Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

29, 8:58 PM] Ma Asaa4😘: 18/7/2017.

     11:20pm

   "'ZAFIN KISHI"

@WRITED BY@*
@husnah mb@*

@EDITED BY@*
@TEEMAH JALO@*

16.

Wucewa yayi ya barta a gun tana rike da kuncinta, Dakinshi ya nufa sallah yayi sannan ya nemi waje ya kwanta kalaman khadija marasa dadi suka dunga yawo masa a kai. Saukowa yayi bakin bedside ya dauki phone dinsa time ya duba sannan ya hau calling number Manal domin yasan a wannan lokacin babu wanda xata iya faranta masa kaman ita....
Sallama tayi wani abu yaji tundaga tafin kafansa yana yawo har kansa,   Anan nd take masa godiyan kayan auren daya mata wani farinciki yake jinsa wanda shi kanshi baxai iya misaltashi bah hira sukayi me isarsu shidai Aliyu tsabar dadin muryan manal baisan sanda bacci yayi awun gaba dashi.....
Ita kuma ta bangarenta khadija cikin wani yanayi na bakin ciki da rashin jin dadi ta kwana Gani takeyi kaman garinma baxai waye bah,
***     ****
Misalin karfe 8 O' clock na safe ya shirya ya fita direct gidansu ya wuce, yanayin parking part din Anty Amarya ya wuce don ya dade bai shiga ba bazaima iya tuna when last rabonshi da shiga bah,  A falo ya tarar da Anty Amarya tana zaune suna breakfast itada twince dinta, ha,a wa nake gani a gidan namun yau kuma kaman yaya Aliyu dariya yayi sannan yace wlh naga na kwana 2 banxo bane ma shys nace banashigo na gaisheki Tadi sukayi kadan ya fito direct dakinsu Fatima ya wuce murda hannun kofan yayi sannan yajishi a bude danna kansa yayi cikin dakin hangota yayi kan gado tanata sharar baccinta hankalinta kwance, karisawa yayi kusa da kanta yana bubbuga pillow, cikin bacci takejin ana cewa tashi manah faty muryan da kunnenta ya jiye matane yasa ta fara bude ido a hankali yaya Aliyu ta gani tsaye kanta tashi tayi ta zauna tana dariya ha,a yaya yau kuma kaine a gidan namun da sassafe toilet ta wuce tare da cewa yaya ina zuwa, brush tayi sannan ta fito nanfa tadi ya barke tsakanin yaya Aliyu da kanwartasa Anan ne yake fada mata yadda sukayi da manal jiya akan ya tambayeta ko tasan fatima ta nunamin ai ta sanki sosai kuma tasan ke kanwata ce kawai dai kece tasan bakisan itace budurwa tawan ba, dariya ta kelkele dashi lalle ma Manal kuma kasan yaya sometime's muna haduwa a skull ko,a masallaci ko kuma a capteria amma bata taba nunamin wani ta sanka ba ko akwai wata dangantaka tsakaninku amma xanyi maganinta ka barni da ita dariya yayi sannan ya mike dakin mamie ya shiga gaisheta yayi sannan ya nufi side din Abba anan ne abba yake tsokanansw yau kuma angone a gidan namun da sassafe haka murmushi yayi sannan yace ai abba tun dazuma nazo........
Misalin karfe 9 o'clock Aliyu ya wuce office Abunsa...
Ta bangaren khadija kum tana can tana sai waya takeyi da aminiyarta Hauwa nidai banji me sukace ba amma n jiyo shewar khadija tana cewa wlh shys nake kara sonki kawata kuma dan Allah kizo d wuri amsawa tatayi da Tam nan ta katse wayar...Zafin abunda yaya Aliyu ya mata ke dawo mata kai ....... Such is life Tace amma zaka gane bakada wayo........
Misalin karfe 2:30pm hauwa tazo Kitse kitsensu suka gama suna shewa suna dariya nan ta ciro wani kullib magani a jakarta ta mika mata gashi inji malam ki barbada masa a abinci yanaci to wlh zance ya canza dariya sukayi suka tafah, mikewa tayi bedside din jikin gado ta jawo kudi masu yawa ta dauko ta mikawa kawar tatan tarba tayi tare da mata godiya sosai... jadadawa khadija hauwa tayi akan tayi kamar yadda tace mata karta bari asamu matsala.....

Muje zuwa........

***whatsapp no****
08109990994
[9/29, 8:58 PM] Ma Asaa4😘: 18/7/2017.

12:00pm

'" ZAFIN KISHI"

@WRITED BY@*
@husnah mb@*

@EDITED BY@*
@TEEMAH JAlO@*

17.
Nan ta wuce tabar khadija na tunanin ta ina zata fara gashi yanzu ba magana sukeyi da Aliyu yaya zatayj tasa masa wannan maganin a abinci shiru tayi jim kadan Alaman tunani takeyi murmushi tayi alamun ta sqmu mafita.....
Aliyu shine bai dawo gida ba sai misalin karfe 8:30am handle din kofa falon ya murda ai nan yaji nunfashinsa ya fara kokarin daukewa sakamako ganin khadija da yayi zaune a falo tayi wata irin shiga me dauke hankali riga da wando tasa rigar me colour orange a gabanta anyi mata rubutu.. riga da wando ne wanda yayi mugun kamata dan duk illahirin surar jikinta ya fitar dashi, falon sai daukan kamshi yakeyi... kuttt wani miyau ya hadiye duk da abunda ya gani amma saiya matse dakinshi ya nufa direct rage kayan jikinshi yayi sannan ya fada toilet Alwala ya daura yayi nafila zaune yake ba
bakin gado sai yaji an murda kofan Tare da Sallama, ba tare daya daga kansa ba ya amsa Sallaman
Taku takeyi cikin kissa sa kasaita sanda ta iso daf dashi xama tayi sannan tace haba Yaya Aliyu ina can ina jiranka ashe zuwa kayi ka xauna abunka daga kai yayi da kaman bazaiyi magana ba, kina jirana kuma wani abune ya faru kumq murmushi tayi tana far da ido tace babu komai amma yanzu dqi tashi muje koma meyene xaka gani shiru yayi jim kadan sannan ya mike. Tafiya takeyi tana wani kada hips tafiya takeyi yana binta a gaba tamkar rakumi da akala, wani masifar Sha'awarta yakeji da ker ya daure dai suka isa dinning area nuna mishi waje tayi alaman ya zauna, zama yayi amma gabaki daya hankalinshi yabar jikinsa,
Plate ta dauko xatayi serving dinshi daga kai yayi yana kallonta da mamaki yana tambayanta meye wannan kuma dariya tayi tace meye kake sauri ai inna xuba xaka ganii.....

" kai gane halin mata sai Allah"
Aliyu ya fada a ransa yana kallonta.
Hannunta ya rike tare da cewa in baki fadamin meye bane ko kinsa baxanci bah yatsina fuska tayi sannan tace abinci ne, nasan kanajin yunya,
Jawota yayi ta zauna kan kujeran da take fiskantashi hannunta ya kamo duka biyu, nan fah gogan naku ya kara rudewa ji yake tamkar ya rungumota ko zai danji sassauci acikin ransa. Sunanta ya kira daga kai tayi suka hada ido da jajayen idanuwansa da tuni sun canza kala, Amsa mata yayi da tabbas ina jin yunwa amma fa ba yunwan abinci bah....... sarai ta gane me yake nufi tasha mai kaman bata gane kan zancen nasan bah... Shirun da tayine yasa yace nasan kin gane me nake nufi tare da mata signa murmushin takaici tayi sannan tace koma dai meyene saikaci abincin nan tukun daga kai yayi suka hada ido, kinaso naci abincin
bah....... sarai ta gane me yake nufi tasha mai kaman bata gane kan zancen nasan bah... Shirun da tayine yasa yace nasan kin gane me nake nufi tare da mata signa murmushin takaici tayi sannan tace koma dai meyene saikaci abincin nan tukun daga kai yayi suka hada ido, kinaso naci abincin nan daga masa kai tayi alamar 'eh
To kifara ban abunda nake bukata tukun kinga yanxu banajin yunwa dan nariga naci abinci dazu shiru tayi ba tare da ta mayar masa da Amsa bah....
cak ya dauketa tana wunsil wunsil da kafa uppstairs ya haura bai direta a ko ina ba sai dakinsa, wani irun murmushi yayi ya kwantar da ita kan gadon a hankali yasa hannunsa ya fara cire mata yar rigar dake jikinta yana lasarta kaman wani mayunwaci......

Nan na jawo takalmina na basu waje..

Basu bane suka shi sai wajajen kiran Assalamatu khadija tasha haushi kaman ta mutu mussan man ma idan ta tuna maganin duka ta juye gashi abun bakin cikin ma bata rage ko kadan ba duka ta juye gabaki daya yau haka ta yini babu wata walwala a tattare da ita a tsume kaman sabon kashii...


A kwana a tashi ba wuya a gurin me rai har ansa shartin bikin Aliyu da manal nanda Kwana talatin wato wata daya Aliyu dai babu abubda yake badda farinciki da jin dadi kwata kwata ya kasa samun nutsuwa damuwarsa kawai yaga anyi bikin nan hankalinshi ya kwanta..
Ta bangaren khadija kuwa batada lbrn ma ansa Sharti dan shi bai gaya mata ba kuma masu kawo mata gulman basuji lbr ba abunka da babban family dama ba,a rasq irin wannan
[9/29, 8:58 PM] Ma Asaa4😘: 20

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...