannah* *Ummin Innah*😘😘😘😘🤝❤❤❤❤ *_ana tare ai_* Afreen ta sunkuyar da kai tana kallon kasa uncle Mohammed ne ya daka mata tsawa dama shi yana da zafi don family duka ana tsoronsa yace " ke kinga saan Ki a nan ne ana miki magana kika yi shiru" cikin ...

Zaman Amana ko cin amana

Q 💐💐💐💐💐?      💐💐💐💐            💐💐💐 *ZAMAN AMANA KO CIN AMANA* *Story & Written By*📚✍ *Maryam Lawal Wada* *💦💦💦TALENTED WRITTERS FORUM💦💦💦*        *💦T.W.F💦* *💦Talented Writters Forum💦 k'ungiya d'aya tamkar da dubu had'in kanmu shi ne abun alfaharinmu* 🤝 *Wannan shafi na sadaukar dashi ga dukan masoyana nima ina k'aunarku har cikin k'albina 💋 don haka nace ana tare🤝* Page   56-–60 http://talentedwrittersnovel.bolgspot.com/ *if you like our books you want chick it in here*👆👆👆       A hankali imran ya shiga gida sai da ya tabbatar babu alamun motsin kowa sana ya shiga falo sad'af-sad'af yayi ya isa bakin...

Boko akida

BOKO 🅰KIDA 💅💅💅 T.W.F 💦 (Hadin kanmu abin alfaharinmu) Written by Rukayya Sani Abubakar (Maman khaleed) Kacokam wannan shafin sadaukarwa ce gareki , U a such a darling friend, I wish to see ur wedding day with ur Deeee # ana tare 🤝 Zeelims(Adeela) 005 A nan falon Rahane ta kwana, kuka ta yishi har taji ba dadi, bacci kam duk iy satar sa be iya ya sace ta ba, gani take da zarar ta rufe idanunta zata bace, ga shi ko gafarar innanta da su baffa bata samu ta nema va, abinda ke qara saka ta kuka kenan. Misalin qarfe tara da yan motsi na safe, ladidi aminiyar haj Rabi ta rangada sallama, sallsmar da se da ta kusa tafiya da numfashin Rahane. Bayan gaishe2 da suka gabatar aka umarci Rahane data fito su tafi,  kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki take rakawa riqe da qullin kayabta, ladidi na biye da ita a baya. Turus taja ta tsaya, ganin wata dalleliyar motar da tunda take a rayuwarta bata taba ganin ko wad...

Zaman Amana ko cin amana

*💦Talented writers forum💦* *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝k'ungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafanmu Shiva To get access to talented writers novels check http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💐💐💐💐💐?       💐💐💐💐             💐💐💐 *ZAMAN AMANA KO CIN AMANA* *Story & Written By*📚✍ *Maryam Lawal Wada* Page   71---75 *Wannan shafin na sadaukar dashi gaba d'ayanshi agareku maman aunty nah ummal kairi wadda tasamu karaya acinyarta rabbi ya jagoranci lamuraki Allah yabaki lafiya hajiya iya yasa kaffara ne*👏👏👏 *innalillahi wa,inna ilahi raji,un kullu nafsin za,ikatul maut ina mik'a sak'on ta,aziyata agareki 'yar aljannah allah ya jik'anshi da rahama ya ga furta mashi yasa mutuwa tazama hutu agareshi*&#...

Zumunci na sunhera

💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💞💞 *Zumunci*💞💞 Na _*Sunhera*_ *dedicated to* _*Reefat yahya*_ ❤❤❤ *my Faty Afreen ina tayaki murnar kammala littafin Ki _Mijin yarinya_ hakika labarin ya kayatar ya fad'akar  up up Allah ya kara basira muna biye dake*😘😘😘 ❤ _Happy anniversary islah tee ( Mrs jameel) Allah ya barku tare ya kara dankon love ameen_😘😘 ❤ _ina mika sakon taaziya ta gareki 'yar uwa @ ( y'ar aljanna) Allah ya jikan mamaci ya kai haske kabarinsa ameen , mu kuma Allah yasa mu cika da imani_ *fans kuyi hakuri da wannan am busy ne shiyasa kuka ji shiru nagode da zumunci😁🤝🏻 love u all* *45&46*...

So hallitace

💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼 ♥♥♥♥♥♥      🖤 *SO* 🖤 💦 _Halitta ce_💦 ® *Na*✍🏿 _yar Aljannah_💅 *_________________________________\_°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*     *masoya nagode da addu arku ga kakana danayi rashi Allah yasakamuku da alkhairi Allah kuma yabar qauna ngd sosai nima ina sonku*🤝💋❤...

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘            _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔 By ayshalove😘           💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆 💅🏻 *Dedicated to deejerh lurv* 💅🏻  pg 76 dausy da yaummi suna zaune kan wata kujerar ginin bulo a wani waje mai iska da rashin jama'a sosai iska sai kadawa take lokaci zuwa lokaci mutane suna wucewa dausy na duba wayarta yyinda yaummi ta zubawa littafin dake kan cinyrta ido kmr tnason fuskntr wani abu dausy ce ta katse shirun da fadin "yawwa ummi na samo" ta fada tna nuna mata wayar hannunta "kinga" yaummi bata san me dausy tke fada ba sbd yadda ta lula duniy...

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘            _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔 By ayshalove😘           💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆 💅🏻 *Dedicated to deejerh lurv* 💅🏻  pg 75 "Ummi! Ummi! Ko juyowa batayi bah.. Seda dausiyya ta dan kara sauri ta riko ta ta baya ta juyo da ita "ummi ya xaki tashi ko mgn baki min ba? Cikin karfin halin zuciya ya ummi tace "xan shiga toilet ne" muryar ta na rawa idanun ta sun cicciko. Tausayin ta ya kama dausiyya itama nan da nan taji idanun ta sun cicciko da kwallah. Ya ummi juyawa tayi taci gaba da tafiya dausiyya ta kuma riqo hannayen ta "haba ummi ni xaki yi...

Hajja hadiza

💦💦 HAJJA HADIZA💦💦 🔥🔥🔥🔥🔥 A true life story with ultimate fire roaming in circles 🔥🔥🔥🔥🔥 💦Talented Writers Forum💦         TWF Hadin kanmu abun alfaharin mu🤝🏻 kugiya daya tamkar dubu👌🏼 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ Written & story by Qz Am using this opportunity to wish u a Happy anniversary my dear Islahatee🎊🛍🎁💝Allah ya karo sosayya I wish you peace and blessings of Allah to your union ALLAH ya kara dankon kauna da zuri'a dayyibah 💃🏻💃🏻Allah yasamuku albarka zaman lafiya farinciki da fahimtar juna me daurewa Allah ya kareku daga sharrin masharranta wish u all the success in ur life ,joy and more love with Abban abla 💝...

Hajja hadiza

💦💦 HAJJA HADIZA💦💦 🔥🔥🔥🔥🔥 A true life story with ultimate fire roaming in circles 🔥🔥🔥🔥🔥 💦Talented Writers Forum💦         TWF Hadin kanmu abun alfaharin mu🤝🏻 kugiya daya tamkar dubu👌🏼 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ Written & story by Qz My greetings to Yar Aljanna(namesyy) on the death of her grandpa,may Allah grant you & ur family the hrt to bear d lost & may jannatul firdaus be his final abode😪 💦21-25 Washe gari da safe takira wayarsa taji akashe,haka tayita kira har yamma amma baya zuwa duk dai zance dayace wai swtchoff,karshe dai bayan sallar magrib ta kira Hajja Ghaji akan tazo ta rakata gurin saurayin yayanta ko zata samu information akan inda zata sameshi. 6angaren Saleh kuwa hankali kw...

Zallar yaudara

💦 *Talented writers forum* 💦 *had'in kanmu abin alfahainmu🤝k'ungiya da'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼 💐💐💐💐💐💐 💐💐💐💐💐 💐💐💐💐 💐💐💐 💐💐 💐 *ZALLAR YAUDARA* 💐 💐💐 💐💐💐 💐💐💐💐 💐💐💐💐💐 💐💐💐💐💐...

QZ DIARY

Talented writers forum💦 🤝🏻Our unity is our aim,pride & success🤝🏻 👌🏼A great & dynamic association👌🏼 To get access to Talented novels, please check👇🏽 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 📓QZ DIARY📓 👍🏻FOR 🅰 RE🅰SON NOT FOR THE SE🅰SON👎🏿 dedicated to my dear Husnahteey😘😍 ✨In the name of Allah the most beneficial the most merciful,glory to him the lord of the universe he alone we worship and he alone we ask for help, the all knowing and the most high,the owner of our soul and to whom we will return✨ Much lov and praises to all talented ladies for their love &support, ure forever in my hrt😍 All love and greatful to my fans and supporters for ur kind jesture,  wishing u all the best in life❤ ...

NEMRAH

💦Talented writer's forum💦 _hadin kanmu abin alpaharinmu  kungiya daya tamkar da dubu_🤝🤝🤝🤝. ✨✨✨✨✨ _*on de day of judgement,ALLAH,will judge all dat we did.*_ _*people who do good deeds will be rewarded*_ _*people who do bad deeds wil be punished*_ _*muslims judge wit de law of ALLAH*_ _*de qur'an teaches fair judgement*_ _*de qur'an teaches justice nd fairness*_ _*de judges should b just in their judgement*_ ~gaesuwata da jinjina da masu karantun dix novel  da yan group din *neemrah novel fan's* allah saka muku da alkhairii,ameen~! *_dubun gaesuwata gareku_*😘😘 *ummu~fawwax*(ma proudly mum) *sis xee* *{mum unborn abla}* *islah tee ya'u mrs jameel*,allah qara dankon 💗,,mae farin jinin kwasar gaesuwa,,,allah saukeki qlou wish yhu d best💃... 💘💘 _*NEEMRAH*_ 💜💜💜   *81~85* ~s...

Qz diary

Talented writers forum💦 🤝🏻Our unity is our aim,pride & success🤝🏻 👌🏼A great & dynamic association👌🏼 To get access to Talented novels, please check👇🏽 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 📓QZ DIARY📓 👍🏻FOR 🅰 RE🅰SON NOT FOR THE SE🅰SON👎🏿 dedicated to sis Aeshab 4real😍 ✨In the name of Allah the most beneficial the most merciful,glory to him the lord of the universe he alone we worship and he alone we ask for help, the all knowing and the most high,the owner of our soul and to whom we will return✨ Much lov and praises to all talented ladies for their love &support, ure forever in my hrt😍 All love and greatful to my fans and supporters for ur kind jesture,  wishing u all the best in life❤ 📜This ...

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘            _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔 By ayshalove😘           💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆 💅🏻 *Dedicated to deejerh lurv* 💅🏻  pg 74 *×*+×*×+*×*+* King mahbub ne zaune a garden yana waya da salman "haba salman meya samu wayarka kullum bata shiga har nagaji da neman ka" "Wlh king naje wani daurin aure ne aka sace min wayar shiysa kajini shiru" "Ayyah Allah kyauta akwai lbr fa I mean lbrn suhaila" "Mtsw kaga ai ni naga ya maka wlh zan kiraki yayar ta maryam ta bani number ta kawai in kira ta in fada mata tunda kai kullum..." Dariy...

Yar uwa ta

💘 💘 _*'YAR UWATA*_ 💘 💘            _An awesome heartbroken lovetriangle story_ 💔 By ayshalove😘           💦💦💦 *talented writers       forum* 💦💦💦 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆 💅🏻 *Dedicated to deejerh lurv* 💅🏻  pg 73 "In kinaso in baki wayar ki sekin tayani neman mayafi na" suhaila tayi tayi da ita amma saddiqa ta hanata. Haka ta hakura "toh kinga saddiqa ki bani nayi replying msg guda daya wlh xan tayaki neman mayafin" "kinyi alkawari? " wlh I promise Saddiqa ta dan bata wayar amma bata sakar mata bah gaba daya "I luv u too" Saddiqa taga tayi typing tai sending... Ta kwashe da dariya "yarinya er soyayya" Sa...

Zabin Allah na husnah mb

💦💦 *ZABIN ALLAH*💦💦               ~nake nema~ *True life story* *💦Talented writers forum*💦           *{T.W.F}*           *Written by husnah mb* *🙏🏻Dedicated to Teemah jalo*🙏🏻    Thanks for ur support All the tym... *2⃣9⃣-3⃣0⃣* http://husnahmb.blogspot.com _Plss fans ignore typing erros cos bana editing..."._ Da sauri ya dauki karaman wayanshi dialing din number nasreen ya hauyi" ringing daya tayi picking' Affan ne yace lil sis kina jina " girgiza masa kai tayi tamkar wanda suke tare bro meya faru kalman data iya furtawa kenam dan yanxu ita yaya affan harya fara bata tsoro da lammuransa" Inaso maza yanzu kihau instagram ki cire pic dinki wanda babu mayafi kaf" bakya ganin kirjinki ya fitone wani kunyane taji ya z...

So hallitace

💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼 ♥♥♥♥♥♥      🖤 *SO* 🖤 💦 _Halitta ce_💦 ® *Na*✍🏿 _yar Aljannah_💅 *_________________________________\_°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*      *dan kudaina katsemin hanzara Abinda nayi niya shina keyi so inkinga baZaki iya karantawaba wallahi babu dole* *aikin banza kawai*😡😡 ...