Skip to main content

ZAFIN KISHI BY HUSNA_MB

[9/29, 9:09 PM] Ma Asaa4😘: *21/8/2017*

  *1:00am*

*'"ZAFIN KISHI'"*

*WRITED BY*
*husnah mb*

  *EDITED BY*
*TEEMAH JALO*

*41*.

_*wannan page din nakune k'awaye na hakika ina yabawa da irin soyayyarku agareni kuma ina alfahari kasancewa na tare daku ubangiji Allah ya barmu tare ya kara dankon zumunci (Ameen)*

*My cwt maryam Aliyu* _ina kaunarki kulawarki a gareni shi yake karamin sonki_
*Eishert*  _my cute kawalli_
*Khadija* { _ina kaunarki_ har cikin raina}
_zainaf hassan_
_fatima muhd_
_Teema jalo_
_Balkisu salihu_
_Sadiya mu'azu_
_Habiba umar_ nd
*Yuccy* _my childhood_ _frnd i luv u so much nd i_ will forever luv nd cherish _u my yuccy. loads of luv_ _my beb❤_

Sayayya sukayi sosai manal ta sayi duk wani abunda tasan xata bukata faty kuma babu abunda ta saya badda kayan kwadayi sweet da chocolates daga nan bayan sun gama sukayi gida
around 10 o'clock faty da manal suna zaune a falon downstairs suna kallo khadija ne ta sauko tasha kananan kaya manal ne ta dagawa khadija gaisuwa ba yabo ba fallasa ta amsa ita ko faty ko kallon inda take ma batayi ba tacigaba da kallonta waje ta samu ta zauna tayi crosing leg manal ne ta tashi ta nufi kitchen dama girki takeyi ita dai faty satan kallon khadija takeyi a ranta tana cewa lalle har yanxu halin khadija bai canza ba mata kaman kanwar shaidain.
  Tashi tayi ta nufi dakin manal dan har yanxu batason abunda xai hadata da khadija waya ta dauko ta hau dialing din number zahra hira sukayi sosai bayan ta katse wayan ta nufi daki ta kwanta...
Jellop din taliya manal tayi wanda tasha bushashen kifi bayan ta gama kula ta dauko tasawa khadija nata nasu kuma itada faty ta juyo musu a try futowa tayi ta ajiyewa khadija nata a dinning table nasu kuma ta haura dashi uppstairs table mat ta shimfida musu itada faty sannan ta nufi daki kwance ta samu faty akan gado tanashan bacci tashinta tayi tace faty zomuci abinci tashi tayi ta nufi bedroom tayi brush sannan taxo sukaci abincin Anan ne faty take tambayan manal yataga kaman basa zaman lafiya da khadija kuma bayan da mamie ta tambayeta tace mata lafiya qlau suke zaune murmushi manal tayi sannan tace ai faty koda bama shiri da manal bai kamata na fadawa mamie ba
murmushu faty tayi sannan tace wlh shys a kullum kike burgeni manal kinada hankali ga hakuri ni tunda yaya Aliyu yacemin kezai aura nasan ba karamin dace yayi ba kuma ni shawaran dazan baki duk abunda khadija ta miki kiyi hakuri duk da yanzuma nasan kinayi but ki kara akan wanda kike dashi tabbas me hakuri baxqi taba tabewa ba murmushi mana tayi sannan tace na gode kawata Allah yabarmin ke Ameen fatee tace
   "dazu mukayi waya da zahra tacemin zatazo nace mata ai bana gida ina gidanki tace gobe zatazo...

Ai rabu da zahra xanyi maganinta kinsan tunda nayi aure sau 1 taxo najma tafita kirki kullum na tambayeta yaushe zatazo saitace soon yanxun ma dan taji kina nan ne shys zatazo dariya faty tayi tace sai a hankali fah haka sukaci gaba da hira dan basuda aikin yi daga hira sai kallo sai kuma in aka kira sallah su tashi suyi...
   ''haka suka yini suna kallo sai misalin 9:00am Suna zaune suna kallo faty ne tacewa manal nifa wlh yunwa nakeji gashi naga kaman dare yayi manal ne tace to tashi muje kitchen mana ko indomie mu dafa faty ne, ta tashi suka nufi kitchen din manal na downstairs suka nufah gas faty ta kunna sai yanxu manal ta tuno batada attaruhu da albasa yanxu ya za,ayi kenam faty ne tace taje gun khadija ta karbo musu tasan bazata rasa ba uppstairs manal ta haura dakin khadija ta kwankwasa khadija ne ta fito tana tambayan manal ko lafiya,
Lafiya qlau manal tace dama girki xamuyi kuma wlh gashi kayan miyana ya kare...


Muje zuwa.....😉

*Whatsapo no*
08109990994

Comments

Popular posts from this blog

ANCUCI HIJJABI BY FAYEEEEEEX M USMAN

ANCUCI🤦🏼‍♀HIJJABI _*TRUE*    *LIFE*   *STORY*_ ✏ _Writen by_ *fayeeeeex m usman* 💦💦 *Talented writers forum*  💦💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga.... _To get access to talented novels check_ http://talentedwrittersnovel.blogspot.com/ 💚💙❤✨             💃🏼💃🏼💃🏼✨ 🍭🍡🥂✨ 💙💚❤ *zuri'a d'aya soyayyama guda d'ay~a karda kutam bay~a rabu da* _jun~abana mun~e wannanba❤y'an uwan jun~a soyayy_ *a had'uwar jin~i soyayyar zuciya ba ayimata magani💙wannan pg d'in nakune ku kad'ai my* _lovely family bani da kamarku har abada kuneni inbaku ni bakomai bace soyayyata agareku d'orarriyace tarihina daku_ *dauwamammeni bazaku ta6a i...

NADAMAR SOYAYYA

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 *BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM note dat wannan labarin ya faru ne da gaske ba kirkirarsa nayi ba , Allah yasa muyi aiki da darusan dake ciki musamman 'yan matan yanxu kuma wannan shine labari na farko da na rubuta based on true life story Allah ya bani ikon gamawa lafiya ameen* 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *Baiwar Allah*: _Salam sister Reefat ya kike ya fama da jama'a_ *Reefat* _lafiya Alhamdllh sis ya kike_ *Baiwar Allah* _lafiya sai godiya, don Allah tarihin rayuwata nake son na baki Ki rubuta_ *Reefat* _OK ba damuwa Allah yasa mu dace_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai amma don Allah Ki boye sunana da sunan garin mu , ina son labarina ya zamto darasi ga sauran al'umma_ *Reefat* _ba komai insha Allah, Allah ya shige mana gaba_ *Baiwar Allah* _ameen nagode sosai da karamci_ *Kada...

Nadamar soyayya

💞 *Nadamar Soyayya*💞 ( a true life story) 🖊by *_Reefat Yahya_*💞 💦 *Talented writers forum*  💦 *had'in kanmu abin alfaharinmu🤝kungiya d'aya tamkar da dubu* _domin samun littattafan mu shiga...👇🏻👇🏻👇🏻 _To get access to talented novels check_👇🏻👇🏻👇🏻 http://talentedwrittersnovel.blogspot.com _dedicated to *Zaleefah S Nalado*_my kwalliyas😘😘 *5&6* Da gudu khairat ta shiga dakin har sai da tasa ummi ta tsorata tayi tunanin ko wani abun ne ya faru.. "Khairat lafiya kike gudu haka?" Ummi tace cike da fargaba. "Bakomai wallahi ummi sai alkhairi" khairat ta ba ummi amsa cikin fara'a. "Toh alhamdulillahi wlh har hankalina ya tashi na dauka wani abun ne ya faru kike irin wannan gudun haka kuma wai kha...