Skip to main content

Zaman Amana ko cin amana

Q 💐💐💐💐💐?
     💐💐💐💐
           💐💐💐

*ZAMAN AMANA KO CIN AMANA*

*Story & Written By*📚✍

*Maryam Lawal Wada*

*💦💦💦TALENTED WRITTERS FORUM💦💦💦*

       *💦T.W.F💦*

*💦Talented Writters Forum💦 k'ungiya d'aya tamkar da dubu had'in kanmu shi ne abun alfaharinmu*
🤝

*Wannan shafi na sadaukar dashi ga dukan masoyana nima ina k'aunarku har cikin k'albina 💋 don haka nace ana tare🤝*

Page   56-–60

http://talentedwrittersnovel.bolgspot.com/

*if you like our books you want chick it in here*👆👆👆

      A hankali imran ya shiga gida sai da ya tabbatar babu alamun motsin kowa sana ya shiga falo sad'af-sad'af yayi ya isa bakin k'ofar bed room d'in salma

Bayan su salma sun idar da sallar ne, salma ta dubi maryam tace "maryam ya kamata kisamu wani abu kici kinga rana tayi".

Maryam tace, "aunty salma so nike inji k'arshen labarin, nan ja muje wallahi bazan iya cin komi ba, salma tace "to bari in cigaba" maryam tace " ina saurarenki".

Imran da ke tsaye bakin k'ofa ya gyara tsayuwar shi, salma ta d'ora da cewa "maryam sai da muka share shekara biyu da auren ciff har lokacin shuru ko b'atan wata ban tab'ayi ba, imran mutu ne, mai tsananin son haihuwa baya nuna mani sai yace komi lokaci ne.

Maryam kamar yadda imran ya yima nazir alk'awali ya cika imran ya samarma nazir aikinyi, nazir ya samu mata a family d'insu sunata muneerat irin 'yan mata nan ne masu k'arya da d'aukar kansu wasu maryam tunda naga pic d'inta naji bata kwanta mani a raiba, idanunta tsai-tsaye suke an kai kud'in neman aure daga baya aka kai kayan sa rana akasa wata biyu saboda imran yace bayaso a d'auki lokaci so yake ayi komi agama.

Maryam haka imran yacigaba da shirya yadda bikin zaya kasance haka mukaita zaryar had'a lefe ko wurin lefen imran ya kashi kud'i sosai komi za,abuk'ata biki saura sati biyu imran ya kamalashi.

Muneerat kam dama tasamu imran ya kirata a waya yace komi sake buk'ata ta gayamashi sun shirya progamms iri-iri anci ansha an fantama

Tun saura sati d'aya bikin nazir abokan su imran 'yan nesa  suka fara zuwa imran ya saukesu a gidanmu, haka maka shiga hidima da bak'i, an karamasu yada ya kamata, maryam bikin nazir nasha wahala sosai haka naita zarya ina  gidansu nazir ina gidana.

Salma tace, "maryam in tak'aice maki labari dai-dai da abincin da za,ayi amfani dashi gidan su nazir imaran ne, yakaishi abban nazir yana cikin gida a kacigaba da shiga da kayan abincin da imran yakai, bayan imran ya shiga gidan sun gaisa Abban nazir yace "imran hak'ik'k'a kai nadaba ne, samun kamarka sai an tona irinka k'alillane imran Allah ya albarkaci rayuwarku👏".

Imran yace "ameen abba ba komi yima kai ne, addu,arku kad'ai muke  buk'ata.

Salma tace "maryam ina baki labarin alak'ar imran da nazir ne dan kigane, bakin zaren labarin" maryam tace "aunty salma ina fahimtarki".

Salma tace "maryam haka mukayi hidimar bikin nazir duban jama,a suka sheda d'aurin aurensu ango da amarya  suka tare a katafaren gidan da imran ya ginama nazir a unguwar sabon layi a garin katsina anyi biki angama lafiya.

Imran dake tsaye  bakin k'ofa ya sulale k'asa ya zauna ya kasa fahimta mi yake faruwa, salma tace "innalillahi wa,inna ilaihi raji,un, allahumma ajirni fi musibati wa,akhalifini khairin minha, k'alu inna lillahi wa,inna ilaihir raji,un, hawaye 😭 ya cigaba da zuba a,idanun salma babu k'ak'k'autawa salma tace "maryam ki fahimceni kada kiyi mani mummunan zato, ki d'auka wannan itace k'addarata ko wane bawa da irin tashi k'addara" kukan Salma ya tsannanta yayin da maryam itama kukan ya ci k'arfinta.

Maryam cikin kuka tace "pls👏 aunty salma ki daure ki ida bani labarin.

Imran dake zaune sai jin saukar hawaye yayi wanda shi kanshi baisan kona minene ba, take ya shiga tunani mai zurfi shin miyake damun salma mi takeso ta sanar da maryam wanda ya d'aga hankalinsu.

Salma ta goge hawaye tacigaba tace "maryam ranar da bazan tab'a mancewa da itaba, a kundin tarihin rayuwata itace ranar alhamis 29-7, da misalin k'arfe 5 na yamma.


     *Kucigaba da kasancewa tare da L Wada*



I love all🙋🏻💝🙋🏻

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...