Skip to main content

ANCUCI HIJJABI by FAYEEEEEEX M USMAN

*ANCUCI🤦🏻‍♀HIJJABI*

         *True life Story*

🎄 *deena m usman* 🎄


💦💦 *TALENTED* _WRITERS_ _FORUM_ 💦💦
*had'in kanmu shine alfaharinmu*



✏ *Writen by
fayeeeeeeex m usman*



❤💙💚*godiya ga allah mad'aukakin sarki da yabani damar fara wannan labarin lpyh,inaroqan allah da sunayanka tsarkaka akan kanufeni da rubuta alkairi duk abin dayake sharri sarki ubangiji kar kabani ikon rubutashi...Allah kayi salaty da sallama da masoyinmu Annabi muhammad S.A.W
da iyalanshi da sahabbanshi damu al'ummarshi* ❤💙💜

*ban tsara lbrin dan cin zarafi ga kowaba,gargad'i banyarda ajuyamin lbr takowacce sigaba wanda kuma yayi shida Allah*

*pg1⃣*

_kotun ta yi tsit, kowa ya yi jigum, ana sauraran abinda xai fitodaga bakin alkalin wanda yasunkuyar da kansa yana rubuce-rubuce,Lauyoyi dasauran ma,'aikata wadanda suke da alhakin zama akotun sbda sauraron shari'ah, kowanne yana xaune amazauninsa daya dace dashi,haka y'an kallo wanda zuffa tagama wankesu,hakama yarinyarda ake gudanar da shari'ar a kanta al'amarin yan ba kowamamaki shiyasa indai mutum yakalli fuskokin kaso tara cikingoma na mahalarta kotun sai kaga kowa cikin matsananciyar damuwa musamman wadanda abin yashafa, iyayenta da yanuwanta knan.mai shari'ar wanda ake da sunan hafiz adam ilyasa yadaga kansa hankaliyadubi wacce ake ka ra tana tsaye inda aketsaida wad'anda ake tuhuma  .har yanzu dai Hijjabinne ajekinta,idanunta sunyi jajawur kanta sunkuye dagaba d'aya hankalinta atshe yake gawani ciwon kai da yatasota agaba gamatsanan ciyar da muwar da tabi ta addabeta  ,kotun tacika maqil har wajan kotun mutanene atsatsaye,domin ko kai bad'an garin maqarfi bane sai kaje wannan shari'ar dan kaga yacce lamarin zaikaya,alqalinne yaqara d'ago kansa akaro na biyu, "malam Kadija Ibrahim kinji abun da ake tuhumarki akai nacewa kina d'auke da juna biyu?"shiru kotun taqara d'auka dan kowa ya tsayar da hankalinshi guri guda danjin abinda zaifito daga bakin wacce akeqara shiru tai dan bata iya tunanin zata iya had'a ido da jama'ar kotu,alqalinne yaqara kallonta akaro na biyu,"malama khadija haryanzu kotu ketake sauraro kifad'amata dalilin faruwar haka."nima bansan dalilin faruwar hakanba,dif kaji kotun taqata yi na yacce Khadija tayi mgnar tata adaqile.alqalinne yace akaro na Uku,"Malama Khadija bayacce za'asameki da juna biyu kina y'a mace kice bakisan yadda lamarin ya kasance gurin faruwarshiba.wasu irin zafafan hawayene suke zuba daga kuncin Khadija,ahankali ta iya bud'e ido tare da qare kallon wad'anda suke mazauna kotun,idanuntane suka sauke akan Ummi wacce tazabga tagumi tana sharar hawaye, ko mamaki babu kana ganin Ummi kasan y'ar uwace agun Khadija na yacce suke kama kamar an tsaga kara,akusa da'ita kuma ga mahaifiyarsu mai suna Mariya tayi jigum dan ita idonta yagama bushewa dan arayuwa batata6a tunanin faruwar haka ga y'arta Khadija ba,koda'ike ba'ita kad'aiba hatta jama'ar gari yara damanya maza da mata baita6a tunanin faruwar haka ga Khadijat ba,hakan yasa kowa nacikin kotun wasu kuka suke wasu kuma sai cewa suke,arayuwa duk abin da d'an Adam zaiyi bazai tsiraba yanzu,sharri yatshidaga kan kowa ya dawo kan Khadijat baiwar Allah,wasu dai cewa suke to koma Khadijat nada ciki to fyade akamata,shirun da kotun ta d'auka yai matuqar tsayi dan kawo akwai abin dake saqawa azuciyarshi,hatta alqalin tausayin yarinyar yake dan yasan yarinyar bazatata6a iya aekata abun da'ake zarginta da shiba,daqyar akasamu alqali yai qoqarin maimaita tambayar da yaiwa Khadijat har sau hud'u, "Malama Khadija kuto haryanzu kefa take sauraro.tuni hawaye sungama wanke fuskar Khadijat,ahankali taqara d'ago fusakarta akaro na nabiyu da jayan idanunta tafara mgn tanakuka,"Yamai girma mai shari'a tabbas ina d'auke da cikin shege ajikina,abin daya rage daku shine kazarta da hukuncin da Allah yace aewa duk macan data aekata Zina,nafad'a tunba yanzuba ni Khadijat na aekata Zina kuyanke hukunci akaina daide yacce shira'a tatanada,kudaina 6atawa kanku loqaci kudai 6atawa  jama'a loqaci,kuna yawo dani agari kuna jimin fushin iyayena akan abun da banji banganiba,kusan kuna zaluntata kuna shari'a dani akan abin da bansan dashiba kutaima keni ku'agazamin kuyanke hukuncin Zina akaina tunda kunce ita na aekata atunanina wannan shine mafita.durqushewa tai aqasa tasaki wani kuka maisauta daban tausayi,take kotun ta cika da haniya kowa yana fad'ar albarkacin bakinshi,kamar filin yaqi haka kotun ta hargitse bada kamar Ummi da mahaifiyarsu wanda Ummi kuka take kamar ranta zai fita,naganin y'ar uwarta acikin wannan masifar gashi bata da damar tai makonta,kan Khadijat ne yafara saramata sakamakon hayaniyar da kotun tacika dashi,alqaline ya buga gudumar shari'a,adaide da loqacin da Khadijat tazube aqasa sunan sumammiya,mai makon Kotu tayi shiru sai wani irin hayaniya taqara kaurewa,dasauri jami'a an tsaro sukayo kan Khadijat dan kai mata agajin gagawa,atake alqali yad'aga shari'a zuwa watan 13gawatan  october,nan gari ya d'auka jama'ar gari aka hargitse ko wanne lungu da saqo nagarin idan kashiga maganar ake gida dawaje manya kai harma da yara,zancan ne yabazama ko'ina nagarin Khadijat tace tana d'auke da cikin shege duk wanda akaji haka abakinshi zaginshi ake ta uwa ta uba domin jama'ar gari sun san wacece Khadijat Ibrahim,batayadda za ai ace ta aekata wannan alfasha wannan sharrine tsantsa_ ...

_haka kotu tabaje kowayai waje anan jama'a suka tsaya kowa yana tofa albarkacin na kinshi,Ummi da mahaifiyarsu Mariya wacce suke cema Amma sune qarshen futowa daga kotun da tafiya suke kamar masu tausayin taka qasa,har yanzu Ummi kuka take dan takasa saita tunaninta,dasauri wani matashi wanda ake kira da Imran yayo kansu,cike da damuwa yake duban Ammi,"Ammi dan ALLAH Dan Annabi kidaina sa damuwa aranki kunsan duk wuya mune da nasara sabo dako tantama babu kunsan Khadijat bazata ta6a iya aekata alfahasha irin wannanba.cikin damuwa Ammi takalli Imran cike da mamaki,"Imran nafi kowasanin wacece Khadijat domin nasan bazata ta6a iya aekata hakanba amma abun da yaban mamaki bakaji abun da tafad'a yanzu akotuba?.wani murmushi takaici da qarfin hali Imran yai,"Ammi aewannan duk 6acin raine amma kab jama'ar gari da Al'ummar da sukasan wacece Khadijat wllhy baza suta6a iya yadda akan Khadijat zata aekata hakaba,haba Ammi sai kace bakisan wacece Khadijat ba. girgiza kai Ammi tai ceke da damuwa,"shikenan allah yashige mana gaba. Amin Imran yace,kallon Ummi yai wacce duk mgnar da suke tanaji tsananin tashin hankalin da takecikine yahanata mgn,"haba Ummi maiye zafi komaifa yai zafi maganinshi Allah,tabbas nasan dole kishiga qunci na sharrin da akaiws y'ar uwarki,to wllhy baki kad'aiba kinga duk mutanan dake filin kotun nan jinjina lamarin suke domin abune ma wanda yuwuwarshi qaryane.sai yanzu Ummi ta iya qarewa inda take Kallo mutane ne tamqam awajan kamar  shari'ar wani baban mutum ake a njra,tafiya sukayi su Ammine agaba Ummi na bunsu abaya,dasauri jama'ar dake wajan suka hau d'agamasu hannun samarin wajan kuma nafamar cewa,qaryane wllhy wannan bakomai bane illa hassada yarinya mai matuqar kamunkai za aewa wannan sharri aewannan abun tatsuniyace,haka jama'ar_ garima suke fad'a...


*to masu karatu bara nai burki* anan ko?

_kubiyoni_

✍🏼✍🏼 *fayeeeex m usman*

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...