✈✈✈JIRGIN SO ✈✈
🎯 12_13🎯
http://rukayyyatce.blogspot.com.ng/?m=1
http://talentedwrittirsnovel.blogspot.com/
💦 TALENTED WRITTERS FORUM 💦
© NA RUKAYYAT CE
Na sadaukar da wannan page din ga duk wani mai son littafin jirgin so. ..........
Sauko wa sukayi suka nufa dinning area maman zee ce kawai a kan Table din.
Gaishe ta sukayi ta ansa.
"wato jiya sai karfe nawa kuka dawo gidan nan"
"Ehh wlh umma kinsan dai in Kana irin gun nan baka sanin tym ya tafi hka"
Zainab ta fada tana jawo kwanon dankali.
"Hakane I hope dai party din is okay yayi dadi?"
"Bbu laifi umma"
"Tou....Aysha ince dai sai da daddare zaku koma gda "
"Aa umma wlh yenzu muke son tafiya "
aysha ta fadi
"Zainab ce tayi tsa ki tace umma nifa ko tun dazun ni ke fama da su akan su bari sai anjima amma sun ki yarda"
"Umma wlh zamuyi abu ne In mun koma "Aysha ta fada.
"Tou ai kun yi kokari sosai. "
Zainab ce tace "aifa umma wai ina yaya saeed ne "
"Bai tashi ba daddy dinku kuma ya fita"
"Okay" zainab tace
Bayan sun gama breakfast ne su murja da aysha suka shirya suka yi ma maman zee sallama driver din su zee ya ajesu a gida.
Suna shiga suka hango yaya alamin xaya shiga mota gaishe shi sukayi
"Lfy lau yen party jiya naje fa amma ban hango Kuba "
"Hmm yaya alamin muma ba mu ganka ba" aysha ta fda tana gyara gylen kanta.
"Hakane "
Sallama sukayi mai suka shiga ciki suka gaida yen gidan sannan suka wuce side din maman aysha.
Umma ina kwana? "
"Lfy lau yen matan umma yana ga har kun dawo "
"Wlh kuwa umma mun kosa mu gammu a gida ne"
"Lallai kam kun yi breakfast ne"
"Ehh umma munyi"
"Kun gaida yen gidan ne?
'Ehh daga chan mukema".
Daga nan dakin aysha suka wuce.
Aysha fada wa kan gado tayi tare d fadin "home sweet home wlh nayi missing gida "
"Hmm kedai ko tou yenzu in kaka aure yusuf din bazaki iya barin gda ba kenn"
"Ke am warning u ki daina fadin yusuf din nan a gabana "
"Tou naji naji amma ya zaa yi da number din shi da ya bada."
"Ohon muku ni zaki tambya"
"Pls ki bashi chan5ce mana"
"Tou i will but as friend kawai"
'Ah ay hakan ma is okay"
"Karda ma yazama okay din"
Dariya murja tayi tace "ni kinsan mima"
'Aa sai kin fada"
"Wallahi ni ko abun dariya yaban ma fa da tsoro"
"Hmmm"
'Amma fa gayan ya hadu kaman balarabe aysh"
"In kinason shine navaki"
"Aa rufamin asiri yar uwa in mutu maza su kaini ba mata ba "
"Hehe aikece
"Hmm aysha tou yenzu dai ni fa har yenzu bacci nikeji"
"Nima fa baccin zanyi in mun tashi sai mu dan fita zuwa yawo anjima"
Bacci suka kwanta basu suka tashi ba sai gurin biyu.
**2:00pm * *
Tashi sukayi sukayi sallar azahar sannan suka sake yin wanka suka sake kaya zuwa Arabian gown.
Sannan suka sauka sukayi launch sannan suka koma daki danyin kallo.
Film din city hunter suka sa series film na Korea suka fara kallo.
Aysha ce ta kalla murja tace "wai nifa yenzu har na gaji da kallon city hunter "
"Nikuma ban gajiya da kallon film din"
"ai film din ya hadune kawai dai dagajiyane"
"Hakane kam "
"Ya kamata mu siya wasu fa"
"Ai kuwa"
"Wai sai wen din zamu fita ne?"
" by 4 hka dai"
'Ina zamuje tou? "
"kaman magic land hka dai"
"wow daman na rabu da zuwa"
"Hmmm dganan sai muje shoprite "
'Alryt kin fada ma umma ne? "
"Aa zan fada mata dai nasan zata barmu ai"
Okay murja tace
Gurin karfe hudu da rabi suka shirya bayan sunyi sallah suka je suka fada ma umma tayi masu mgana akan su tabbatar sun dawo da wuri.
Suka je suka samu driver din su dan yakai su.
magic land suka isa suka ci abun da xasuci sannan suka hau pirate ship da sauransu.
Bayn sun gama ne har sun zo fita sukaji kaman ana musu magana ta bayan su.
Juyowa sukayi wa za su gani sai yusuf . aysha daure fuska tayi sannan tace
"Murja let's go pls"
Karaso wa yayi yana fadin "haba malama Murja ina ta sauraron kiran ku shiru "
" kasan kawar tamu ne but ta yarda zatayi accepting friend request dinka"
Kara fadadda murmushin shi yayi "wow rlly wat a good news "
Manage with dis pls
Na rukayyat ce ✍
Comments
Post a Comment