*2:00pm*
*ZAFIN KISHI*
*WRITED BY*
*husnah mb*
*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*
*56*
_Wannan shafin na sadaukar dashi gareki ke kadai na gode da kulawarki Allah ya kara basira da daukaka_.
Ameen
*Billy galadanchi*.
dakinshi ya nufah direct wanka yayi ya saka kayan bacci wadrop ya bude keys din safe ya dauko budewa yayi saidai abunda ya gani yayi matukar bashi mamaki kudin ya fito dasu yana ware xafa xafa mamaki ne ya cikashi dan baiga xafa har guda 5 ba shiru yayi kusan na minti5
kawai maida kudin yayi ya rufe ya maida keys din inda ya dauko su dakin khadija ya nufa zaune ya sameta a falo tana kallo sarai taji shigowar mutum amma bata daga ko kanta ba ballantana ma taga wayene kujeran da yake kusa da ita ya zauna sunanta ya kira amma yadda kikasan keda bakya wajen still kara kiran sunanta yayi bata amsa ba ranshi ne ya baci a fusace ya tashi yabar dakin....
''dakin manal ya nufa bai sameta a falo ba daki ya shiga kwance ya sameta saman gado kusa da ita yaje ya zauna saidai yanayinta daya gani tambayanta ya hauyi ko lafiya kafanta ta hau nuna masa wai yana mata ciwo dariya yasoyi sai kuma ya kunshe dariyansa saboda yasan inyayi dariya yajawowa kanshi wani jagwal din
Kafafunta ya kamo ya hauyi mata tausa dadin tausan dataji ne yasa bacci ya kwasheta kura mata idonu yayi yana kallonta a ranshi yakejin wani sonta yana kara ratsa jijiyoyin jikinsa kwantawa yayi a bayanta tare da rungumota nan bacci ya suresa.
*Washe gari*
Mamie ne tasa faty ta shirya taje tana taya manal aiki kafun ta sama musu mai aiki,
Aiko faty ta samu abun da takeson dan dama ta gaji da zaman gida tunda ta gama IT Babu inda take zuwa.....
''Faty ne take bawa manal labari akan next week za,a kawo kayan aurenta mamaki ne ya cika manal dan ita a iya saninta da faty batayi tsammanin zatayi aure yanxu ba dan bata cika kula samari ba saurayinta guda 1 ne wanda ta sani tun suna secondry skull ss3 ita dai faty dariya kawai takeyi manal tare da cewa kinsan aure na Allah ne in lokacinshi yayi sai anyi dan koni banyi zaton zanyi aure nan kusa ba
Dan kwata kwata bamufi 1yr tare da bashir ba, in asonshi ne ma da an dade dayin auren kelkyalewa da dariya manal tayi tana tsokanan faty Amarya...
Ta bangaren khadija kuma manal ita kanta mamaki takeyi yadda halin khadija ya canza duk abunda takeyi ta daina harta girki ta hana manal yi ita take musu girki saboda karta wahalar musu da bbynsu, murmushi manal tayi tana mamaki yaya akayi khadija tasan tanada ciki. _nidai cewa nayi duk wanda ya kika daga farko koda yazo yace yana sonka tofah wani abune yakeson kulla maka_.
Ita ko manal yanzu kullum cikin shan kayan kwadayi take musamman ma agwaluma kullum saitasa Aliyu yaje ya sayo mata yana kula da ita yadda ya kamata.
Nan fah rayuwar masoya ya fara tafiya yadda ya kamata dan kullum Aliyu saiya samu abunda yakeso gun manal wani lokacin ma arana sai yayi sau 2 ko 3 tun bataso har ta dawo wani lokacin ma da kanta take nemansa, a lokaci guda sukayi wani mugun kyau ga wani fari da suka karayi Aliyu harda hada wani yar kiba kaman bashi bah.
Next week su manal zasuyi resuming skull danko sun gama IT.
tare zasuna tafiya da faty dan har yanxu faty tana gidan Aliyu ita take taya manal aikace aikacen gida,
Zaune manal suke a falo itada faty suna kallo suna hira Aliyu ne ya shigo rike da key din mota a hannunsa
''Albishirinki Aliyu yacewa manal goro tace tana kallonsa_''fari ko ja
Fari tas tace tana dariya
Ta rufe idonta yace aiko batayi wata wata ba ta kulle idonta ita dai faty tsayawa tayi tana kallon ikon Allah key din mota ya daga a hannunsa sannan yace ta bude idonta budewa tayi ya miki mata key din karba tayi tana tambayanshi wannan kuma keys din meyene....
Muje zuwa...☺
*WhatsApp*
08109990994
[9/29, 9:14 PM] Ma Asaa4😘: *11/9/2017*
*2:00pm*
*ZAFIN KISHI*
*WRITED BY*
*husnah mb*
*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*
*57*
dariya yayi kafun ya bata amsa da mota ne na saya mika naga kinyi resuming skull banaso baby na ya wahala shys ya fada yana mata gwalo aiko tama rasa da wani kalma zatayi amfani domin tayi masa godiya da sauri ta tashi tayi hugging dinsa ita kuma faty halin da masoya taga suna kokarin shiga ne yasa taja takalminta tayi ciki ta barsu a falo a hankali manal ta fara furta _I love You habibi_
love You habibi_
_''You are my world_
_"You are my soul_
_"You are my heart_
_"You are my sugar_
_"You are my water_
_"You are my everything_
I love u so much habibi i want to spend d rest of my life with u
_Yana murmushj yace
_I luv u too my Queen_
dago kai tayi suka hada ido ya sakar mata wani kekkyawan murmushi Yace
_Of coz... i really do luv u with all my heart_
Uhmmmm ni husnah nace abun nasun fah ba sauki..toh romeo nd jullet
Sunkai 5 mints suna rungume da juna kafun Aliyu yace yanxu dai muje kiga motan tana downstairs murmushi tayi tare da sunkuyawa ta dauki dankwalinta daya fadi har zasu sauka sai manal ta tuno da faty habibi ta kira sunansa barinje na kira faty tana daki inyaso sai itama tazo ta gani koh jeki ina jiranku a baki stairs yace
Faty taje ta kira aiko nan faty ta fara mata tsiya su luv dadi ita dai manal batace mata komai ba sai dariyan da tayi tare suka sauka downstairs dukkansu bakin parking space suka nufa motaci 2 ne wanda manal bata saba ganinsu a gidan ba anyi parking dinsu amma duk kansu an rufesu har bakin motocin suka nufa Aliyu ne ya cire rigan da aka rufe motan...
Wow faty da manal suka fada a tare, mota ce mai kirar matriz 2017 black colour ba karamin kyau motan tayi ba manal dai mamaki kawai takeyi taya akayi Aliyu yasan favourite motan ta duk da bata taba fada masa ba faty dai hankalinta duk yana kan motan dan tayi mugun daukan hankalinta Aliyu ne ya katse shirun da kowannensu yayi da wannan itace motan nakin ni kuma bari kiga tawa wanda na sake saya, dayan motan ya nufa rigan motan ya cire faty dai bushewa tayi kawai a wajen harta nunfashinta kokarin daukewa yayi 4matic ce white colour ita kan ba,a cewa komai ma inda kyau ne sai dai kawai wanda yagani,
Manal ne tace gsky habibi motan nan ba karamin kyau sukayi ba murmushi yayi faty ne tace gsky yaya nima yakamata a canzamin tawah na gaji da ita irin na maman baby nakeso dariya sukayi a tare Aliyu ne yace kekam ai yanxu inkinga an canza miki mota to ango ne ya kawo sabuwa ya fada yana kwaikwayon magananta murmushi tayi tare da cewa soon karkaji komai ai xai kawo.
Ita dai faty wucewa tayi upstairs ta barsu a wajen domin xataje tayi waya da sweety ta..😃hhhh lol
Manal ne tacewa Aliyu habibi amm yakamata ka kira khadija taga motan nan dan bai kamata ba,a nuna mata ba kawai taga ina hawah murmushi yayi yace eh muje zan nuna mata.
''Bin bayan faty sukayi suma dakin khadija Aliyu ya nufa direct bai sameta a falo ba daki ya shiga kwance ya sameta saman gado tana dannan waya amma daka ganta zakasan akwai damuwa tattare da ita danko duk tabi ta rame tayi baki kaman ba khadija ba duk da dama ba wata fara bace har can amma tanada haske daidai
gwargwado amma duk wannan hasken yanxu babu shi, shiru yay yana kallonta daga kai tayi suka hada ido gaisheshi tayi ya amsa zama yayi gefenta yana tambayanta meke damunta babu tacemai shiru yayi a zuciyansa yana cewa tabbas akwai abunda yake damun khadija wanda shima kanshi baisan meye bane amma tunda tace babu bazai matsa mata bah,
"dama nazo nace miki na sayi sabuwar mota ne gata can a parking space in xakije ki gani cikin fara,a tace to lafiya ta kashe ko gobe ma inna sauka zan gani to yace shiru yayi sannan yace Oh na manta ai na siyawa manal ma, duk suna parking space din inkin sauka xaki gani wani kullutun bakin ciki taji ya bugi zuciyarta kaman zatayi hawaye sai kuma ta danne tace ko a kashe lafiya tana maganan kaman bazatayi bah...
Muje zuwa...........☺
Comments
Post a Comment