💞💞 *Zumunci*💞💞
Na_*Sunhera*_
💦 *Talented writers forum*💦
*T.W.F*
*dedicated to Reefat Yahya*💞
*In d name of Allah d beneficient and d most merciful*
_Kamar yanda na fara rubuta wannan littafin ckn lafiya Allah yasa na gama shi lafiya_
💦talented writers had'in kanmu shine abin alfaharinmu🤝🤝 Allah ya kara had'a kawunanmu I love u all.
Readers ina kaunar Ku sosai kullum kuna raina Allah bar mu tare
## *team ana tare*🤝
Writers masu fad'akarwa Allah kara basira love u all *ana tare*🤝
*Zumunci is just an imaginary story , resemblance to any is just a coincidence*💞💞💞. Daga alkalamin *Sunhera ta hannun daman Reefat*
Katafaren hall na cikin kwalejin 'yan mata ta gwamnatin tarayya yola ( FGGC yola) dake jahar Adamawa ya cika makil da jama'a maza da mata yara da manya idan ka duba ko'ina an kawata da decoration mai kyaun gaske a saman hall d'in an manna banner Wanda aka rubuta *its common wealth day let's celebrate* ga dalibai a tsaye ta waje domin hall d'in ya cika Kadan daga cikinsu ne suka samu shiga , a layin manyan baki na musamman wato members of d high table ta duba naga an rubuta his Excellency d executive Governor of Adamawa state sai kuma commissioner of Education sai Professor Shureim tare da sauran manyan kusocin gwamnati na jahar.
Cikin kankanin lokaci makarantar ta cika da karar jiniya da alama de mai girma gwamna ya iso tare da mukarrabansa nan aka buda musu hanya suka shiga cikin hall d'in, can kuma wasu manyan motoci suka shigo nan ma sai girmamasu ake .bayan sun xauna indA aka tanadar musu ba tare da bata lokaci bah aka fara gabatar da program can aka kira prof Shuraim ya gabatar da speech cike da kwalisa ya tashi ya karbi mic ya fara magana cikin harshen turancinsa na turawa gaba daya hall d'in yayi tsit ana sauraronsa ingarman namiji ma' abocin kyau da tsayi gaba daya 'yan matan wajen sun kura masa ido yayi bayanansa ya gama sannan ya koma kujerarsa ya xauna, mai girma gwamna bai samu daman Xuwa bah donhaka ya tura first child nasa mai suna Zayyad yaro mai aji Wanda 'yan mata ke rububinsa Dan kwalisa mai jida kyau da kudi da ilimi , haka de aka cigaba da gudanar da programs daga karshe aka fara cultural dance Fulani ne suka fara fitowa yan mata 8 ne kyawawa amma Duk cikinsu babu wacece ta kai *Afreen* kyau wato Aisha Aliyu kenan yarinya me tashe a Duk fadin FGGC yola babu Wanda be Santa bah tana ss2 B kyakkyawa ce amma ta kasance Baka but ba sosai bah amma tana da kyau na daukar hankali gaba daya ta tafiyar da imanin mazajen wurin can na hango Zayyad ya cire gilashinsa ya ajiye tare da gyara zama ya kura mata ido, rawa suke cikin kwarewa bayan Fulani sun fita Igbo suka shiga sai Yoruba .igala..bachama..kilba..chamba da wasu cultures na jahar Adamawa Wanda ban anbacesu bah daga karshe Hindi dancers suka shigo.
😱😱😱 wai kallo ya koma sama Afreen ce jagora sanye suke da sari masu uban kyau sunyi kwalliya nagani na fad'a, wakar *latlagee* na film d'in race2 aka sanya musu wow..abin baa cewa komai. Rawa suke Wanda ya tafiyar da masu kallon har sun mance indA suke , atakaice de wakoki 3 aka sanya musu sunyi maiming sannan suka fice bayan nan akayi speech sannan principal tayi closing remark sannan aka rufe taro da adu'a indA Zayyad ya rubuta cheque d'in 300k yace a rabawa Fulani dancers shikenan taro ya watse.
A cikin mota yana tuki a hankali amma gaba daya fuskarta yake gani "who are u" ya furta yana mai cije lebe cikin 40 mins ya karasa gidansa Horn yayi aka wangale masa gate yayi parking cikin sauri ya shige cikin gida " barka da dawowa baban Khalid" hannu ya d'aga mata sannan ya wuce d'akinsa zama yayi bisa gado yana ta faman Jan tsaki meyasa yake kallon fuskarta? Wacece ita? Ya cigaba da Jan tsaki , turo kofa akayi wata mata ce ta shigo tare da sallama a kasa ta risina " baban Khalid meke faruwa? I can c dat u r not OK"
" mtsww..am fine yes..am am OK" wani kallo take masa daga bisani tace " haba my prof ga alama a Fuskar ka pls tell me " hannu ya d'aga mata tare dacewa " just leave me Salina ina bukatar kadaici I need some tym off pls" babu gardama ta fice tabar masa d'akin.
💞💞💞
"Are u stupid? Nace muku I need all information about d girl" " sir!.. dama..."
"dama me? Just shut up n do d job" " but Sir ana hana mutane ganin daliban idan ba ranar visiting bah" " u r such a fool! Da wurinta nace kaje? Ya Allah kana Sani ciwon kai faisal just go get d information n get lost pls"
Cikin rawar jiki ya fice Zayyad ya maida numfashi sannan ya kwanta bisa lallausan kujerun alfarma dake cikin katafaren falon murmushi yayi tare da lumshe ido yana kallon fuskarta a hankali yace " who are u my pretty lady?"
Shiru yayi ya rasa amsa.
💞💞💞
" Ahmad are u sure kana son yarinyar? " murmushi Wanda aka kira da Ahmed yayi yace " ur Excellency Kasan ban taba kawo maka wasa cikin lamarina bah"
"Yes I knw shiyasa nake mamaki domin nasan tunda muke Baka taba cemin ga yarinyar da kake so bah daz y am surprise amma gaskiya naji dad'i kanina Allah tabbatar da alheri"
"Ameen nagode yaya Nah abin alfaharina "
Murmushi gwamna yayi yana mai jin dadin kalaman kanin nasa Hon Ahmed jauro commissioner of Education na jahar Adamawa Wanda yake uwa daya uba d'aya dashi.
*tohfah akwai chakwakiya kenan*
Comments
Post a Comment