'"ZAFIN KISHI'"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*
18.
Su faty sai iyeyi akeyi anje kasuwa an fidda anko na kanne har kala uku Tamfah guda 2 da less daga1 wata atamfa suka fitar wata me colour pink dayar kuma me ruwan red da da ratsi ratsin fari a jikinsa less dinma haka shigen kalan dayan Atamfan..
9:00pm fatima ta fito daga lecture itada kawayenta 2 zahra da najma tafe suke suna hira har suka iso parking space na campus motor faty suka nufa me kiran kaman na matrix 2017. Nan suka tarar da manal na zaune suna hira da kawarta faty ne ta farayiwa manal dariya isa sukayi suka gaisa tana mata tsiya ashe itane Antyn nasun murmushi manal tayi kawata kefa bakida dama dama wlh na jima ina nemanki amma bamu hadu ba dake yanxu yawanci ni lectures din rana nakeyi murmushi tayi sannan tace to ai gani yanxu kin ganni a bulus ai naga yanxun ne kaman ma sauri kukeyi yanxu daj yaushe zakixo faty tace karkiji komai ina tafe manal n tace Allah kawata daga mata kai tayi alaman eh na suka wuce abunsu, zahra ce xaune a gaba najma a baya hira abubuwan da ya faru yau a skull sukeyi dan insun hadu basaji basa gani musamman ma in akace miki an hada faty da zahra iyayen xance tofa sai a hankali, zahra ak fara saukewa sannan taje ta sauke najma ta wuce gida...
Ina khadija ta shiga ne kam yau a kwana a tashi auren Aliyu saura sati 2 yaune litinin ta tashi da safe cikin sanyin jiki kaman wandq tasan wani abu yana faruwa wayarta ta dauka ta kira Amina cousin dinta dan sun kwana basu hadu ba anan ne fah amina take gunsa mata ashe kawata Aliyu aure zaiyi har ansa date mah wani ashar khadija ta kutun tumo waya fada miki Aminatu itadai shiru tayi jin xagin da dije tayi tace dije maganin mazq matarma ba,a barsu ba huci khadija takeyi tama kasa magana,
Yau ya kuma akayi maxa suka koma maganin dije nan jin haushin abunda Aminatu ta fada yasq ta katse wayarta nan tayiwa Aliyu tana huci akan tanason Zuwa gun hajiyarta reply ya mata da adawo lfy gele ta dauka babu shiri bata tsaya ko inaba sai gidan hj nan ta kwash
lbr kaf ta bawa hj....shiru hj tayi sannan tace 'Oh dama wai ba,a fasa auren bane ai ni danaji shiru baki kara tumtubana ba naxata anfasa ne dan nasa wannnan malamin nawa yayi aiki akai kuma yacemin yayi,
Hj tace ai wannan maganan banxa ne bari Alhj ya dawo wlh basu isa bah ta rarrashi khadija akan tayi hakuri ta koma gida xatayiwa Alhj magana.....
Muje zuwa..........
Comments
Post a Comment