'''ZAFIN KISHI'"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
19.
Misalin karfe 8:20am baya baban khadija ya dawo Abinci Hj takai masa yaci bayan ya huta take sanar dashi dama tanaso suyi magana yace babu matsala yana jinta lbr ta kwashe kaf tundaga zuwan khadija na farko har zuwa dazu ta bashi fada ya hauyi yana diri ashe dama bakida hankali bansani ba ai wannan maganan kune baku sani va dan ni yaya na yariga ya fadamin tun randa Aliyu yaje ya sameshi da maganan karin aure shiru tayi tana sauraronsa dan yadda yake fadan tayi matukar tsorita dake uwar bariki ce saita dake tasha mai kaman bata damu bah...
Ai ni a tunanina in khadija ta kawo miki wannar maganan danneta xakiyi ba ki goya mata baya kuna fada da abunda Allah ya halatta ba
keda kike babba me shekaru ashe babbab banxa ce har yanxu bakida hankaki ilimi bai isheki ba fadan da kikeyi kuma an fada miki zai canza wani abune ai ingaya miki aure babu fashi don yanzu hakama zancen da nake miki shekaran jiya nakai sadakin Auren Aliyu........ dafe kirji hj tayi tare dajan wata mumfashi me wuyar fassara a ranta tana cewa lalle mah xakuyi abunda zaiz o ya dameku daga baya nan ta tafi ta barshi a wajen cikin tunani ta kwana jiya akan nema musu mafita itada yarta....
Yau sunday Aliyu yana huta kaman yanda ya saba saturday nd sunday bai cika fita office ba inma xai fita to saturday ne nanma bazai dade ba zai dawo gidansu mamie yaje domin ya dauko kayan fadan kishiyan daya hadawa khadija akwati set 6 ya hada mata atamfa guda 20 lesses guda 10 da sauran tarkacen su kayan shafe shafe dade sauransu.........
Misalin karfe 1:00pm ya dawo daga gidan mamie masu gadi da drivr yasa suka dauko da kayan daga mota falo suka shigo dasu.. khadija yake kwalawa kira dan baiganta falo ba daki ya shiga ga sameta zaune gaban mirrow tana kwalliya kiranta yayi tazo taga wani abu tafiya yakeyi tana binsa a bayah kaman wani rakumi da akalarsa.. nuna mata komai da komai yayi sannan yace mata nata ne murn ta nuna masa duk cikib ranta ita kadai tasan meye takeji yayi mamaki matuka yau har khadja yayiwa abu tamar godiy yau wata ranah kenam...😃
Muje zuwa......
***whatsapp no***
0810999094
[9/29, 8:59 PM] Ma Asaa4😘: 1/8/2017
8:10pm
'"ZAFIN KISHI"'
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
20.
😘Wannan page din nakine kawa kuma Aminiya M proud of u beb Allah bar zumunci, Ameen#Teemah jalo😍
A kwana a tashi ba wuya har,an fara ribibin bikin Aliyu d manal yau litinin kenam anshiga satin biki Ankawo dokke na gani na fada gida ya dauka da magana masu sa Albarka sunayi yan gulmama kuskus kawai kikeji...
Aliyu dai farinciki baya misaltuwa gabaki daya ji yake yama angwance kawai.. Hhh lol😜
Momy ce ta nemo me gyaran jiki da lalle sati
Guda aka dauka ana turara manal tsumi tasha su harsanda tacewa momy itakam abunnan sun isheta dan Allah ta barta haka wlh ya isheta momy dai kawai dariya take mata.....................
Yau wednesday za'ayi kamu 4:30 gidansu Amarya fa bb ji kowa ribibi kawai akeyi biki yabi biki fah zo kaga su faty Ansha kyau kaman wanda za,aje ganin president
misalin karfe 4 aka dauko me makeup cikin minti 30 aka watsawa Amal makeup ke kyace yar bebi ce tsabar kyau wata dankararriyar less momy amal ta dauko pink colour gown ce rigar tasha Stones work daga sama har kasa ...
Dankunne da sarka na gold momy ta mikawa manal tace kisa wannan tare wani haddadden Bangles me makeup dinne ta daura mata dankwali aka xube gashin nan a baya abunda da fulani dama akwai Gadon gashi..
Takalmi da jakan fari momy ta dauko mata a cikin kayan da dady ya mata me colour white
Kawayen Manal ne suka dauko waya nan aka fara snap daukan pics ake kaman na banza gaban mirrow manal taje ta zauna tana kallon tanka ita kanta tasan yau tayi kyau inba kartayi karya bama saitace tunda take bata tabayin kyau irin na yauba...sai wajen 4:30 aka gama kintsa Amarya.....
Aliyu ne zaune a mota yana jiran fitowar Amaryarsa duba agogon hannunsa me kiran rolex yayi yaga 4:40 yana cikin ratsatsiyar shadda me colour white yana sanye da hular zannah...
Amarya ce ta fito itada kawayenta guda 6 uku na gefen hannunta na dama uku suna na hagy, hango manal Aliyu yayi tana taku cikin isa da kasaita wani irin farinciki yakeji acikin ransa wanda shi kansq baxai iya misaltashi ba saboda kyawun da Manal tayi tamkar wacce akayiwa canjin fata abunka da farin mutum yanada saurin daukan gyara motan da Aliyu yake manal ta shiga friend"s dinta kuma suka shiga sauran motocin...
Amarya da ango suka futo.tafita suke a tare friend's din manal dana Aliyu suna taka musu baya ko wacce mace da namiji suna tafe nan MC yayiwa Amarya da ango iso suka samu waje suka zauna......, Faty na hango itada tawagarta akan high table tayi kyau tamkar itace Amaryan MC ne ya fito ya kira sunan Auwal yace yazo ya bada tarihin ango, ta bangaren manal kuma aka kira zahra,
Haka akaci gaba da hidimar biki anci ansha kayan more rayuwa aka tara a wajen wanda daka gani kasan bikin mqnyan mutane ne.....
An bukaci amarya da ango su fito domin yanka cake.. L.O.V.E. akayi spelling sannan aka yanka nan Amarya tasawa ango a baki shima haka.......
12 O'clock aka tashi taro kowa na cikin jin dadi an raba sevoniers sosai, Auwal ne ya dauki su manal ya maidasu gida...
Muje zuwa.........
Comments
Post a Comment