Skip to main content

NEMRAH

💦Talented writer's forum💦


_hadin kanmu abin alpaharinmu  kungiya daya tamkar da dubu_🤝🤝🤝🤝.


✨✨✨✨✨

_*on de day of judgement,ALLAH,will judge all dat we did.*_

_*people who do good deeds will be rewarded*_

_*people who do bad deeds wil be punished*_

_*muslims judge wit de law of ALLAH*_

_*de qur'an teaches fair judgement*_

_*de qur'an teaches justice nd fairness*_

_*de judges should b just in their judgement*_

~gaesuwata da jinjina da masu karantun dix novel  da yan group din *neemrah novel fan's* allah saka muku da alkhairii,ameen~!

*_dubun gaesuwata gareku_*😘😘





*ummu~fawwax*(ma proudly mum)
*sis xee*
*{mum unborn abla}* *islah tee ya'u mrs jameel*,allah qara dankon 💗,,mae farin jinin kwasar gaesuwa,,,allah saukeki qlou wish yhu d best💃...


💘💘





_*NEEMRAH*_




💜💜💜

  *81~85*


~story&writting by~

   *_rabieeahyt jabeer abubakar_*ummies gurl👵.


   _maman saleem burinta ta nutsuu taemata bayanii ita wacece?yar wanii gari ce?

    "tambayoyi da yawa a cikinta"

"saleem ne ya shigoo dakin yagaeda umma sannan yakara da cewa umma tai magana kowa,,da qirqida kai umma tace a'a,yanxu kam kaga addu'a takiyi mubaree xuwa wayewar gari,,to umma amma kinsan burina yanxu inje labarinta......  mafarkina ya tabbata agareta...

    hmm saleem nacema kaje mujira gari yai haske......to umma ,,barii ingane koxata kulanii......

_gabanta yaje  da sallama ya durkusa yana kallo,,,abun mamaki kai ta dago sukai ido biyu da saleem tana kallansa tace "wa'alaikas salam" umma na gefe cike da mamakii tana kallon ikon allah...shuru tai tana kallon saleem_

,,,saleem ne cikin rawar baki yace baiwar allah dan allah dan girman manxonsa,da darajar al~qur''ani ki taimaka ki daina kuka ki tsaya mu bake  labarinki da abinda ya samekii,,kuma kema mujee kai yar wani gari ce ,,,cikin al~ajabii tafara goge hawayen fuskarta,,umma ce ta matso kusa dasu ta xauna tana jinsu......fuskartar tai ja dan tsabagen kuka......cikin muryar kuka tace dan saurayi ina jinka kataimaka kaimin bayanin komae,,tun jiya nagani nan ba gidana bane,,ina wani gurine ,nadauka ku macutanii sae naga ashe masu taimako nane ?na duba kayan jikina ba nawa ba ?,,naga alamun duk na chanja?, kuma nasan nan ba gidan iyayena bane?banaga yata ba? nakwana ina,rokon allah yasa ina hannu nagarii,,alhamdullahi saleem yafada yace umma tafara magana yanxu yau lokacin warware maganarta yyi......


"da farko ni sunana saleem musa,,babana shine mae magani da ruqiya ta wannan area,,sunan mamana asiya  ,,baiwar allah ina xuwa wani massallaci a unguwar nan,,,, to awajen area massallacin too akwai wata bola anan nake ganinki kina xaune anan kike kwana,ki ce abincii komae nake anan anan dae kike rayuwa nikuma yar ga allah inajin tausayinkii shine nayanke shawara ni da mamana muka nemii alparar mae unguwar nan da babana ,,,muka daukokii  muka dawo da kai gidan nan yau shekarar 5 a gidan nan kullum ina mike maganii yar allah yasa kika warke jiya......(INALILLAHI WAINA ILLAH RAJI'UN) take tafada cikin kuka sae ynx taganii komaee hauka!ita yanxuu shekarar ta anan kenan?? kuka take mai tsuma,xuciya saleem da umma ki bata haquri.......




_yau kam neemrah ta yini ne  tana  cikin damuwa dade taga  alamun komae gaba y kiyii sae tadauko qur'ani tana karantawa (qur'ani waraka nee kuma yana yaye mana damuwa...)sai alokacin xuciyarta tae haskee suka fara hira kadan2 da eshal......

_su beb tasneem anata cin duniya da tsinke,,amna ciwoo lokaci guda amna tagaremee yanxu haidar ya koma gun tasneem ita yanxu star nata kai g
haskawa gun haidar da affan ynx ta ko ina tauraronta na
haskawa,,,

tasneem ce akusa da amna tace cwty kinga mu koma asibiti gaskiya ciwon nake gaba yakiyee......ta amsa mata da toh suka shirya suka tafi asibiti ita yanxu amna duk,jikinta yyi sanyi saboda tasan qarshenta ba kyau yanzuu ko kudin ma haidar ya daina bata,,,, bayan anmata test aka bata 2 domin xuwa karbar result an dai bata magani,,,beb tasneem tai ma haidar bayani yace shi fa ba ruwansa yanxu ma ahalin ynx yasami qurben karatu a U.S ita kanta tasneem din ta tsorata hb haidar ka isa kai kakawota nan soo dan hk kasan yadda xakai  da ita...




  haba dae ae dama soyayyar nan hk takee kema ina me baki shawara kinsan nayii kema kan kibe layinta......

kutt "wallahi haidar  baka isa kai yar kaxama babban  dan iska hk ynx tana ciwoo uban wa?xai jinyarta fiye da kai,,,anan dae sukaita fada har ya mareta ta xube kasa tana riqe da kumatunta ,,250k yawatsawa amna yace  gashin nan ae jinya qlou ni haidar sunusi ina mai miqee fatan agaisa da kabarii lpy amna sugar...dariya yyi taimata.
ita kowa tasneem,ya barta da riqon kumatunta...

"amna ta kasa magana ta gabanta ya ciroo dukkan wasu sim card dinsa ya karaya a gabanta...  sannan yakare da cewa nii haidar sunusii inamike albishir da ciwon da kikeyii ix 4rm mee,,,amna ido taxarooo takasa magana yace karkiyi waisting din tym dinki "HIV AID'S"ne ba wai wani ciwo ba nasani ae .........

tasneem ce tai sauree ta tashii ta manta da axxababben marin dayi mata......hiv please haidar kar kaimana haka wallahi wallahi... anan amna ta fade tana tsayee,,,da saurii tasneem tai gunta ......
agogon dakin haidar ya kalla yace kunga nifa jirgenmu 4 xai tashii...soo agaisa da kabari qlou fitarsa yyi yabar amna a kwancee tasneem a kanta tana ta faman ihuuu...

_abba ne da marwan da ummi axaune a faloo aka kira eshal da neemrah,,dama ummi taimasa batun neemrah ,nasiha yyi musu ya kara da bawa neemeah haqurin akan umminta_. ..

_ummi taimai nasiha ta kara bata haqurii tacee kar   kidamu yata kiyi bcci lpy...



✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻ma pen has finished soo plx help me wit new one...

viewallmynovel@.rabiah30@naij.com\2348139387355...

_*rabieeahyt jabeer abubakar*_ummies gurl.

💋😘💘💗lurv yhu all..

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...