✈✈✈JIRGIN SO ✈✈
🎯1~2🎯
I dedicate dis page to u halieymah ameen
FROM
💦💦TALENTED WRITTERS FORUM 💦💦
http://rukayyyatce.blogspot.com.ng/?m=1
©NA RUKAYYAT CE😉
WANNAN NOVEL KIRKIRARRENE BAWAI DA GASKE BANE SANNAN BAWANI TSAWO BANE DASHI KAWAI ANYI SHINE DAN NISHADAN TARWA SANNAN KUMA HAPPY INDEPENDENT NIGERIA AND NIGERIANS.
Cikin yanayin iska haka garin yake kadawa
taku daidai nake yi cikin natsuwa da ke kara bayananar da gwanintar iya tafiyata cikin kwaliya nike sosai wanda yaka ra fito da kyawuna kwaliya ce irin ta yen matan xamani wanda tun ban kai haka ba tun Ina karama ta kwarai mutane da suka sanni suka san ni din gwanace balle kuma yanzu dana zama budurwa (ai abin sai kallo)
Kyatacan guri naga yarinyan nan ta nufa wanda baxa ta wuce sha takwas ko tara ba in ds xagaye yake da motoci na alfarma wanda a kalla zasu kai bakwai yen uwane iyaye ne da alama dan naga suna kama.
Shiga naga suna yi cikin motoci suka fita bayan mai gadi Ya bude masu suka fita Ya maida.
Fillin jirgin sama na nmandi Azikwe International Airport na Abuja
suka nufa suka fiffito suka je suka zaune gun da alamun nan ne jamaa yen tarba suke zama domin jiran bakinsu. Don haka gun cike yake da jumaa babu matsaka tsinke.
Daga idon da zanyi na hango wani saurayi wanda haduwan shi kamar wani balarabe yana cikin jeans baki da T shirt fara mai hotan wata baturiya a gaban rigan wato madona mane yake da gilashi dan siirii mai hasken sararin samaniya
Saurayi nan dogo ne fari hancin shi kuwa waiii kaman pencil dan tsini gashi lips din shi karami kaman Ya shafa jan baki👄👄..
Kai masha Allah amma fa gayan nan Ya hadu 💜
Nan naga Ya nufi wannan family din a dai dai nan suma suka taso gaba dayan su suka rungume shi one by one.
Nan Ya matsa kusa da wannan yarinyan mai kyau yace yane sister aysha babu magana nace
Yaya alamin nayi missing dinka so much.
Nan muka rungume juna
muka shiga mota muka ranka Ya sai sun city estate Abuja Nigeria.
Muka shiga cikin estate din a gaban wani gida aka yi parking number 34.
Black gate wanda gidan upstairs ne gashi babba ne gidan ba kadan ba faadin haduwan gidan bata lokaci ne
Nan suka rigaya sai cikin gida
dama an riga da an shiriya Table din cin abin ci wanda chairs din xasukai 20 nan suka nufa tunda baa kira Sallah din laa sar ba
Ya. Alamin ne dai yaje yayi alwala Ya yi Sallah sannan Ya dawo suka zauna nan kan dinning dama daya daga cikin Policy din gidan kenan ba magana in ana cin abin ci
Daga nan suka koma cikin tskar parlour din saboda suyi fira aiko nan parlour Ya kacemai da fira da labari 😁
Agurguje pls.😇
Yau Ya kma saturday bayan 2 weeks da dawowan yaya alamin
kyataccen wuri ne sosai da aka kaya ta shi shi fulawa 🌹🌹🌹haaraban kuma green carpet grass ne sai dan Tables da chairs da baba yasa aka sa dan huta wa ko shan tea.
Ina shiga gurin na hango yaya alaamin can nesa Ya na ba ma fulawan ruwa.
Chan wurin shi na nufa ina tafiya a hankali don haka lokaci mai taswo na dauka kafin in Isa wurin shi.
Sannu da aiki bro
Yaya al amin Ya juwo Ya kalle ni kafin
Ya maida kashi ga kallon agogon hannunshi
Ya sake dago ido Ya kalleni
Yace ke kam kinyi mugun saa ace mutun komi zai yi sai ya makara
Komi 24hours
Na dan baya kadan sannan a hankali nace nace ni yanzu yaya alamin ko breakfast ma fa banyi ba kawai dai na fitone.
Yace ai hakan na da kyau irin ku ne jirgi ke tafiya yana bari wlh
Toh yanzu yaya alamun dama cewa nayi zanje gidan kawata ne zainabu ko zaka aje ni ne
Ina su musa ne
Ina ga basaunan dan babu kowa a gidan nan ina ga fa duk sun fita.
Nan Ya fita yana fadan ai dama babu wanda zai jira ki kina wannan shiririntan
ace shi mutun kaman egg Ya fashe mai a ciki.
Ya nufa motar sa kirar 407
Nan nima na shiga
ina shiga ya tambaye ni anguwan su na fada mai wato unguwar gwarinpa. A new estate.
WACECE ZAINABU
ZAINABU KAWATA CE TARE MUKA TASHI DA ITA NA DAUKE TA KAMAR SIS DINA HKA ITAMA. ZAINABU BATA DA GIRMAN KAI KOMI NATA NOMAL SHIYASA HALIN MU YAZO DAYA DA ITA..
Wannan kenann
Nan muka hau hanya yaya alamin Ya dubeni
yace wai ke kuwa kin san miye afanin lokaci kuwa yana da kyau mutun Ya dunga kiyaye lokacin shi karda ki yarda ki dunga bata lokacin ki a inda bai dace ba komi anayi yi in d right tym kinji ko??
Na dan juwo na kalle shi
nace yaya alamin
Na gode ayi mun hkri
Gaskiya kam yaya alamin yana daya daga cikin mutanan da basu Sn shirita suna kiyaye lokacin su ni nasan wannan
kuma mai yawon san istigifatri da yawan sallatin Annabin rahama(S. A. W) a kowani lokaci kuwa sannan hira bata dameshiba shi yasa wasu kece mai muskili.
Tun ina yarinya ta yaya alamin ke mun nasihan lokaci gashi baya gajiya da yi mun waazi ko da duk rayuwarsa a kasar turai yayi su
Yaya alamin yaya na ne wanda babn mu daya da shi mutane da yawa suna mamaki wasu kuma suna yabon irin kulawar sa agare ni saboda aganin su ba uwarmu daya ba
Nikuma aganin saboda yawon takurasa gare ni gani nake harda yen uban ci yake mun
dan kafin Ya dawo komi ina yi san raina amma daga dawon shi Ya bata mun lamarina Ya takura mun ga shegen fada da tsada.
Ga baraxanar duka da sauransu.
©NA RUKAYYAT CE 🖌
Comments
Post a Comment