Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

*TRUF   LIFE   STORY*





💦💦 *Talented* _Writers Forum_ 💦💦
*had'in kanmu abin alfarinmu*
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/

*If you like our books you* _want chick it in here👆🏽👆🏽👆🏽👆🏽_


✏ _Writen by_
*fayeeeeex m usman*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*RUBUTACCEN AL,AMARI*

*True life story*

                 _NA_
  _AYSHA ALI GARKUWA_
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*HASBIYALLAHU WANI'IMAL WAKIL,TSARKI YA TABBATA GA ALLAH MAD'AUKAKIN SARKI MAI MULLKIN DA BAYA QAREWA HAR ABADA* _ALLAH KAYI SALATI DA SALLAMA GA ANNABI MUHAMMAD S.A.W HAK'AK'A ALLAH_ *YAFAD'A A ALK'UR ANINSA MAI GIRMA ACIKIN* ( *SURATUL ANBIYA),AYA TA 34_35* _KULLU NAFSIN ZA'IKATUL MAUT WANU BULUKUM BISH SHARRI WAL KHAIRI FITUNA  WA_ *ILAINA TURJA'UN HAK'IK'A DUK WATA RAI SAIRA D'AND'ANA MUTUWA SANNAN* _ZAMU JARABCEKU  DA ALKHARI DA FITINA KUMA DAI AK'ARSHE GA ALLAH ZAKU_ *KOMA,HAK'IK'A MUTUWA GASKIYA CE SAIDAI KOWA DA YANDA AJALINSA ZAI* _ZOMAI,ALLAH YAJI K'AN HAMMA UMAR YASA ALJANNACE MAKOMARSHI UBANGIJI KASA CAN TAFIYE MAI_ *NAN ALLAH YASADAMU A ALJANNATUL FIRDAUSI AMEEEN* 😭😭👏🏼

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

_RUBUTACCEN AL,AMARI FANS DASAURAn grp_
*INA TAYAKU TA'AZIYYAR D'AN UWANMU A MUSLUNCI WATO* _HAMMA UMAR,DUK DA NASAN LABARIN YA DAD'E *AMMA WLLHI JINAKE_* *KAMAR YANZU YAK'IN BOKO HARAM KE* _GUDANA_

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

*INA MIK'A TA'AZIYYATA GA UMMUl*

_AISHA ALIYU GARK'U INA MIK'O MIKI GAISUWAR BAN GIRMA DUK DA TRUE LIFE NE AMMA_ *NAYI IMANI DA ALLAH AKAN KINBAJE BASIRA WAJAN* _TSARAWA DOMIN KO BAKOMAI BA'AGABANKI LAMARIN YA_ *FARUBA,INA ROK'ON WATA ALFARMA INASO KIBANI LABARIN* _HAMMA UMAR SHIN D'AN UWANKINE??PLS_ KI _TAIMAKENI DA REPLAY KUMA INA FATA SAK'ONNAN YA ISQ ZUWA_ GAREKI,MASOYAYIYARKI *HAR KULLUM FAYEEEX M USMAN UBANGIJI YASADAMU DA* _ALKAIRINSA AMEEN_

😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

*TABBAS NAYI GODIYA GA ALLAH NA K'ARA DOMIN AKWAI DA* _YAUSHE ALLAH ABIN GODIYANE,GODIYA GA_ *ALLAH DA YAK'ADDARA KOWA SAI YA MUTU SANNAN YA K'ADDARA* _HISABI ATSAKANINMU SANNAN YA HALICCI JAHANNAMA DA_ *ALJANNA,AMMA BADUN HAKABA DA AZZALUMAI IRIN BOKO HARAM SUN* CUCEMU, *AMMA BAKOMAI DOMIN DUK TA'ASAR DA SUKAYI* _SUMA ZASU MUTU KUMA ALLAH BAYA BACCI BAYA MANTUWA BARE SUSA_ *RAN DAZAIMANTA RAYUKAN DA SUKA ZUBARMANA NA Y'AN* *UWA MUSULMAI UBANGIJI KA BIMANA HAK'K'I AMEEEN*

    _sadaukarwa ga Aisha_ *aliyu gark'uwa&Ummul*

Pg8⃣




___Chikros yana qarashe mgn yai tafiyarshi yabar_ Abba ak'ofar gida baki sake,zuciya cike da_ mamakin wacce y'ar yake nufi?satar mai tayi mishi ?Ummi ce tafad'omai arai saidai tambayar da yaqara yiwa kanshi itace to Ummi a ina taganshi harda zatamai sata?mashin d'inshi ya shigar cikin zaure sannan ya rufe qofa yashiga cikin gida,azaune ya tarar dasu Khadijat da Ammi suna fira,Ummi ma har ila wayau tana kan cinyar Baba tana tunanin ina zata nemo kyau irin aunty Khadijat,
ganin Abba yashigo ko sallama babu yasa gaba d'aya gabansu  faraya fad'uwa!suna kallonshi,
"ina Ummi,shine abun da Abba yafara tambaya aloqacin daya nufi d'akin baba_

_da kanshi yashiga har d'akin wani irin ihu Ummi tasaki aloqacin da taji muguwar shaqar da Abba yai mata,miqewa tsaye su Ammi sukayi,har yafito yana qwallo da Ummi tana ihu,Ammi ko kad'an batayi qoqarin hanashiba domin a tunaninta wani laifin Ummi tayimai dan tasan bazai kamata hakaba yai ta jibga_

_Baba ko ganin tayi tayi yasaki Ummi yaqine,yasa tafashe da kuka wai zai kashemata ta kwara,cikin 6acin rai Abba yafara mgn yana kallon Ummi cike da 6acin rai_

_"Ummi ubanwa zaki zubarwa da mutunci,au taqadarcin naki yakai kiruga sata kasafa kasafa?to inaso kisani da mutuncina agari,wannan ta qadarin yaron zaki kayomin har qofar gida har yanemi mun rashin kunya?"_

_gaban Khadijat ne yai mugun fad'uwa tare da dafa qirjinta,don tasan Chikros ne,saidai to wayamai sata?a ina yasan Ummi qanwarta?maganar da Ummi keyine cikin shasheqar kuka,ya dawo da Khadijat daga tunanin da take_

" _Abba waye?wllhy abba bana sata banma san wayeba._

_wani mugun duka Abba ya qara rufe Ummi dashi,Baba bata hanashiba domin itama abun haushi yabata don Ummi lamarinta yafara faskara_

_Ammi ko juya wa tai tashiga d'aki cike da takaicin halin Ummin_

" _nufinki qarya zan miki,waye baisan d'an Malam Lawan ba kaf garinnan kinga yana had'a kai da mutanan kirki._

_cikin 6acin rai yaqara rufeta da duka inda Ummi ke tafad'in "Abba bani bace.Anma ina Abba yayi nisa_

_Khadijat ahalin yanzu ta fahimce Chikros ne,saide tsananin mugunta yasa itama tai shigewarta d'aki cike da farin cikin halin da Ummi ke ciki
_
_sai da Abba ya gaji da kanshi ya saketa,inda Ummi atsakar gida ta bacci ya kwasheta,duk abayan sakon goma zakaji tana shashaqar kuka domin Ummi ta daku.kuyi hqr reads jikina wllhy duk yayi sanyi_




_Kubiyoni_

✍🏽✍🏽 *faueeeex m usman*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...