Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:13 PM] Ma Asaa4😘: *10/9/2017*
 
    *2:00pm*

*ZAFIN KISHI*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*55*

_gsky banda abunda zance muku godiya ga masoyana kun nunamin qauna_

   _Wannan shafin na sadaukar dashi gareku members din group din ❤ *Husner hausa novels fans*.nagode da addu'arku_.

Yaushe rabanki da kiga period dinki ya tambayeta yana kallon cikin idonta...?
  _Shiru tayi alaman tana tunani Sannan tace yanxu kusan 3mouths kenam! Murmushi yayi sannan yace kinga dat's means U are pregnant kenam koh rufe fuska tayi alaman taji kunya
   ''A,a habibi ai kasan dama ni yanamin haka shys ma in banyi ba bancika damuwa ba wani tym dinfah ina kusan 4mouths banyi ba koka manta ne
    Nidai kawai tashi ki dauko hijab barin kira dctr macemai muna zuwa tashi yayi ya nufi dakinsa wayanshi ya dauka yahau dialing din Number dr ibrahim ringing 1 ya dauka

Aliyu ne yace_hello likita bokan turai_'' 
dariya yayi sannan yace na'am Aliyu yaya Amarya

_"shima dariyan yayi yace lafiyanta qlau
Aliyu ne yace dr plz wani favour nake nema a wurinka''
Ibrahim ne yace Allah yasa xan iya_
murmushi Aliyu yayi sannan yace zaka iya mana wlh manal ne muke tunanin tanada ciki shys nakeso muzo gunka dan mu tabbatar kuma nasan kaidin ba kullum ake samunka Available ba shys_

Saida dr ibrahim yayi dariya yace lallai kace mun samu karuwa gsky naji dadin jin wannan labarin saikunzo suka katse wayan
  Manal ce ta fito sanye da hijab tayi kyau sosai
suka futo direct asibitin dr ibrahim suka wuce
Bayan sun gaisa da dan tsokanan daya saba yiwa Aliyu anan yake yasa akayiwa manal pregnant text nan result ya fito tana dauke da cikin 3mouths hada 2weeks
Aikuwa zo kuga farincike dauke a fuskan Aliyu yadda kasan an mishi kyautan Aljannan wani farinciki ya tsinci kanshi aciki mara misaltuwa
godiya Aliyu yayiwa dr ibrahim har mota dr yayi musu rakiya.

Suna koma gida a falon manal suka zauna manal ne tacewa Aliyu itafa yunwa takeji bari taje ta dafa abinci aiko fur ya hanata wai shi xaiyi girkin bayaso ta wahala
Aikuwa baifi 30mints ba ya hada musu breakfast suka karya yau bai fita aiki ba a gida ya wuni yana kula da Queen din nashin ko kofi yaki barinta ta daga waishi bayason a wahalar mishi da bby shi Ya kuma mata gargadi akan ko baya gida bai yadda tayi aiki ba zai nemo mai tayata aikace aikacen cikin gida
dama shi ba maison matarsa tayi aiki bane dan khadija ma ya dade yana binta akan zai kawo mata mai aiki amma taki wai ita a tunaninta masu aiki suna kwace miji....
Bayan yayi sallan magrip yacewa manal xaije gidansu mamie aikuwa tunda taji yace zaije gun mamie tasan zaije yacewa mamie tanada ciki ne haka ta dunga lanlabansa dan Allah in yaje karya fadawa mamie tanada ciki dan wlh tanajin kunyanta inya fada bazata iya kara hada ido da ita dariya kawai ya mata tare da cewa baxai fada ba shi gaisheta kawai xaije yayi
    ''Key din motanshi ya dauka bai tsaya ko ina ba sai gidan mamie

Falon daddy ya fara shiga ya gaisheshi sannan ya nufi dakin mamie zaune ya sameta tana kallo mamie ne tace yau kuma akaine a gidan namun Aliyu ne ya amsa da eyii wlh mamie nazo miki da Albishir ne murmushi mamie tayi tare da cewa to Allah yasa naji Alkairi Aliyu ne yace Alkairi ne mah insha Allahu mamie

faty ne ta jiyo muryan yayan natan aikuwa da sauri ta shigo aikuwa nan ta cika Aliyu da surutu Aliyu ne yace kaidai wlh faty bansan yaushe xaki daina wannan surutun nakin ba kelkyalewa da dariya tayi amma ai yaya kana enjoying surutun nawan tunda kaima kana tayani murmushi yagi tare da yimata gwalo yatsina fuska tayi alaman taji haushi tashi tayi ta tafi abunta.
     "mamie ne tace kudai bakwa gajiya kaida wannan yar kanwar takan tazo ta cikamu da surutu ko gaisawa ma bamuyi ba gaisheta yayi ta amsa tana murmushi
Aliyu ne yace dama mamie albishirin dazan miki shine kin kusa samun jika soon inshq Allahu dan manal tanada ciki dariya mamie tayi sannan tace aikuwa faty ta fadamin amma ban yadda ba nazata shirmenta ne murmushu Aliyu yayi sannan yace wlj mamie ba shirme bane danko dazu muka dawo daga gun doctr
Alhamdullh mamie tace tare da daga hannu sama tayiwa Allah godiya, Allah ya sauketa lafiya mamie tace Aliyu ne ya amsa da Ameen gargadi tayiwa Aliyu akan ya daina barinta tanayin aiki masu wahala dan kar'a samu matsala dan tasan manal da yawan aikace aikace bata gajiya kullum cikin dawainiya take danko bata sati batayi abinci ta aikowa mamie bah murmushi aliyu yayi ai mamie dazu nagama mata gargadi dama inaso ma a samo musu mai aiki wanda zatana tayasu babu damuwa mamie tace zata bincika dadi sosai aliyu yaji bashi yabar gidan mamie ba sai misalin karfe 9 daidai....

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...