💦 *Talented writers forum* 💦
*had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu*
_domin samun littattafan mu shiga....
_To get access to talented novels check_
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼👆🏼
♥♥♥♥♥♥
🖤 *SO* 🖤
💦 _Halitta ce_💦
® *Na*✍🏿
_yar Aljannah_💅
*_________________________________\_°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°*
*dan kudaina katsemin hanzara Abinda nayi niya shina keyi so inkinga baZaki iya karantawaba wallahi babu dole* *aikin banza kawai*😡😡
*54*📝
Cikin sanyin murya Alhj Aminu yafara vata kalmar shahada
Kamar yadda annabin mu yakoyar damu
Idan dayanmu zaimusulun ta
Omiesha kam kasa karba tayi sakamakwon wa ni irin nauyi da maqoshinta yayi
Kakarita ke amma takasa fadim kalmar
Ganin haka yasa mlm Aminu sake maimai tamata
Wannan karan kam wani irin yunquri tayi sanadiyar haka yasata zubewa yangurin tana kakari
Cikin wani irin tashin hankali sadiq yayi kanta yana jijjigata Gameda
Kiran sunanta itakuwa batamasan yanayiba dangabadaya tafita hayyacinta
Banda gurnani dafitarda kunfa Abakinta babu Abinda takeyi
ALHAJI aminu neyadakatar da sadiq ganin yana qarqarin daukarta
"Dakata sadiq Kyaleta Bari inkira malam umar makwafcina shizai iyagane matsalar
Cikeda tashin hankali sadiq tace to Kawu wazekirasa?
"Karka damu sadiq komai zaidai dai ta wannan bazaiwuce sharrin jinnuba kakwantar da hankalinka insha Allahu
Yarunsa usman yakalla sanna yace "Usman Ayimin sallama da mlm umar dan Allah
"Toh"yaceyafita
"Omiesha Kam harlokacin tanakwance tanagurnani sadiq kuwa yakafeta da ido ga wani irin yanayi dayashiga tausayinta duk yacikashi
Ahj aminu kuwa karatuyakeyi yana tofamata
Sauran yaransa yakallah yacemasu "Amiru zaku iyatafiya zuwa ajima sekudawo ko
wanna yakira da Amiru yadukarda kansa qasa Alamr girma.wa yace
toh Alhaji Atashi lpy Allah yabata lpy
"Amin Amin Suka amsa sanna sukakwashe litafnsu suka fita
Usman kuwa yartafiya maidan nisa yayi ya isgidan mlm umar Zauneyataran da Almajiransa sunakaratu shikuma yana cikingida wani babban Almajirinsa sukagaisadashi nanyake tanbayarsa ko mlm din yananan eh yacedashi Toh usman yace dan Allah Akirashi toh yarun mlm dinyafada sannanyayi cikin gidan dankiran mlm
Bayan yafito sukagaisa da usman sannan yagayama sa aiken Alhj Aminu babu bata lkc sukabi hanyar gidan Aminun
Zaune suka taranda su sunyi jigum
Kawune yakalle mlm umar yamiqamasa hannu suka gaisa cikin girmama juna
Sadiq mayagaida shi Amutunce
Sanna kawu yayimasa baayanin komai Anatse
Jijjiga kansa yayi sannan yace
" Allahu Akkubar Allah sarki lallai wannan sharrin junnune Yajuya yakalle alhj Aminu yace zan iya samin zam zam aminu
Kuyihakuri dawannan Anjima
zanyiwani💋🤝
09039227856🤝
Comments
Post a Comment