Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:06 PM] Ma Asaa4😘: *12/8/2017*

*7:59am*

  *'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*34.*

'' _Back to sleep''_

Murmushi tayi ta kwanta abunta jakanshi ya dauka ya fice abunsa.

Misalin 1:30pm Aliyu ne zaune a office yana juyi a kujera ringing din wayanshi ne ta fara ringing dauka yayi ganin me kiran nasan cikin sauri yayi picking

Yace ''hello''

Auwal ne yace abokina ya gida murmushi Aliyu yayi yace lafiya qlau wlh
  "Auwal ne yace ya Amarya da uwar gida?

Aliyu ne ya kelkele da dariya yace lafiya qlau abokina

Auwal ne yace haka akeso to a gaidasu
  "Zasuji Aliyu yace''
Nikam yaushe xaka dawone abokina
''Wlh cikin week din nan nakeson dawowa kam indai har nasamu na kammala abun da nakeyi.
  Yakamata kam gsky kayi kokarin dawowa yana fada yana dariya

Shidai Auwal yayi mamakin yadda Aliyu yaketa kyalkyalewa da dariya domin shi a iya saninshi da Aliyu bai cika yin dariya ba yafi yawaita yin murmushi

Auwal ne yace abokina wannan irin dariyar fah kodai Amaryace tayi dadi haka, wata dariyan Aliyu ya sakeyi Sannan yace wlh abokina an barka a baya gsky abunda xan gaya maka kayi shirin yin aure wlh...

Ni ai bansan haka soyayya takeda dadi ba wlh saida na sake yin aure kwankin nan sam bana iya controlling din kaina wani nishadi da farin ciki nake jin kaina aciki, ya kara da cewa wlh ina gaya maka fah wlh an barka a baya yakamata kashigo daga ciki kai ko dayan ma ka gagara yi ballantana kayi tunanin yin ta biyu

Murmushi ya sakeyi ya kwantar da kanshi kan kujeran da yake zaune sannan yace wlh abokina aure rahama ne kai abokina duk yadda xan fada maka wlh bazaka fahimta bah kawai dai kaima Allah ya kaimu time din da xaka shiga daga ciki

Cikin dariya Auwal yace a gaskiya wlh abokina harka kwadaitamin nima nayi auren nan nadaiji abunda akeji

Dariya Aliyu yayi yace kardai kayi kokarin yi ka zauna an barka a baya

  " dariya Auwal yayi sannan yayi rejecting call din.

2 o'clock Manal ta fito ta samu Khadija xaune a falo tana kallo tayi crosing leg daga mata gaisuwa tayi ta amsa tana murmushi ita kanta manal tayi mamakin ganin khadija cikin wannan yanayin dan bata saba ganinta haka ba matar da tunda taxo gidan bata taba ganin dariyarta haka kawai indai kaji dariyanta to itada kawayenta ne nanma saidai kajiwo suna ihu suna shewa
  Khadija ne tacewa manal kin fito ne ta amsa da eyi wlh to muje kitchen ko dan tun dazu ma nake jiran fitowarki kitchen din khadija suka nufa......


Muje zuwa...........😉

*Whatsapp no*
08109990994

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...