Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

*8:10am*

*'"ZAFIN KISHI"'*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*27*.

*Nagode manal*!!! Manal *Nagode* ita wlh har kunya ma ya fara bata saboda godiyan da yaketa mata,
Wlh naji na kara kaunarki sonki ya karu acikin zuciyata fiye da yadda kike tunani darajarki a idona ta karu soyayyarki a cikin zuciyata ta samu muhalli na din_din_ din. _Nagode_ !! _Nagode_ !! da kika kawomin budurcin ki gidana na gode dan ba kowa yake samun a masa hakan ba kukan dadi ta fashe dashi.....
"It"s Ok _yace_ _tashi_ _muje_ _na_ _miki_ _wanka_"
Wata harara ta watsa mashi tare da dan guntun murmushi tashi ta fara kokarin yi kasa takawa tayi dan jin wani zafi da takeyi a kasanta langwame fuska tayi kaman xatayi kuka

Kingani ko dama na sani, daga kai tayi suka hada ido yana mata signa chack ya dauketa zuwa toilet ruwa ya matso a water heater dake cikin bandakin yace hungo wannan "kiyi tsarki dashi"
 
_Ido ta zaro tana kallonshi_
  '' _Kai bakada kunya ne_ _wai"?_

Murmushi yayi ya matso kuda da ita yace bana jin kunyarki indai ta wannan ne,

Ganin yadda take kallonshi yasa ya zuba mata ruwan dumin a baho dagota yayi ya sakata a ciki yace ta zauna zaman 5minutes sannan ya mata wanka babban Towel yasa ya daneta a ciki tana kallon idonshi ya mata wani murmushi irin naso da kauna kan gado ya ajeta ya cire kayan jikinshi ya fada toilet,
Kafun ya fito ta lallaba ta tashi daker, tana cije lebe dama tayi Alwala sallah tayi a daddafe don bai tasheta tayi sallan asuba ba yasan ba iyawa xata yiba, komawa tayi ta kwanta inda ya ajeta,
wanka yayi ya fito daure da towel a kirji kwance take inda ya ajiyeta ko motsawa batason yi don ko motsi tayi sai taji wajen yana mata zafi danko ta wahala sosai.
Kan gado ya koma ya kwanta ya janyota kusa dashi ya rungumeta.....

"A bari in kara ya fada yana kallon idonta''

Taaap tace da sauri wlh da zafi bazan yadda a kara ba, ka manta ma dazu kayi promise baxaka sake ba murmushi yayi kanta ta daura kan kirjinshi daga ita harshi bacci me nauyi yayi awun gaba dasu...

Muje zuwa........😉

*Whatsapp no*
08109990994
[9/29, 9:03 PM] Ma Asaa4😘: *8/8/2017*

    *1:34am*

"' *ZAFIN KISHI* '"

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*28*

*sakon gaisuwa a gareku zainaf hassan, fatima muhd & darling dinah na sadaukar da page dinnan a gareku Allah yabar zumunci.. Ameen**

   _Taku har kullum_ husnah mb**

12 o'clock ta tashi a hankali take bude idonta kamshin da ta faraji yana bugan hancinta ne yasa ta daga kanta...

"Sarauniyar mata Me halin kirki mata ta gari, abar alfahari 'the _Queen of beauty_

dan murmushi tayi kafun tace kaifa wlh dadine dakai ka cika tsokan'

kusa da ita yaje ya zauna ya kafeta da ido yace wlh kinada kyau manal, ke me kyau ce, kuma ta dabance acikin duniyan nan'
Murmushi tayi tana kallon cikin idonsa ''kamar yadda kike me kyau kominki haka yake wannan mazaunan naki cerkwai mazakwai komai yaji akwai nishadi a cikinsa."
Idanu ta zaro tana kallonsa kafunnan tace ka ganka ko, _wlh u talk to_ much.

Saukowa tayi kokarinyi saita kasa takawa tambayanta yayi ko lafiya ''break nakeso naje na hada manah dan inajin yinxu kuma baxan iya takawa ba wlh murmushi yayi yace to jiran ina zuwa kiban 30 minutes is Ok

''Kasa ya sauko ya shiga kitchen dinta ya hada break fast kwata kwata 30mins ya daukeshi a try ya jerasu ya haura uppstairs ''ita dai khadija duk wainar da ake tuyawa bata sani ba dan tana dakinta bata fito ba tun safe.'' Ya shiga da kayan abincin a gaban gado ya jerasu bai ganta a dakin ba dube dube ya hauyi kofa toilet yaji an tura manal ne take kokarin fitowa tana tafiya tana dinshi danma inta taka daya saita tsaya dagota yayi chack yazo ya ajiyeta bakin gadon breakfast din daya hada musu kukaci tattara kwanukan yayi ya maidasu kitchen dakin sadiya ya leka dan tunda safe bai ga ta fito bah...
falo ya tar da ita tana kallo a zuciyarsa yace bakida aiki kekam kullum sai kallo inaga ko yunwar cikinki bakya bashi mahinmanci kaman yadda kike bawa kallo mahinmanci motsin da taji ne yasa ta daga kai hada ido sukayi ganin Aliyu tayi cikin walwala da farinciki fiskanshi fess kaman wani wanda aka masa kyautan Aljannah sai murmushi yakeyi a ranta tace yau kuma meya faru dan ita tunda take ma bata taba kallonsa a cikin yanayi irin na yauba', sai kuma tace koma dai meyene yanxu kam shiya sani su kare qlau shida matsiyaciyar matarsa.., zama yayi kan kujeran da yake kallon nata gaisheshi tayi ba yabo ba fallasa tambayarta yayi ya akayi yau bata tashi da wuri ba dan dazu yazo ya kofanta a kulle kaman tana bacci lafiya qlau tace ta kauda kai daga dubanshi.....

' tashi yayi yace to shikenam tunda lfy dama haka nakeso yana magana yana washe hakora kaman gonan auduga ya fice abunsa''...

dakin manal ya koma ya sameta zaune saman gado tana jiransa kamo hannunta yayi zuwa main room dinshi wanda tunda aka kawota bata taba shiga dakin ba...

Kayan dakin ta fara karewa kallo wanda duk kusan irin nata ne colour ne kawai dake wannan purple ne wani tv ta gani zabgege a jikin bango kamfanin Snmsung karewa dakin kallo tashigayi komai na dakin ya burgeta kan kujeran da yake gefen dakin suka xauna suna kallo tana nade a cikin jikinsa kaman wata kuliya

''Yana mamaki da jin dadi yadda yaga ta saki jiki dashi kaman wata wanda sukayi shekaru suna tare....

_My Queen_  ta daga kai tana kallonshi'  i _lurv u_ murmushi tayi sannan tace _lurv u to habibi_

Muje zuwa............😉

*whatsapp no*
08109990994.
[9/29, 9:04 PM] Ma Asaa4😘: *8/8/2017*

    *10:40am*

  "' *ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

*EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*29.*

_Sakon gaisuwa a gareku,_ _maryam gidado_ , Aeeysha &  _my_ _kawalli na, Na sadaukar da_ _page dinnan a gareku na_ _gode da yabawarku a_ gareni _Allah yabar_ _zumunci*_

Sai wajajen 1:30 ya tashi yaje yayi sallah bayan ya dawone yacewa manal ta tashi suje gun khadija daga nan kuma suje ya nuna mata yadda gidan nasun yake..

"dakinta ta tashi ta shiga wadrop ta bude Less ta dauko yellow da touches din milk a jiki tasa jele ta dauka milk colour ta yafa tsaf ta fito abunta bakin mirrow ta isa fowder ta shafa sai dan janbaki saita feshe jikinta da body spray, jawo kofan tafi ta rufe daga nan ta nufi dakin Aliyu xaune ta tarar dashi kan kujera yana jiranta Wow yace tozali da kekkyawan fuska da yayi masha Allah yace a cikin zuciyansa''
Takowa tayi har kusa dashi tace na gama muje koh habibi..
_You look extra-odinary_ dear yace mata murmushi tayi Sannan tace _Thank You_ so much habibi' _deserved_ _more yace sannan ya wuce tana biye dashi a baya... dakin khadija ya nufa tura kofan yayi yaga bai ganta a falo ba daki ya shiga ya sameta zaune saman gado tana dannan waya Kizo yace mata sannan ya fito ya samu manal zaune a falo, gata nan yace sannan ya zauna kan kujera fitowa khadija tayi ta xauna kan kujeran da yake kallon inda ya zauna manal ne ta fara gaisheda khadija ta amsa babu yabo ba fallasa fuskanta tamke kaman wani sabon kashi'

''Khadija ya kira sunanta daga kai tayi tana kallonshi yace to ga manal nan Inaso ki dauketa a matsayin kanwarki ba kishiya ba, dan Allah ina rokonki da karki biyewa zugan mutane ki rike girmanki domin kece babba, kizama me hakuri
da kauda kai akan duk wani abunda xaki gani wanda be miki ba, shiru tayi batace masa komai ba ita dai manal kanta a sunkuye tana wasa da yatsunta,  manal ya kira sunanta Amsa masa tayi da na'am ' ke kuma inaso kizama me biyayya a gareta dan kinga kece karama ' Allah ya bani ikonyin hakan tace ' Ameen summa Ameen.
   Ya maida dubanshi ga khadija yana tambayanta ko tanada abun fada babu tace tana kallonshi daga sama har kasah kaman wani danta.,

Allah ya baku ikon Aikata abunda na fada ya tashi manal ne ta bishi a bayah.....

Gayyar tsiya khadija tace tare da tura kofan dakinta ta shiga daki abunta wayanta ta dauka tayi dialing din number iklima kawarta .

' hello'

Iklima tace hello kawata ya gida qlau ta amsa babu yabo ba fallasa,

''Khadija tace kwata kwana biyu kin manta dani ko dan flashing din nan ma babu dariya tayi tace wlh kede ki bari garin ne yace wuta shys fah gara ke kinga a gidan Alhj Aliyu kike matar manyace shys..

Hmmm tace.. nidai yanxu ba wannan ba yaushe xakizo dan wlh akwai magana"

''dariya iklima ta kelkele dashi tace insha Allahu cikin week dinnan xaki ganni dan dama ko baki kirani ba inada niyyan kiranki inji ko kina gida dan inason zuwa.........
  Tace to shikenam saina ganki nan ta katse wayan ta wurgata kan gado ta zabga uban tagumi....

Muje zuwa.,.......😉

*Whatsapp no*
08109990994.

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...