*ANCUCI🤦🏼♀HIJJABI*
*TRUE LIFE STORY*
💦💦 *Talented* _Writers Forum_ 💦💦
had'in kanmu abin alfaharinmu
✏ _Writers_
*fayeeeeex m Usman*
❤💙💚 *soyayya kamar wasa take shiga,zaqinta wazai had'ashi da zuma*
_tabi jini bargo zuciya taratsa,komai duhun dare kai zanhanga kaine futilar dake_ kaina💚💙❤
pg4⃣
*WAIWAYE* _INJA HAUSAWA_ *SUKANCE ADON TAFIYA*
_Malam Mansur Kamil,d'an asalin garin fulanine mahaifiyarshima haka Zulaihat Saeed,tun agarinsu na filani mai suna Kamil sukayi aure yawan ciranine ya kawosu garin_ ( *MAK'ARFI* ) _anan suka ya dazango,allah ya azurtasu da samun y'ay'amaza Ibrahim shine babba sai maibinshi wato Yusuf,tundaga nan basu sake_ _haihuwaba Har Allah yakar6i ran Mahaifunsu Mansur,aloqacin Ibrahim da shekaru goma,shikuma Yusuf shekara_ shida,Ibrahim tun yana qarami _mutumne mai zafi da tsatsaranra'ayi,zafinshi yasa ko abokanai bayayi sabo da fad'anshi,tunda Mahaifinsu_ _Malam Mansur yarasu,Kubra_ _keta d'an fad'i tashinta naganin basu rasa yadda zasuyiba ita da y'ay'anta,tun suna qanana_ _mahaifinsu yai qoqarin sasu a makarantar,shehu Idris wacce ake mata laqabi da college,kwata kwata Ibrahim_ _baiba Boko mahimmanciba danshi karatunshi yafi qarfi ta6angaran mahammadiyya,sa6anin Yusuf_ _wanda shikuma boko yasa agaba dan Islamiyya bata gabanshi,sai mahaifiyar tasu namaifad'a wani loqacinma harda duka amma_ _yaqi zuwa,idan abun yai tsamari Ibrahimne zai sashi agaba,suna tafe yana jibgarshi kasan cewar Ibrahim bawasa_ _alamarinshi,haka yasa Yusuf yasamu Boko mai zurfi,dan saidayayi primary yai scondry,gaba d'aya a collige d'in,tundaga nan yazurfafa cikin karatu inda saida takai ya karanci Business tsantsa,shiko daman Ibrahim karatun Mahammadiyya yasa gaba da y'ansana o'in Hannu dan gabad'ayama d'awai niyar_ _gidannasu shiyakeyi harkaratun qanin nashi shiyake fafatukarsa dan yaga karatun d'an uwanshi baizama banzaba_
* _*_ ** _****_ _********_
_Yusuf mutumne mai sakin fuska mai wasa da dry baruwanshi hakan yasa,yake da mutane sosai, gashi d'an boko dan komai_ _nashi koyi yake da turawa bayan ya kammala karatunshi,Nasir abokinshine ya bashi rancan jari,kusan na_ _10000/ cikin ikon Allah yayannashima yai fafatukarsa shima ya samu kud'i yabashi,cikin sa'a ko atsunduma_ cikin Businees d'inshi
_yayin dashi Ibrahim har yayi aure ya auri matarshi Mariya, Mariya macace mai hqr danutsuwa gata,da ilimin addini daide gwwrgwado wanda suke zaune ciki rufin asiri tare da_ mahaifiyarsu agidan,saide _shekaru kusan uku kenan da auran amma Mariya ko 6atanwata bata ta6ayiba_
_6angaran Yusuf kuwa yashiga Business da qafar dama domin komai yata6a kudi yake_ kawomai
__saida ya sami matar da zai aura agarin kano Nafisa_ Abdallah,yasiyi manya manyan filayanshi guda biyu yafara gini baidad'eba ya gama,dan ginin yasa agaba kuma ya zubar da kud'i sosai
_
_albishir yaje yaiwa d'an uwanshi akan sudawo Kano da zama,amma ina Ibrahim shida babarsu Zulaihat sukaqi wai acewarsu sudai sunfima jin dad'in zama agarin shinedai mai_ _rayuwar qarya d'an boko dan haka yaushe zasu h'ada kansu dashi gwandadai shi yai zamanshi abirnin ammasu nandai yafi musu,basu d'au dny_ _da zafiba,duk yacce Yusuf yai amma ina sukaqi haka yasa ya haqura,inda yazabga auranshi,d'aya gidan kuwa,dayaji Sani abokinshi zaiyi aure sai yaroqeshi akan yazauna ko zumuncinsu ma zaifi d'orewa,duk da shi Sani bairasa yadda zaiba da rufin_ asirinshi,amma ya amince
_ko wata biyu ba'ayi da Aureba,Nafisa tafara Laulayi ciki,aeko su Ibrahim baqaramin farin ciki sukayiba da sukaji lbrin_
_kusan tare suka samu cikin da Aisha Matar Sani dan itama laulayi take sosai,aeko mazan saijin dad'i suke yadda suke_ _Aminai gashi matansuma atare zasu Haihu_
_Nafisa ce tafara Haihuwa inda ta santalo d'anta namiji kyakyawa,wanda yabiyo babansa ba Umman tashi dan Nafisa kyakyawace ajin qarshe ga ilimi_ _ga iya d'aukar wanka ga wayewa gashi iyayanta masu kud'ine hakan yasa duk data haihu amma saikamata zato budurwace,daman Yusuf shi_ _fulanine gaba da baya,hakanyasa suka haifo santalele,dan Haidar tunyana jariri akasashi abaki_
_Murna gurin su Ibrahim da Inna da Mariya ba'a mgn,dan rankayowa sukayi kano,inda sukaga rufin asirin da Yusuf ke ciki gskyh suntayashi Murna_ _gashi allah ya d'auki ziqeqiyar mace kamar Nafisa yabashi gaskyh yamore
_
nan akadaki suna aka rad'amai Aliy ( *Haidar* )
_saida su Inna sukai kusan wata sannan suka dawo,aeko kowatan ba'a kammalaba itama matarsani Ta haihu nanma akasha biki sosai_aeko o an daki taro iya taro
murna kuwa wajan Yusuf da Sani ba'amgn,waisu ala dole sun fara tara iyali
Haka Mariya taci gaba dazama cikin haquri da juriya,dan wani loqacin har kuka take narashin sammnhaihuwa da bataiba
inda Yusuf shikuma allah yake dafamai,domin arziqinshi kullum qarayawa yake,sun shiga tashin hankali matuqa na ganin shekara goma shabiyu kenan da haihuwar Haidar amma Nafi bata samu hai huwaba
wataranar Alhamis Mariya taatashi da wani,matsanancin ciwon ciki,gashi sai kyara Amai take abakin rariya
Babace ta fito tana watsamata kallo mai cike da mamaki
"la'ilahailallahumahammadurrasulillahi,Mari maizangani?"
babace tafad'a gami da riqe baki,ahankali Mariya tasamu ta yunqura dan miqewa,domin da qyar take iya tafiya,baba ce taqara mgn akaro na biyu,
"Mari muga hannunki?"
cikin mamakin baba Mariya ta miqamata hannun jiki asa6ule,hannunta taqarema kallo tare da duba cikin idonta,salati Baba taqarayi akaro na biyu
"ikon allah ubangiji maji roqan bawanshi yau Mari kece d'auke da juna biyu,allah abun godiya.taqarashe mgnarne kamar zatai kuka saboda,wani irin san sarakwai Mariya tayi don har yanzu batagane mai Baba ke nufiba
bayan Malam Ibrahim ya dawo Babace takoramai bayani da kanta, amma tabashi umarni akan ya kaita asubiti dan afi tabbatarwa,
washe gari da sassafe Ibarahim tya tasa matarshi agaba sukaje asbiti,anan likita ya tabbbatat musu akan mariya nada cikin sati biyar
kai gskyh murna awajan y'an uwa da abokan arziqi ba'amgn
dan har anfi tar daran Mariya zata haihu,hakama wajan Alhaji Yusuf da yaji lbr,sun yi murna iya murna
tun abin naba Mariya mamaki hartazo ta daina
akwana atashi abu kamar wasawasa,saigashi yau allah ya sauki Mariya lafiya,inda allah yabata santaleliyar y'arta mace bautiful,inada taci sunan Khadijat baiwar allah kenan
gskyh asha bikin suna dan y'an uwan su Ibrahim nagarin Kamil ma saida sukazo,Alhji Yusuf kuwa kusan komai shiyayi domin aloqacin yazama shahararran d'an kasuwa Akano,hakan yasama yad'au nauyin gidan d'an uwanshi,dan aganinshi duk wani arziqi dazaiyi aduniya d'an uwan nasane sila domin shine yai d'awai niyarsa har yataka matsayin da yake akai ahalun yanzu,dan haka yai alqawarin duk wata dalau da zaiyi tare zasuji da d'intashi da d'an uwanshi da babarsu,hakan yasa duk da yana zaune Akano hakan baihana had'uwar kansuba...
kubiyoni
fayeeeeex m usman
Comments
Post a Comment