11/7/2017
10:40pm
"ZAFIN KISHI"
@WRITED BY@*
@husnah mb@*
@EDITED BY@*
@TEMAH JALO@*
03.
Karfe 9 dai dai na dare yana xaune akan gado yana dannan laptop dinsa Apple Alamar wani aikine me muhimmanci na office yakeyi.. turo kofar dakin Akayi amsa sallama yayi ba tare da ya dago kansa ya kalleta ba gab dashi ta xauna dare dajan karamin centre table ta dora cup din tea din da yake hannunta kamshin turaren da yafiso duk duniya yaji hakan yasa yayi saurin daga kansa hada ido sukayi a zuciyarsa yana cewa ina khadija ta samo wannan turaren tana cikin wata irin rigar bacci light orange wanda duk ta bayyana surar jikinta wadda xance da ita da babu duk dayane.''
Rigar baccin ba karamin karbarta tayi bah abunka da wankan tarwada akawai karban ko wani irin kayah..' kayi hakuri idan na bata maka rai tayi maganan acikin sanyeyyen murya magana data fada ne ya doki kunnuwansa gani yake tamkar a mafarki yau khadija ne take nema gafara a gareshi anya kuwa ba mafarki yakeyi ba shiru yayi sannan yace babu khadija ya wuce duk da harda yayi maganan bai tabbata gaske bane ita kuma a xuciyarta dariyar mugunta takeyi ganin yadda yake cikin farinciki tasan abunda take shirin shiryawa ya tafi yadda takeso."
Plzzzzz manah!!
tayi maganan cike da kissa da kisisina irin tata.
Har lokacin shidai Aliyu baice komai ba kara matsowa kusa dashi tayi ta daura kanta akan cinyarsa haka kuma ta dauko hannunsa tana murzawa hannunsa ya sauke akan hayanta wata yar karamar murmushi ta sauke wadda ita kadai tasan fassararta dago kanta tayi tana kallonsa kayi hakuri dan Allah?
Shiru yayi sannan ya daga mata kai alama ya hakura.
ANCUCI🤦🏼♀HIJJABI _*TRUE* *LIFE* *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum* 💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨ 💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...
Comments
Post a Comment