✈✈✈JIRGIN SO✈✈
🎯6~7🎯
💦TALENTED WRITTERS FORUM💦
NA RUKAYYAT CE
bayan mun gama hirane da murja ta rakani gun mamasu na gaida ta.
da safe maman su murja ta tafi bayan tace zata aiko driver dinsu ya zo ya dauke murja nan da sati biyu.
AGURGUJE...........PLS
Yau takama ran Thursday muna zaune da murja a palour muna kallo muma hira sai ga zee ta shigo kallon ta nayi na kauda kaina nace
"wato yau kike tafe kenan'
'kedai bari wallahi hidiman dwowar yaya saeedne muke tayi kinsan gobe ne zasu dawo"
"toh Allah kaimu" aysha ta fda
zee ce ta kalla murja tace
'ah murja yaushe a gari"
"hm zee kenan nazata baki ganni bane ai yau nakusan one week"
'ohh haba shine aysha ko ki fda min murja tazo'(dayake sun saba murja da zee ta hanyar aysha)
"hmm kedake ta hidima kin kawo min pass din ne Allah sa kina da saura dan kiba ma murja".
murja ce ta kalli zee tace" ai ko ya kare sai kim shiga dani".
"kima sha kuranki akwai saura amma fa kin taka saa ne wlh dan na wata cousin ditace toh ta fasa zuwa shiyasa ma akasamu raguwa kuma yana cikin jaka ta'".
"hm bamu dai ba zuba zaki mna ba".
aysha ta fda tana dariya.
"hmm tace tace to ko ruwa kya bani ai ko"
tafda tana gyara zaman ta kan kujeran da ke facing din na murja.
ayshace ta mikr taje fridge din dake gun dinning ta dauko ruwa tare da kufi uku ta dawo tamika masu .
''hmm karfe nawa me zaa fara party din gobe zee?'' aysha ce tayi tambyan
bayan sallah din mangariba ne gadai pass din akwai komi aciki .
tadauko pass din wanda yasha kwalliya colour din card din red da black runbutu
ta mika masu
''murja tace kai wannan colour din ya birgeni''
''hmm kinsan best colour din yaya saeed kenan black and red nama manta in fadamiki aysha gobe red gown zakusa''.
''okay toh bbu komi Allah kaimu suka fada"
Nan suka cigabada hiran yarda party din zau chakare zee tace masu har da mai makeup ta dauko masu bookie lavida ce zatayi masu makeup din sannan kuma tafada masu gorge okoro ne photographer din party din
(nace kai lallai wannan party zamu sha dadi.😊😊su fayeex da halieemah sai dadi suke ji gobe zasu sha rawa💃🏽 lol)
bayan sun gama hiram ne xee tace kai yakamata fa inje in gaida mama kun rike ni anan ina ta zuba tashi tyi taje ta gaida mama sannan maman ta sa mata albarka sannan tace ma maman yakamata su aysha suje gobe da wuri gidan su sboda shirye shirye kuma maman ta amsa mata.
dganan tayi masu aysha da murja sallama akan sai sun hadu gobe.
hakasu aysha suka zauna auna hiran yarda zata kaya masu gobe murja murmushi tayi tace
''gobe kice zamu samu our prince acan''
""lol kin manta gidan ku auran zumunci akeyi"
''hmm toh kila akan ki agara'
"hmm nidai am tired of talking about dis tyns'"
"dariya murja tayi tace kinsan dai Allah ki yi aduaa karda ki fda ciwon son wani"
'hmmm kdai kikasani am not in d mood dan Allah"
'toh' murja tace
dgn suka tashi sukaje sukayi sallah sannan sukaci abinci.bayan sun gama cin abinci ne sukaje suka gaida baba da sauran manyan gidan sboda yau sbda zuwan zee yasa basu je sun gaida su da wuri ba.
guri karfe goma na dare ne suna zaune a dakin aysha suna chatn maman aysha ta shigo dakin
''Ah yen mata na kuna nan kuna sanaan ne.'?
murmushi sukayi sannan suka gyara zaman su
maman ma ta zauna tare dacewa
"maman zee ta kirani tce gobe kuje da wuri dan allah sannan kuma tace ku zauna a chan goben in angma ku kwana kuma na fada ma baban ku ya amince dan haka ku shirya kayan ku tun yenzu."
'toh' aysha tace
'kuna da red gown din ne' ?
"eh ina da guda biyu tunda murja bata zo da shiba sai in bata shi" inji aysha
'toh Allah kaimu' inji maman aysha
byan fitan mama ne suka shirya kyn si cikin dan karamin akwati sannan suka kwanta.
Comments
Post a Comment