Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:08 PM] Ma Asaa4😘: *20/8/2017*

  *5:00am*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*39*.

*wannan page din nakine margayiya my xai2ner Allah yaji kanki ya rahama miki yasa mutuwa hutuce a gareki, Ameen*

*RIP my xai2ner my* *xai2ner may ur gentle* *soul continer rest in* *paradise*

    " _Rest in peace my_ _xai2ner may jannatul_ _firdausi be ur final home_ *Ameen*.
Zaune ta tarar dashi hankalinshi nakan laptop din dake hannunsa murmushi tayi tana takowa a hankali kamshin daya ziyarci hancinshi ne yasa yayi saurin dago kai hada ido sukayi ta kashe masa ido murmushi yayi yana kallonta tana takowa a hankali hijab din dayake jikinta tayi wurgi dashi ina nunfashi yayi saboda tsabar yadda shiga da tayi ya burgeshi tayi matukar yin kyau a ransa yana cewa Wow Queen akoda yaushe canzawa kikeyi kaman wanda ake sake miki sabuwar halitta daidai inda yake ta iso kusa dashi ta zauna tana tambayanshi aikin me yakeyi kuma at dis time murmushi yayi sannan yace wlh sauran aikin da ban karisa a office bane nake kokarin hadawa yanxu owk ta amsa tare da cewa To jiran barin zoni tashi tayi ta nufi bakin fridge din da yake cikin dakinshi malt ta dauko guda 2 da cups 2 a kusa dashi ta ajiye budewa tayi ta xuba masa mika masa tayi karba yayi cikin jin dadi yanasha...
Misalin karfe 10 o'clock Aliyu ya kammala aikin da yakeyi cikin laptop kallo suka taba kadan sannan suka kwanta.

Kwanaki nata tafiya rayuwa na guda yadda sukeso cikin farin ciki da kaunan juna yau watan manal biyu cib a gidan Aliyu amma idan ka gansu kai kace kwanansu 2 da aure soyayya da kaunan juna kullum sabuwa take koma musu.

"Ta bangaren manal kuma yana gudanar da duk shawar warin da iklima ta bata amma saidai kash duk a banxa takeyi domin duk wani abun da take kullawa Aliyu yana fahimta duk da ita manal abubuwan suna damunta hakan ne ma yasa da taje gida ta bawa momy labarin duk abundw yake faruwa da irin abubuwan da Khadija take mata marasa dadi ita dai momy hakuri ta bata tace tacigaba da hakuri kuma ta xauna lafiya da ita insha Allahu komai xai wuce kamar yadda momy ta fada mata kuma haka takeyu dan kuwa yanxu har abubuwan ma sun daina damunta
   '"Hmmm me hali baya fasa halinshi har yau khadija hali babu abunda ya canza saima abunda ya karu,
******

Yau monday Aliyu xaiyi tafiya abuja gobe saboda sunada wani meeting da xasuyi na manyan mutane kuma xai kwana 2 dan xaiyi 1week gidansu mamie sukaje shida Manal domin yayi musu sallama Manal ne ta roki Alfarman akan mamie ta barta su tafi da faty dan tana tayata kwana kafun ya dawo mamie da harta hana daker dai Aliyu yata bata baki harta yadda suka tafi tare.
  '8 o'clock Aliyu ya tashi ya shirya tsaf dama tun jiya Manal ta hada masa jakansa bayan sunyi breakfast dakin khadija ya shiga domin yayi mata sallama kwance ya sameta gaisheshi tayi amsa wa yayi yana tambayanta shikam ya gama shiryawa zai wuce nan ya zaro bandir din 5
hundreed ya mika mata tare da ce mata akwai komai a gidan nan daga kan kayan abinci xuwa duk abunda xasu bukata amma ga wannan ko wata bukata xata taso mata karba tayi babu yabo ba fallasa tana yamitsa fuska murmushin takaici yayi sannan yace xata rakashi airport ne ko kuma su faty su rakashi yanxu ta tashi tace masa Allah ya kiyaye hanya ameen yace sannan ya nufi bakin kofah harya isa bakin kofah yana kokarin murdw handle din kofah kiran sunanshi tayi juyowa yayi suka hada ido yana tambayanta ko lafiya lafiya qlau yace takowa tayi har inda yake sannan tace dama kansan kananan kayan aikin da muke dasu sun kare kamansu attaruhu dasu albasa da da sauransu hannu yasa a aljihu ya dauko 10 thousands ya bata yace ga wannan ta aiki driver ya siyo musu to tace ta karba wucewa yayi ya barta a wajen.

Muje zuwa.....😉

*Whatsapp no*
08109990994

[9/29, 9:08 PM] Ma Asaa4😘: *20/8/2017*

  *7:00pm*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*40*.

_Thanks for ur lurv nd sport_ _all of my fans lurv_ u _more M proud of u_ l'll
    😘😍😘😍😘😍

_Nd plz fans ignore tyiping_ _erros coz i don't_ have _enough time so_ _bana editing_

daking manal ya wuce direct manal ya samu xaune a falo tana kallo
  Morning bro
Ya amsa da morning sis how are u
    Fyn tace tana danna wayan hannunta. Ina manal ya tambayeta tana daki tace,  daki ya nufa manal ya samu bakin mirrow tana tsaye da dukkan Alamu daga wanka ta fito domin towel ne a jikinta wanda bai karisa guiwanta ba
Tundaga kan yatsun kafarta ya fara kalla har xuwa kan santala santalan cinyoyinta lumshe ido yayi a ransa yana cewa _U are so special_ __my Queen_ wlh keta daban ce
Takawa yayi harya isa inda take tsaye ya rungumeta ta baya ita dai manal har sanda ta tsorita domin bataji shigowarsa ba
Wani ajiyar xuciya ya sauke yana shakar kamshin jikinta sun dauki kusan 4 minutes a wannan halin itadai manal tsintar kanta tayi cikin farinciki mara misaltuwa Aliyu kuwa jinsa yakeyi cikin wata duniya ta daban da yanada halima wlh da baxaiyi wannan tafiyan ba domin
bayason yin naisa da Queen dinsa wasu xafafan kiss ya fara yi mata a illahirin jikinta yana shirin haurowa xuwa kan fuskanta hakanne yasata janye jikinta a hankali tare da jan hannunsa suka xauna a bakin gado shiko Aliyu kokari yayi yaga ya kwantar da manal kan gadon ya fara aika mata wasu sakonni dq sauri tayi kokarin dakatar dashi ta rada masa cewa habibi ka manta bamu kadai bane a gidan faty fa tana falo wani sanyayyar murmushi ya sakar mata lakuce mata hanci yayi yace wlh my Queen keta daban ce murmushi tayi
sannan tace habibi time fa yana kokarin tafiya kaga hanya xaka kama
Ai nikam na gama shiri dama kenake jira ya fada tare da mata signa
To barin shirya tace makeup tayi ta nufi bakin wadrop swiss lace ta dauko me colour orange da touches din white sakawa tayi ta malkwada dankwalin ya xauna dabas kaman wani goggoro tayi matukar yin kyau gele ta dauka white ta yafah..
_Wow my Queen is_ _looking goegous_ Aliyu ya fada murmushi tayi sannan tace
_Thank You so much_
_habibi_
Muje koh tace harya tashi sanna ya koma ya xauna hannun yasa a aljihu ya ciro bandir din 5hundreed ya mika mata tsayawa tayi tana kallonsa sannan tace wannan kuma na meye habibi murmushi yayi sannan yace to kekam ki karba manah xan miki bayani hannu biyu tasa ta karba tana kallonsa na bakine saboda ko wani bukata xai taso miki murmushi tayi sannan tace haba habibi ai yayi yawa sannan ma ni ka ganni nan banda wani bukata yanxu ka barshi kawai

yatsine fuska yayi sannan yace xaki fara koh banson wata magana kekam bani na baki ba godiya tayi sosai tanasa masa albarka wani kudin ya kara cirowa ya mika mata kallonshi ta tsaya yi sannan tace bayan wannan din kuma dariya yayi sannan yace dadina dake sauri wannan na shopping ne ba kunce xakuje super market keda faty bah daga mai kai tayi alaman eh
Amma ai duk da haka wannan wanda kaban ya ishemu ai a,a just take bakisan mexai taso ba karba tayi tana godiya kaman xata goyeshi dan dadi falo suka fito tare faty suka tarar tana xaune 10thousands Aliyu ya ciro ya mika mata karba tayi tanata dariya tare da gode masa
_don't mind sisi u deserver_ _more than that_
  _Thank You tace tana murmushi

Tare suka xakashi airport manal kuwa ita harda yar kukanta su miji dadi 9 o'clock dot jirginsu Aliyu ya tashi manal ta faty kuma suka wuce supermarket.


Muje zuwa........😉

*Whatsapp no*
08109990994

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...