✈✈✈JIRGIN SO ✈✈
🎯 3🎯
*Na sadaukar da wannan page din ga yen group din jirgin so fans*
http://rukayyyatce.blogspot.com.ng/?m=1
💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦
©NA RUKAYYAT CE
........................
ASSALINMU
Gidan mu babban gida ne sosai girman gidan mu bazai iya kwatantuwaba akwai side din babba da guest side akwai gun aje motoci da sashin matan shi Gudu hudu wanda ta hadun ta rasu tun kafin a haife mu kuma bata haihu ba yanzu sau ran uku. Side din matan shi na kusa da side din yara mata sai chan gefe na yaran shi maza. Haka side din maaikata ma daaban.
Gidan mu akwai babban fili wanda aka kwata shi da flowers .
Iyali ne masu yawa a gidan mu tun da na taso ina karamata mu kusun hamsin ne yara maza da mata Amma kuma wani abu mu uku kawai muke anfani da sunan babban mu da gani sai yaya alamin sai kuma mustafa kanin mu amma duk sauran yayen rukone daga na na family sai na friends wanda babban mu ke rukone.
Shi baban mu babu ruwan shi ko mutane nawa ne zai iya rukonsu kuma mai daukan nauyin magana da jamaa baya gajiya da hidiman yen uwa da abokan arziki harda wanda bai Sani ba Kuma mai saukin hali shiyasa duk unguwam mu ake yabonsa ga taimakon talakawansa koda kuwa bai san suba sukan yi mamaki insungansa ance musu ga junaidu zubairu.
Tun daga dawowan yaya alamin yasa gabadaya yaran gidan suna kar kashin kulawar mustafa shine mai hukunci in anyi laifi Yaya musa ku wa shine yake kula da hidiman abinci gidan .
Sai kuwa yaya Kabiru shi ke hidima da motocin gidan duk mukullin ko wani mota na hannun yaya Kabiru
Yaya alamin kuwa shike kula da health din gidan da tsabtar gidan dan Ya kasance mai san tsabta Bangaran mata kuwa akwai yara akwai manya akwai su nasiru khadija rashida kulu da yara kanana. Suna karatun degree din suna wanda ni yanzu nike final Year na a secondry school na rubuta su waec dina. Duk na kosa a aurar da su dan in zama leader a bangaran mata.
Wani abu kuma game da baba shine shi auran gida yakeyi hada auran yaran sa yakeyi wanda yake rike wa
Umma itace matar baba ta farko auran soyayya sukayi haka kuma itace ta rike yaya alamin amma mamansa itace anty karama itace matar bba ta biyu daga ita sai mamana suna suke Kishi tsakanin mamana da anty dan har yanzu basu daina Kishi ba.
Sam Sam mamana da anty basu jituwa yaya alamin ne ma ke kokarin hada kansu.
Maman mu na mugun jin kunyan yaya alamin komiye dalili oho☹
Dan ko fada sukayi tsakan ta da anty daya mata mgana take basa hkri sbda tana mugun daraja shi.
Akwai kyakkyawar alaka da soyaya tsakanin mamana da yaya alamin. Dan komi na ta daban yake a gurin shi ko bkin ta ne kuwa. Dan da yawa ma mutane sun dauka itace maman shi.
Yaya alamin Ya kasance dan gita kasan cewa shi kadai ne da namiji a wannan family din
Na rukayyat ce ✍
Comments
Post a Comment