Skip to main content

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI*

_TRUE   LIFE  STORY_










💦💦 *Talented* _Writers Forum_ 💦💦
_had'in kanmu shine alfaharinmu_






❤💚💙 *Dani dakai zamu zam abin kwatance mata da miji haka* _babbar nasarace idan da shaidu ayi komai amutunce duk_ wanda baiso ya gani ranshi *ya6ace_mu_mundace_da_soyayyace_mairibace_qarshanta_da_Aure* 💙💚❤

*pg3⃣*







_wani irin kallo takebin Faruq dashi wasu hawaye na addabar fuskar tata,har yanzu bakinta yaqi daina maimata sunan_ _Ummi,har yanzu  baba Garba_ ( *maigadi* ) _kallonsu yake cike da tausayin Hassina na yacce tabi ta susuce na6atan d'an uwanta,kai ya girgiza azuciyarshi_ _kuma yace "allah sarki ko mutuwa,ba ita akewa kukaba,sabo shi'akewa,allah_ ya _baiyanashi"cike datausayi yake kallonsu,  
"kinyarda zakibani had'in_ kai?"kai ta  tagirgizamai _alamar Eh bakinta bud'e takasa rufeshi kamar wata doluwa,_
"good to yanzu share hawayanki _ki tsayar da hankalinki intsara miki ta yadda zamu fara 6ullowa lamarin" da sauri Hassina ta goge hawayan dake zarya a kuma tunta tare da qoqarin tsayar dasu,dan ahalin yanzu bata da burin da yawuce baiyanar d'an uwanta_

_momce ketafaman zabga kuka dan ahalin yanzu tarasa maike mata dad'i,Abba dake drvng,yayi_ mata _rarrashin harya gaji,hakan yasa yamai da hankalinshi kan tuqinshi,shima_ _zuciyarshi natafaman tafarfasa narashin baiyanar d'annashi,_
"nashiga Uku ni Nafisa yanzu _ace d'an mutum ya6ace kamar wata laya haba lamarinnan Alhaji ka dabu kagani fa,yanzu_ _inane bamujeba amma babu alamun d'anmu,shiyasa akomai na duniya ake neman yarda_ r allah,duk wannan auran nashine _ya jawo wanda acikinshi na duba kwata kwata ba alkari ko kad'an,dasauri ya kalleta tare da_ cewa,
"aa karkiyi wannan tunanin _kinsan duk wani bawa da jarabawar da allah ke jarabtarshi,kada kizamo mai gajiyawa wajan hukuncin allah kedai amatsayin kina uwa_ kici _gaba da addu'a damai fatan alkairi aduk inda yake"yayi mgnarne da alamu masu nuna damuwa,shiru hjy Nafee tayi dan ita ahalin yanzu,gani take Alhaji bai damu da 6atan_ _d'annasuba,shiko 6angaran alhaji ganima yake yafita afkawa tashin hankali kawai dai darewa yake,wayarshi yace ta kaure motar da qara,gabad'aya hankalinsu yayo kan_ _wayar,dasauri yad'aga ganin sunan wanda yake kiranshi yakara akunne,cikin tashin hankali Hassina take mgn,
"Abba abba haryanzu ba'aga ya Haidar ba ni Abba kuna ina nidai yanzu kazo ka kaini_ ( *MAQARFI* ) _danni bazan ta6a iya rayuwa anan babu d'an uwanaba Abba kusauri kudawo"taqarashe mgmar cikin_ _shasheqar kuka,da salon mgnar da duk wani d'an gata yakewa iyayanshi mgn,ahankali ya rage_ gudun motar tashi,
"kikwantar da hankalinki gamunan zuwa kinji"
to abba abba zakabarni natafi garinnamu ayau?"
cikin mamakin mgnar y'ar tashi tare da duba agogon matar 5:30
"ok karki samu da muwa zan barki"
_wani farin cikine ya lullu6e hassina najin abbanta yabarta,cikin  muryar shaga6a_ tace,
" *thank you so much Dady sai* _kundawo kace ina gaishe da momyna"tana kaiwa qarshe tai hangin d'in wayar,Nafi ce takalli mijinnata cike da damuwa tace_
"haba kana nufin barinta zakayi?yacce Haidar ya 6ace itama ta 6ata"
shiru yai yaci gaba da tafiyarshi dan ahalin yanzu mgn ma wahala take bashi,
_6angaran Hassina kuwa tana kasha waya,tashiga d'akinta tafara had'a kayanta,ahalin yanzu jiran iyayan nata kawai take suzo tai musu sallama_

_matane zaune acikin class anashan kowacce sanye take_ DA *HIJJABi* _harqasa karatu malaminne dake karatune yafita,kasan cewar loqacin ya ciki,hakan yaba matan damar yin mgn,Sa'ade ce ta kalli Rafi'a kasan cewar sit d'insu d'aya_ _cemata tai,
"wai niko na tambayeki.
kallonta tai tare da cewa,
"ina jinki allah yasa nasani.
"wai ina Malama ne?"
wani irin Kallo Rafi'a ta watsama_ _Sa'ade tare da cewa
"wacce kuma Malama?"
itama wani irin kallo ta watsamata domin tasan hankali take nema tarai namata dan Kab Makarantar Malama d'aya ce dasu,_
" _matsalata dake Sa'ade rai nin _hankali kinsan ae Malama d'aya garemu kab cikar _makarantar_ nan da batsewartako?"_
_mgn itama Rafi'a tafara cikin_ fushi,_
_" _kamarya rainin hankali,nidake waye ya rainama wani hankali._
_hankalin sauran matan dak_ e_ _ajinne ya dawo siet d'insu Rafi'a,_
" _Lallema Rafi'a yanzu wani_ _laifine kan natamba yake Malama Khadijat sai kace wacce tace kibiyata bashi.Amina ce_ wacce ke bayan sit d'insu ce _tafahimce abun dake faruwa,cikin mamaki itama tace_ ,
" _haba Sa'ade sai kace hauka_ _tazo makaranta ahalin da take ciki.take Sa'ade ta fahimce akwai abun dake faruwa da_ _malamar tasu hakan yasa ta karkace zamanta tare da cewa,_
" _ban fahimcekiba Amina wani_ _abune yafaru da'ita?
Rafi'ace dake kusa da ita_ _taisaurin sake cewa,_
" _kinga Amina rabu da'ita nakula_ _rainin hankali takeji dashi.
cikin mamakin mgnarsu Sa'ade_ tace,
" _wai meke faruwane?wllhy _har_ yanzu banfahimce inda zancanku ya nufaba,wllhy_ _bansan abin dake faruwa da Ita.
cikin sauri mazauna ajin suka riqe baki na mamakin kalaman Sa'ade,Naja'atu ce takusa da_ Amina tace,
" _kina nufin duk drm da'ake_ _bakisan da'taba?sai kace_ _ba'agarin maqarfi kikeba"
cike da gajiwa da janran da suke_ mata tace,
"haba maike damunku danasani zan tambayekune?dan allah kufad'amin waimaike da faruwa.
tafad'i mgnarne kamar zatai kuka tana kallon duka y'an ajin,
"to cike gareta.Amina ce tafad'i mgnar adaqile
gaban Sa'ade ne yai wani raunanniyar fad'uwa,
"kai haba Amina kinsanko wacce malamar nake nifi kuwa.
"tab aeko ciki gareta,dan mgnar mahaifinta yakaita kotu ke inta qaice miki lbr ta amsa dabakinta _tana d'auke da cikin shege.
Amina ce taqara mgn akaro na biyu,cikin tashin hankali Sa'ade take_ girgiza kai Alama bata yarda dazancanba,take an Class d'in _sukayo kansu mata iyayan gulma sun samu abunso,Bilkisu ce tace,
"ni kunsanma maiyake banmamaki ma?tayaza ae ace wai Khadijat ta aekata wannan lamari,yau dama wannan qanwartatace ta aekata bazanyi mamakiba dan ita har layi takeyi damaza,kafin ta koma (Kano) da zama ina kuma ga yanzu da taje birni taqara  wayewa,ni namanta sunanta yama?"
dasauri hanne tace
"kardai wannan Ummi ae albasa batai halin ruwaba,danni banta6a yarda Ummi qanwar Khadijat bace saida kwanaki tazo makarantarmu,dan yarinyar zubin makaruwai gareta.
Awannan karan Aminace tace,
"kudai bari ae abu baya zuwa inda yadace danni na tabbata ko Khadijat nada ciki to wllhy fyad'e Akamata,anma wannan Ummin ae abunma da yafi ciki za'a iya samunta dashi,o'allah sarki Khadijat to koshi saurayin nata wanda akace yana mutuwar santa ko zai aureta.
dasauri Rafi'a tace,
"ke kinga haukan da'akace yanayi akanta,aewllhy ko bashiba na tabbata banamijin da zaiqi Khadijat dan nasan bayin kantabane.




_kubiyoni_





*Fayeeeeeeeex m usman* 😍

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...