*ANCUCI🤦🏼♀HIJJABI*
*TRUE LIFE STORY*
💦💦 *Talented* _Writers forum_ 💦💦
*Had'in kanmu abin alfaharinmu*
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
_If you like aur book you_ *want chick it in here* 👆🏽👆🏽👆🏽👆🏽
✏ _Writen by_
*fayeeeex m usman*
💚💙❤ _masoyana ol of you inasanku ina alfahari_ *daku da bazarku nake takarawa,Ubangiji* _yabarmu tare ameen_ ❤💙💚
🍇 *haryanzu dai ina qara muqo ta'aziyyata ga y'an uwan Hamma Umar da* _iyalinshi da iyayansa Ubangiji yasabasu dan gana damu baki d'aya_ *dan azahirin gsky munyi rashi,Barabo da gwaniba...😭😭*
*pg9⃣*
_yana shiga d'aki ya fad'a kan wata qatuwar katifar d'akin wanda ta cika d'akin,Money wanda kezauna shida Babyns suna tafaman zuqar sugari, kallosuka bishi dashi namamaki,Money yace,"guy lafiya ne naganka haka ko kaida wannan d'an bunsurunne?.wata iriyar shewa Babync tayi tare da cewa,"aefa Money baka da MUtunci waye kuma d'an bunsuru?.
kallonta yayi kafin yace,"auke duk zamana dake bakisan Oga d'an bunsuruba?.wata kwalba dake kusa da_ ita _tad'auka tare da korawa amaqogaranta sannan tace,"kaji d'an iska wai kurace zatace da kare maye,akwai d'an bunsurun da yawaceka_ kai dakowama bi _kake.tafid'i mgnarne tana dariya tare da'aje kwalbar dasugarin dake hannunta,miqewa tayi,tafad'a kusa dashi daniyyar rugumarshi_ saikuma tafasa,dan _tasan baqaramin aekin Chikros bane yai mata kacakaca,matsawa tai tabdashi kamar zatashige jikinshi,hannunshi ta had'a danata,tare da qasaqasa da_ _murya,cikin salon qwararun an bariki,"Baby waya ta6amin kaine kasan banasan na ganka cikin da muwako?plz ka fad'amin wanda ya ta6aka.komotsi baiyiba balle tasaran da zaibata amsa,wata dariyar mugunta Money yafashe da'ita kamar wani mai cutar dry,wani mugun haushine ya turniqe Bybnc domin tasan da'ita yake, cikin zafin rai tace,"kai kuma Ubanwa_ _kakewa dry banza kawai tsohon majjanuni.maimakon Money ya sassauta dariyarshi sai wani qara_ _bushewa da dariya yake,cikin jin haushi talangwa6ar da kanta akan Chikros wanda yai rubdaciki,wanda bashi da niyyar d'agowa,,Money ko sai dry yake harda buga kapet d'in dake shin fid'e atsakar d'akin,Fulun da tazuba mazaunanta_ _akai tad'aga tare da jifarshi da ita cikin shasheqar dariya bayan ya riqe fulan da tajefeshi dashi_ _Money yace,"wllhy Babync ke baqaramar y'ar bunsaru bace,tsabar bala'i ni har tsoro kike bani waini nama tambayeki Maza nawa kikebi arana?.yai maganar yana maicigaba_ _da dariyarshi,wata kibayace mai tsini tasoki Babync harga Allah taji zafin mgnar amma yazata tunda dakanta taza6i wannan rayuwar,haka yasa tamai shiru,maida kallonta kan muradin_ _ranta tayi,qarashigemai tayi kunnanshi ta kama tare da qasa qasa da murya irin tamasuyin rad'a,"Baby kasan nadad'e ina jiranka ko?dan Allah ka bud'e ido kakalleni ko zanji sanyi_ _araina.cikin tsananin 6acin rai da harzuqa,Chikros ya miqe ya suri fulan da yata da qirjinshi dashi wace fuuu yai Uwar d'aki,dan maganar da Babync kemishi jiyake kamar anakarara mai ruwan dalma aqirjinshi,dan ba waccs tamamaye ko'ina najikinshi irin Khadijat,bin bayanshi tayi da Kallo tana tambayar kanta kowani laifitamai,Sallamar da Zoly Baby tayinai yadawo da ita daga kogin tunanin da take,rungume take da Bigboy suna_ _shewa,Babync tabi da kallon,"Sanyayiya ashe kinanan?.rausayar dakai Baby tai,dasanyayir murya tace,"Uban kine yashanyeni?.cikin shewa Zoly da zaro ido tace,"to abin mamakine kan babana ya_ _shanyeki,kinsan shima d'an dny ne,idon wannan tsohon abud'e yake da mata harma yafi wani d'an iskan saurayi, yadda kikasan d'an akuya haka yake sabo da bin mata.ta fad'i maganarne tana wani juyi da banqaro qirji,Bigboy ne ya_ _bigemata baki,"ke wacc irin mahaukaciya ce?Ubankima sai kinmishi ae wannan ya wane abun ya tsayaman atsakaninmu.wani irin juyi da idanu Zoly tayi kasan cewar tana da manyan idonu kamar y'ar india tace,"to maye idan nafad'a aenasan hali kaya nane,dan wannan tsohon da kakeji dagimi har afawa yanayi.Money wanda ke tsarka d'aki,kollonta yai cikin tsanin taqadarci yace,"kice dai shima kamar d'an bunsuru yake.da gudu Zoly ta qarasa cikin d'akin suka tafa tare da wata shewa,"yauwa d'angari shiyasa muke nake mad'i dakai domin kana_ _da ganuwa.miqewa Babync tayo dan tasan indai Zoly ce tafi qarfinta balle sun had'u da Money ba iya musu zataiba,Fulo tazara tabi sahibilqalbinta d'aki dan yau anan zata kwana,bin bayanta Money yai dakallo cikin shaqiyanci yace,"y'ar bunsura.yana dariya_ _Zoly kuma tace,"maiyya y'ar naci. wata iriyar shewa suka fashe da ita harda qara tafawa,Babync najinsu amma batace dasu komaiba,Bigboy ne yaqarasa shigowa,ya ledar dake hannunshi_ suka baje bakomaine _acikiba irin kayan maye iri iri danshi Bigboy yafi qarfi tanan shiyasa suke mad'i da Zoly dan itama ta qware wajan shayeshaye_
_Akwance yake yayi rigingine idanunshi ba wanda yake hanguwa illa Khadijat qirjinshi bugawa yake kamar wani kalangu,zuciyar wani_ _shauqi daso da qaunar Khadijat na ratsashi har sashan jikinsa,kamar daga sama yaga Babync atsaye akusa da fulan da yata dakai,durqusawa tai_ tana watsamai wani irin _kallo idonta ya cicciko da hawaye hanunshi taqara riqewa tasarqe da nata hawayen dake idonta ya gangaro,cikin muryar masu kuka tace,"Fesal tun farkon had'uwata dakai zuciyata bata qarasamun wani sukuniba kullum acikin kuka nake da d'acin zuciya Fesal ka taimakawa rayuwata karkabarni haka ina cikin wani hali aduk sanda ka juyamin baya sanin kankane bani da wani gata ahalin yanzu saikai.runtse ido tayi hawaye na zarya akuncinta yana jiqa har qirjinta,cikin shasheqar kuka taci gaba da cewa,"ban canci azabtarwa dakemin ya kamata naci darajar qaunar da nakema ka dunga sausautamin,karka manta kaine sular shiga ta bariki kaine sular barin gaban iyayena_ "*ANCUCI🤦🏼♀HIJJABI*
*TRUE LIFE STORY*
💦💦 *Talented* _Writers forum_ 💦💦
*Had'in kanmu abin alfaharinmu*
http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/
_If you like aur book you_ *want chick it in here* 👆🏽👆🏽👆🏽👆🏽
✏ _Writen by_
*fayeeeex m usman*
💚💙❤ _masoyana ol of you inasanku ina alfahari_ *daku da bazarku nake takarawa,Ubangiji* _yabarmu tare ameen_ ❤💙💚
🍇 *haryanzu dai ina qara muqo ta'aziyyata ga y'an uwan Hamma Umar da* _iyalinshi da iyayansa Ubangiji yasabasu dan gana damu baki d'aya_ *dan azahirin gsky munyi rashi,Barabo da gwaniba...😭😭*
*pg9⃣*
_yana shiga d'aki ya fad'a kan wata qatuwar katifar d'akin wanda ta cika d'akin,Money wanda kezauna shida Babyns suna tafaman zuqar sugari, kallosuka bishi dashi namamaki,Money yace,"guy lafiya ne naganka haka ko kaida wannan d'an bunsurunne?.wata iriyar shewa Babync tayi tare da cewa,"aefa Money baka da MUtunci waye kuma d'an bunsuru?.
kallonta yayi kafin yace,"auke duk zamana dake bakisan Oga d'an bunsuruba?.wata kwalba dake kusa da_ ita _tad'auka tare da korawa amaqogaranta sannan tace,"kaji d'an iska wai kurace zatace da kare maye,akwai d'an bunsurun da yawaceka_ kai dakowama bi _kake.tafid'i mgnarne tana dariya tare da'aje kwalbar dasugarin dake hannunta,miqewa tayi,tafad'a kusa dashi daniyyar rugumarshi_ saikuma tafasa,dan _tasan baqaramin aekin Chikros bane yai mata kacakaca,matsawa tai tabdashi kamar zatashige jikinshi,hannunshi ta had'a danata,tare da qasaqasa da_ _murya,cikin salon qwararun an bariki,"Baby waya ta6amin kaine kasan banasan na ganka cikin da muwako?plz ka fad'amin wanda ya ta6aka.komotsi baiyiba balle tasaran da zaibata amsa,wata dariyar mugunta Money yafashe da'ita kamar wani mai cutar dry,wani mugun haushine ya turniqe Bybnc domin tasan da'ita yake, cikin zafin rai tace,"kai kuma Ubanwa_ _kakewa dry banza kawai tsohon majjanuni.maimakon Money ya sassauta dariyarshi sai wani qara_ _bushewa da dariya yake,cikin jin haushi talangwa6ar da kanta akan Chikros wanda yai rubdaciki,wanda bashi da niyyar d'agowa,,Money ko sai dry yake harda buga kapet d'in dake shin fid'e atsakar d'akin,Fulun da tazuba mazaunanta_ _akai tad'aga tare da jifarshi da ita cikin shasheqar dariya bayan ya riqe fulan da tajefeshi dashi_ _Money yace,"wllhy Babync ke baqaramar y'ar bunsaru bace,tsabar bala'i ni har tsoro kike bani waini nama tambayeki Maza nawa kikebi arana?.yai maganar yana maicigaba_ _da dariyarshi,wata kibayace mai tsini tasoki Babync harga Allah taji zafin mgnar amma yazata tunda dakanta taza6i wannan rayuwar,haka yasa tamai shiru,maida kallonta kan muradin_ _ranta tayi,qarashigemai tayi kunnanshi ta kama tare da qasa qasa da murya irin tamasuyin rad'a,"Baby kasan nadad'e ina jiranka ko?dan Allah ka bud'e ido kakalleni ko zanji sanyi_ _araina.cikin tsananin 6acin rai da harzuqa,Chikros ya miqe ya suri fulan da yata da qirjinshi dashi wace fuuu yai Uwar d'aki,dan maganar da Babync kemishi jiyake kamar anakarara mai ruwan dalma aqirjinshi,dan ba waccs tamamaye ko'ina najikinshi irin Khadijat,bin bayanshi tayi da Kallo tana tambayar kanta kowani laifitamai,Sallamar da Zoly Baby tayinai yadawo da ita daga kogin tunanin da take,rungume take da Bigboy suna_ _shewa,Babync tabi da kallon,"Sanyayiya ashe kinanan?.rausayar dakai Baby tai,dasanyayir murya tace,"Uban kine yashanyeni?.cikin shewa Zoly da zaro ido tace,"to abin mamakine kan babana ya_ _shanyeki,kinsan shima d'an dny ne,idon wannan tsohon abud'e yake da mata harma yafi wani d'an iskan saurayi, yadda kikasan d'an akuya haka yake sabo da bin mata.ta fad'i maganarne tana wani juyi da banqaro qirji,Bigboy ne ya_ _bigemata baki,"ke wacc irin mahaukaciya ce?Ubankima sai kinmishi ae wannan ya wane abun ya tsayaman atsakaninmu.wani irin juyi da idanu Zoly tayi kasan cewar tana da manyan idonu kamar y'ar india tace,"to maye idan nafad'a aenasan hali kaya nane,dan wannan tsohon da kakeji dagimi har afawa yanayi.Money wanda ke tsarka d'aki,kollonta yai cikin tsanin taqadarci yace,"kice dai shima kamar d'an bunsuru yake.da gudu Zoly ta qarasa cikin d'akin suka tafa tare da wata shewa,"yauwa d'angari shiyasa muke nake mad'i dakai domin kana_ _da ganuwa.miqewa Babync tayo dan tasan indai Zoly ce tafi qarfinta balle sun had'u da Money ba iya musu zataiba,Fulo tazara tabi sahibilqalbinta d'aki dan yau anan zata kwana,bin bayanta Money yai dakallo cikin shaqiyanci yace,"y'ar bunsura.yana dariya_ _Zoly kuma tace,"maiyya y'ar naci. wata iriyar shewa suka fashe da ita harda qara tafawa,Babync najinsu amma batace dasu komaiba,Bigboy ne yaqarasa shigowa,ya ledar dake hannunshi_ suka baje bakomaine _acikiba irin kayan maye iri iri danshi Bigboy yafi qarfi tanan shiyasa suke mad'i da Zoly dan itama ta qware wajan shayeshaye_
_Akwance yake yayi rigingine idanunshi ba wanda yake hanguwa illa Khadijat qirjinshi bugawa yake kamar wani kalangu,zuciyar wani_ _shauqi daso da qaunar Khadijat na ratsashi har sashan jikinsa,kamar daga sama yaga Babync atsaye akusa da fulan da yata dakai,durqusawa tai_ tana watsamai wani irin _kallo idonta ya cicciko da hawaye hanunshi taqara riqewa tasarqe da nata hawayen dake idonta ya gangaro,cikin muryar masu kuka tace,"Fesal tun farkon had'uwata dakai zuciyata bata qarasamun wani sukuniba kullum acikin kuka nake da d'acin zuciya Fesal ka taimakawa rayuwata karkabarni haka ina cikin wani hali aduk sanda ka juyamin baya sanin kankane bani da wani gata ahalin yanzu saikai.runtse ido tayi hawaye na zarya akuncinta yana jiqa har qirjinta,cikin shasheqar kuka taci gaba da cewa,"ban canci azabtarwa dakemin ya kamata naci darajar qaunar da nakema ka dunga sausautamin,karka manta kaine sular shiga ta bariki kaine sular barin gaban iyayena_ kaine sular bud'ewar idona da dny sannan duk wani hali Fesal nafad'a kai kajamun,Faisal ka tai makeni kanazo agyara na tafi aalakoro,Fesal mubar rayuwar Barikin da mukeyi mutsaftace kanmu tahanyar rayar sunnar monzon allah k"...fusge hannun da Fesal yaine daga nata ya sataishiru tabishi da kallo,miqewa yai yana watsamata kallon da iya rayuwarta bata ata6a mataba,cikin wani tsananin tashina hakale yake nunata da yatsa yace,"Asiya ashe baki da kunya ashe ke Akuyace dabbace ashe hankalinki ragagene acikin bani Adam.shiru yai tare da d'an qara matsawa kusa da'ita yace gaba da cewa,"Ashe kina tunani nayi zarewar da harzan rasa wacca zan aura saike ahakan zan aureki?.wani irin walaqantaccan kallo yai mata aloqaci d'aya nasama da qasa,matsawa yai dabda'ita kamar wanda zai rungumeta,kunnanta ya 6urd'e yana mgn had'e da cije lips tsabar bakin cikin,"to inaso kisani lalacewata baitakai na d'auki dabbaba nasa agidana ba bayan ga bani adam tanqam aduniya.qara shige mata yayi tare da qara jan kunnan nata kamar zai tsinkeshi daga jikinta,"ki ganni nan uwa tagari zanza6awa ita,kuma kibar ganina ad'an iska dab nake dana yada duk wani baqin hali naje na auri Khadijat baiwar allah mai isashiyar tarbiya mai hankali da nutsuwa cikakkiyar mace,ba irinkiba photo copy.hakad'e yayi daga ruqon dayayi mata...
kubiyoni
✍🏼✍🏼fayeeex m usman
Comments
Post a Comment