[9/29, 9:01 PM] Ma Asaa4😘: 6/7/2017
3:02am
'"ZAFIN KISHI'"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
23.
Dakinsa ya nufa tukunna ajiye ladan hannunsa yayi Sannan ya fada toilet wanka yayi yasa jallabiya daukan ledan yayi sannan ya wuce dakin khadija tura handle din kofan yayi wani kamshi me dadi yaji yana ziyartan hancinsa lumshe ido yayi sannan ya tura kai zuwa ga cikin daki gani yayi an kashe wutan dakin shiru yaji kaman wanda babu kowa lalube yayi ya kunna wuta hango mutum yayi kwance kan gado wata yar karamar murmushi ya sake wanda shi kadai yasan fassaranta bakin gado ya nufa ido biyu sukayi da manal wata yar karamar murmushi ta sake shiru yayi yana kallonta sannan yace amarya bakya laifi kokin kashe dan masu gida dariya tayi sannan ta tashi ta zauna ai na zata
kayi bacci ne ma shys na kwanta abuna... shiru yayi sannan yace habama ina ango guda wani bacci zanyi kuma Ledan daya shigo da ita ya jawo budewa yayi gasheshiyar kaza ce aciki Tashi yayi yaje har kusa da manal hannunta ya kama suka tako har kusa da kazan umartan ta yayi data zauna zama tayi tana kallon kazan ita bataci ba kuma batace komai ba Alaman da Aliyu ya gani manal batada niyyan cin kazan yasa ya jawota dab dashi ya fara bata a baki kaman wata yarinya tun tana karba harta daga masa hannun alaman ta koshi.. nade ledan yayi sannan ya fada toilet wanke hannun yayi ya dauro Alwala fitowa yayi ya tarar da manal inda ya barta a wajen ce mata yayi ta tashi taje tayi alwala tazo suyi sallah sunkuyar da kai tayi itadai batace masa komai bah matsowa kusa da ita yayi yana tambayanta ko lafiya..
harta bude baki zatayi magana kuma saitayi shiru kama hannunta yayi yana kokarin nufa da ita kofar toilet daga kai tayi suka hada ido sannan ta sunkuyar da kai tace nifa Baby bana sallah kayi sallanka kawai dariiya yayi sannan yace kefa dadina dake kincika wasa maza muje kiyi alwala kizo muyi sallah ko my Queen... serious fah da gaske nke mata bby Allah nikam ba sqllah zanyi ba, A ranshi baiji dadin maganan ba amma saiya matse yace to shikenam shiga kiyi brush banayi sallah saimu kwanta bandaki ta fada brush tayi sannan ta fito hawa gado tayi taja bedsheet ta rufe kafanta.
kafanta....Bayan ya idar da sallah nade sallayan yayi sannan ya kwanta a bayanta yanata tunane tunane rungume manal yayi wadda ita a lokacin ta dade dayin bacci, a haka har yasamu shima baccin ya daukeshi...
Aliyu ya fito zai tafi masallaci har zai wuce dakin khadija kawai yaji a ransa ya kamata yaje ya tasheta tund tanada hakki a kansa kuma gashi yadda ta saba da kullum shi yake tashinta tayi sallah don tanada nauyin bacci kofar ya tura yajita a bude can ya ganota a karshen gado ta takure tana bacci amma dakaga yadda take kwance kasan ba baccin dadi takeyi bah tashinta ya farayi yana kiran sunanta a hankali ta bude ido sauksu tayi akan Aliyu ki tashi kiyi sallah yace da ita saukowa daga gadon tayi tare da salati ta shige bathroom juyawa yayi ya fice abunsa....
8 o'clock manal ta farka sqlatin Annabi tayi tayi ta diro daga kan gado karkade gadon tayi ta gyarashi tsaf duk da ba wani datti yayi ba tana gamawa ta fada toilet wanka tayi ta fito daure da towel a jikinta xama tayi gaban mirrow lotion ta shafa sai fauda jikinta ta mulke da humra me daddaden kamshi saita fesa body spray tashi tayi ta nufi bakin wadrop Aliyu ne ya murda handle din kofah kai ya sako abunda ya gani ne yasa nunfashinsa ke kokarin daukewa ganin manal daure da towel kallonta ya farayi tundaga kafanta har saman kirjinta itadai manal duk bata san wainar da ake tuyaw bah tana bakin wadrop tana neman kayan da zata saka tafiya yakeyi a hankali yadda bazataji motsinsa ba saida yaje daf da ita sannan ya.
Muje zuwa...........😉
***whatsapp no***
08109990994
[9/29, 9:01 PM] Ma Asaa4😘: 6/7/2017
3:20am
'"ZAFIN KISHI'"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
24.
Rungumeta yayi sosai wani faduwan gaba manal taji juyowa tayi suka hada ido wani murmushi Aliyu ya sake ta bude baki zatayi magana kawai sai taji bakinsa cikin nata a zuciyarta yace tofah yauni manal me Aliyu yake shirin yimin, wani irin ajiyar zuciya Aliyu ya sake jin daddaden kamshin da yake tashi jikin manal,
Wani irin ajiyar zuciya ta sake lokacin da taji Aliyu ya cire towel din dake jikinta nan jikinta ya dauki rawa idonunta suka fara zubda kwallah kafafuwanta sun kasa daukanta nan ta zule kasa biyota yayi zama yayi kusa da ita yaci gaba da aika mata sakonni yana lalubata kaman wani jinjiri Me shan nono sosai ta tsorata ganin yanayin da Aliyu yake ciki gabaki daya ya fita daga hayyacinsa yayinda manal ke kokarin kwace kanta daga gareshi...
Hannunsa yasa ya dago fuskarta ido biyu sukayi dashi idonsa sunyi jawur sosai kama.n wani attaruhu,
''Dan Allah bby ka bari kaga banda lafiya daker ta samu ta kwace kanta daga gareshi towel din da yake gefenta ta samu ta dauka ta daura wadrop ta bude ta dauki hijab ta saka.. shidai Aliyu yana nan kwance kan kafet yana maida nunfashi tallafo kanshi manal tayi tana kiran sunanshi daga ido yayi yana kallonta daker ta taimaka mishi ya tashi kan gado ya fada yana rike da ciki sai juyi yakeyi a haka ya samu bacci ya daukeshi
Baccin da taga yayi ne hankalinta yadan kwanta akwati ta jawo ta dauko wata Atamfah me colour blue da pink ta saka ta daura dankwali ya zauna dabas ba karamin kyau tayi bah, zama tayi bakin gado tana jiran tashi Aliyu misalin 9 o'clock Aliyu ya farka bude idonsa yakeyi a hankali manal ne da take zaune a kusa dashi ta sake masa wani murmushi tashi yayi tare da salati Saukowa yayi daga kan gado ya zauna manal ne tace masa ya tashj yayi wanka zaiji normal tashi yayi ya nufi toilet wanka yayi sannan yaji dama dama a jikinsa zaune manal take a bakin gado sallama taji kaman muryan
faty takeji fitowa tayi ta nufi bakin kofa dan ganin wa yake sallama wata ta gani me kama da faty jikinta ne ya bata duk yadda akayi wannan kanwar Aliyu ce Sannu da zuwa ta mata fridge din da yake cikin balcony ta bude ta dauko mata ruwa da Malt kulan da Yake hannun hanan ta mikawa manal tace mata dama mamie ne tace ta kawo musu abinci godiya sosai manal tayi mata sannan tace ta jirata tana zuwa daki ta nufa Aliyu ta samu bakin gado yana zaune ce masa tayi sunyi bakuwa fah amma ita batasanta ba kuma tace mamie ne ta aiko ta, ta kawo mana abinci kumq naga kuna kama dariya Aliyu yayi sannan yace hala hanan ce tashi muje naga wayece nan ya fita tana biye dashi a baya fitowa sukayi suka tarar da hanan a falo tana kallo yaya Aliyu ta kira sunanshi gaisheshi tayi sannan ta musu sallama ta wuce abunta...
Muje zuwa....😉
*** whatsapp no***
08109990994
Comments
Post a Comment