Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:05 PM] Ma Asaa4😘: *11/8/2017*

  *9:00am*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*33.*

Tace yawwa kinga komai yaxo gidan sauki tunda hakane ya zamana cewa kullum in abinci zai kare ran girkinta ne karki taba yadda abinci ya kare ran girkinki kinga ta hakane zai dauketa itace me barnatar masa da abinci shiru khadija tayi sannan tace ai abunda baki sani ba shine sai Aliyu yakai kusan shekara bai sayi koda shinkafa bah dariya iklima tayi sannan tace haba kawata

kaman ba mace ba ai daukewa xakinayi in qn kawo saiki dauki yafi rabi ki boye kitayin amfaninki dashi ita dai yaxamana ita zatana kaimai complain babu kaza babu kaza, a matsayinki na mace ai dai nasan kinsan sharri kala kala da akewa kishiya yadda zata fita akan miji shiru tayi tana tunani sannan ta kwashe da dariya sannab tace wlh shys nake kara sonki wannan ai babbar shawara ce kinga ta hakane zan koreta hankali kwance suka kwashe da dariya suka tafah....

Yanzu dai kawata mexan samu dan wlh ingaya miki gari yaci wuta dariya khadija tayi sannan

tace karki damu ai kodan wannan babban salution da kika samamin dole kisha kyauta tashi tayi ta nufi bakin wadrop kudi ta dauko dubu goma ta mikawa iklima ga wannan babu yawah itako ta amashe abunta tana godiya tare da washe baki haka suka yini kas sai misalin karfe hudu na yamma iklima ta tafi.

Yau Aliyu xai koma office dan hutun daya dauka nacin amarci ya kare...

  around 9 O'clock Aliyu ya gama shiryawa tsaf yayi breakfast zai fita office sallama yayiwa khadija sannan ya nufi dakin manal zaune ya tarar da ita bakin gado tana shafa mai harya iso kusa da ita batasan ma mutum ya shigo dakin

ba saida taji an karbi roban mayin sannan ta daga kai a firgice murmushi yayi mata Itama ta mayar masa
  " _morning habibi_
     Morning my Queen _how are am fyn tace_  tana murmushi wadda yake kara fiddo da kyawunta ' _how was ur_ night'
_So borring_  murmushi yayi yace tofah meyasa haka kuma kafini sani ai saboda babu kai manah murmushi yayi yana kokarin lakuto mayin daya karba a hannunta man ya lakuta ya murgeshi a hannunsa daga kafanta yayi ya daura kan cinyarshi a hankali ya fara shafa mata man yana kallonta

kafafun ya gama kafun ya fara shafa mata a hannuwa..

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...